Mmn sudais CE
💗💗💗💗
KAUNACE SILA
💖💖
💗💗💗💗💗AISHA A .BAGUDO (MMN SUDAIS,)
Page 27
Da safe Sam Bai ganta ba sai gwago mairo ce ta kawomishi break.
Allah yayi yau inna zata koma garin gawasu nafisa tafito cikin hadaddiyar doguwar riga mai tsari ,tace inna yau sai wani nishadi ki keyi"tace ba dole ba 'yar nan ,daza suje kai inna airport nafisa tace sai taje kusa da inna ta zauna a baya tana gani rashid sai hararata yakeyi , ni kuwa na hade rai na shi kam rashid sai ma taba shi tsoro don Bai taba ganin tayi irin wannan hade fuskar ba.yayin da inna take kara tuna wa nafi yin tsarki da ruwan zafi yana matukar amfani, da suka kai ta airport sai da suka tsaya suka ga tashin ta, da zamu dawo gida ma a baya nakame abuna hankali kwance ganin irin hade ran datayi ne yasa shi kasa yi mata magana
Da yamma byn gwago mairo tagama abinci na zauna na shirya mishi table don kuwa yanxu na dai na tsayawa yana samu na abanza tunda shi ba kaunata yake ba haduwar mu tayi wuya yanzu da rashid ,shi da kansa yaso yashare ta sai dai zuciyar sa ta kasa hakuri akanta tunaninta ya hanashi sukuni ko abinci ya zauna ci yakan kasa samun natsuwa saboda
A da ko baza ta ci ba takan tsaya shi ya ci ko da kuwa suna fada ne,abinci baya masa dadi gida fa office, ita CE aransa Ga uwa uba bukatarta da tafi komai damunshi.ya shiga hada kayan dake gabansshi metro ta Kuma kawo mishi wani katin sauran mutane da Bai gansu ba ,kai ya girgiza mata tare da fadin .
Banajin dadi,zanje gida ne"ita ma ta fahimci hakan kwana biyu .metro safiya tace Dr Allah yauwake " yace ameenDa sallama ya shigo yaci Saar samunta a falo tana kallon MBC 2 inda suka saka wani America film na soyayya. Fin din yayi mata kyau sosai. Ta natsu a kan kallon film din har ya iso inda Nike sarai nagan zuwa nsa bani da lokaci kulashi ne .yadan tabani Ke bakiga zuwana ba ne shi ne ko sannu da zuwa babu balle insamu kallon arziki na dakatar dashi da hannuna wanda ake so akadamu dashi shi ake wa abinda kake bukata Amman banda kai yace Allah ko ,nayi mishi wani kallo da INA ruwa na da kai ,tashi nayi na tafi INA kada mishi jiki don kayan jikina basu da Mara ba da tsira ra gabadaya ta gama rikita shi ,da sauri ya tashi ya bi bayanta Amman INA tuni har tashige daki abunta, Kuma tasa key .yayi kwafa Dan ba karamin haushi ta ba shi ba, shashinsa ya koma Dan ya watsa ruwa ya tafi masalaci sallar la'sar shirun danataji ne nasan yafita ,na fito cikin gajeren wando bomba short jins da jar riga mai hannu daya ta kama jikina har ana hango saman kirjinna gasu Daman acike suke kmr su barka rigar sufito waje Dan zuwa kicin naji sallama , narike baki INA mamakin ganin ta zainab ,haka kika dawo ,daman ciki ne da Ke ?kai Kudai babu sauki " xauna man abin motsa baki naje na kawo mata ,tace bazama zatayi ba ,sai tasake dawowa sama sama mukayi hira har nake sanar da ita irin zaman da muke ciki da Dr rashid tayi mamaki Dan ita koyazo gidan su baya nunu haka sai ma tsabar ji dayake da nafi Allah ni ban yarda ba Ke kina da matsala mazan yanxu lallaba su ake balle irin mijinki da mata ke kaiwa hari natabe baki sallamar shi muka ji da murmushi yakara so Aa Hjy zainab Ashe kindawo Tace Eh wallahi Dr " ta mike nikam sai wata rana yace tafiya kenan har bakin mota naraka ta kigaida habib
Sam banji motsinsa ba INA sai ji nayi an rugume ni , Nace mayye haka sakarmin jiki kara matseni yayi ajikinsa ni fa banason abinda kakemin kamar ma na zuga shi ne ya kara cigaba da shashafa jikina nayi missing dinki pl....... Bakinsa ya hada danawa yashi Ga tsotsa kmr wanda yasamu sweet .nayi saurin kwance bakina na tattaro miyon bakina na tufar a kasa tare da sakin kuka wanda na tabbatar na sha gwaba ne,Nace ni bana son abin da kakemin" ya fusata ,yace Ke ni bangane mekike nufi ba ,wani sabon tsirfa Kuma kika daukar wa kanki ?Amman dai kinsa INA da hakki akanki,kinki ki farantamin yaushe rabonki da ki je shimfidata ko INA da wata matar CE byn Ke na dube shi da wani irin duba Nace "to ni bason ,bana bakatarka " yace to ni INA da bukata km INA so Nace OK ,zaka iya xuwa kasamu jarababbiya irin ka Dan bazan iya ba
YOU ARE READING
KAUNACE SILA
Romancekaunace sila all talk about ,neglect of parent, true love, parental obedience.