26

1.1K 46 0
                                    

💗💗💗
KAUNACE SILA
      💖💖
💗💗💗💗💗

AISHA  A . BAGUDO (MMN SUDAIS)

page 31

Gidan su mama suka nufa ,nafi ta fada jikin mama tayi matashi da cinyarta,
Mama tace
    "Irin wannan jajir daki kayi nafi kamar bazaamutu ba ?dole ki manta dani
    " haba dai mama , bata manta dake ba
Doctor tare mata kakeyi Kennan? Su Maryam dasuke shigowa suka gaishe da Dr rashid ya mike .
To mama ni zan wuce "doctor bakayi yamma ba kuwa ?inji mama .
In da nafi take ya duba . madam sai jibi Kennan tayi saurin tashi Daga cinyar mama ,tace ba fa zaka tafi ba ,idan kai bakasan kanka ba to ni INA sonka dariya ma tabashi tashi tayi tarike sa ba fa inda zaka tafi a gidan nan zaka kwana inya so da safe katafi kaima ai gidan kune ,yace Ayi haka kuwa nafi INA da abubuwanyi Gobe da safe akwai mutanen dasuke jirana "
Tace mama kuce kar yatafi "ta fada cikin shagwaba,dariya kawai tayi musu, ta sake shi tare da shigewa daki ya tabbatar fushin tayi kamar ta tafi sai kuma ya Ga ba zai iya ba .
Binta yayi inda yaga tashiga ,tana kwance a kan doguwar kujera ,daukarta yayi ya dora ta akan cinyarshi ya hada fuskar shi da tata ,ido cikin ido .
     " nafi  ya kira sunanta da wata irin murya .ta amsa da likita na "
    Haba sweeter na ,me ye kuma nayin fushin. Ko kina so na tafi bani da natsuwa ,kuma Kinsan girman alkawari "
   Zatayi magana yayi saurin tura mata harshensa .
Banaso Kice komai sai Allah yakai lafiya "
  Hannunshi ya daura akan idonta yana Dan juya mata ,lallashi yayi tayi har ta amince mishi daya tafi har dayimishi rakiya wajen mota ita ta bude mishi mota kamar kada su rabu sai kiss din juna suke yi. Yace zanyi kewarki daya wa jikinshi tashige Nima zanyi missing naka tana saka idanunta cikin nashi 
Ido suka xubama juna wani lokaci sannan  matso da face dinshi yayi kusa da nata hannushi yasa yakamo fuskanta ya   Kai bakinshin kan lips dinta yana tsotsa sun Dade ahaka yar sanshi ta daura kan hancinta  ya ja har xuwa kirjinta hadiyar zuciya tayi tare da hadeyi miyo murmushi yayi yace yanzu nayar da zakiyi kewata yana kashe mata idonsa daya sake narke mashi tayi banason katafi yace nima dole CE zatasani nabarki ,gefe takoma kallo Dan Bai son takar ya mishi zuciya ganin haka yasa takai  hannunta  tashafo jijiyarsa da sauri ya juyo yazubamata lumshensun idonushi yanajin  yadda take wasa da sandar girma ita ko kmr jira take ,takara tsayi ,jinshin yayi cikin wani yanayi lumshe ido yayi tace kayi zanmanka Ga dakinkunan numfashi ya sauke sannan yacire hannun cikin sanyi muryasa, maganar ma da kyar yasamu tafito yace inkika cigaba wlh zanyi barna fa agidanna murmushi tayi Dan tasan zai ya aikatawa jawota jikinshi yayi ya rungume ta tsam tsam tukun an sukayi sallama ,tanan tsaye har yayiwa motar key tana dagamishi hannu shima haka  asmau tagani tabita ido tace ,kai soyayya da dadi take Maryam tace ai don hk Nace ustaz dina ta aiko na karasa karatuna agidanshi ,kai mutane basuyi ba, ta dubi nafi bakiga yadda mutane layin mu suka dinga magana rashid ba namiji bane ,aljana ta aureshi gashi Ke kina zaune abunki
Nafisa Tace Duk da fadin sirrin miji babu kyau Amman mijina namiji duniya ne mai wahalar samuwa, kinga har damun yakeyi da jaraba haba dai Duk shiru shiru nan shi hum ai kibarshi inda kikaganshi oga ne kibar mutun silent dariya sukayi INA kukan baki son miji yake kindamu mutane da kike koke inji Maryam duka nafi takai mata kekikasani bakar munafuka

Ranar suna yarinya tashi sunan safiyya sunnan innar rashid  naji dadi sosai don haka har da sarka da dankune na axurfa da gwal na tsiyamata .
Dr rashid kuwa shi yayi komai har raguna da sa da kayan bby a akwati hudu hk na zainab kala goma har hotel din da akayi taron sunna shi yakama ,ni ban ma Sani ba sai danaji zainab na fada ,har da nunamin kayan tayi ,nayi murna inna ma taxo tare muka koma baruwa washegari suna .
   Da yamma byn na huta nashiga kicin na tsara mishi abinci , na tsuke cikin riga da siket na nakanan kaya na saka da suka kama mini jikina garabin bobos dinta awaje .
Gashinta tasake shi a baya yadda kasan in yakamata Hausa bazata amsa ba ,ta shafa cikinta dayashiga wata uku ,Amman ko alamar fitowa Bai yi ba ,sai haske da kyau data kara daya Ke yar ra'yice cire riga da siket xuwa jeans yar karamar riga ta dora boy friend jaket akai ta kara Yan fente fente sai ta tuba da rayuwar ta agida irin shigar datafiso Kennan.
Tafito xuwa falo inda tasa rashid ya dawo suna magana da inna
Tunda Daga tahowarta ya zuba mata idanunshi, kirjinta ya xuba wa ido ,tabbas hasashenshi ya zama gaske ,ta yaushe tayi shi din shi Bai Sani ba ya tabbatar baya zuwa mata haka kai tsaye .
Nace likita na shine inayi maka magana ka shareni ?ya mike Nace INA kuma zaka?yace bari naje hospital, nayi mantuwa ne nayi saurin shan gaban shi, wallahi babu inda zaka tunda ka shigo ,ko maye ka bari Gobe "inna tayi musu dariya
  Abinda yabawa nafi mamaki Duk gabadaya ya sauya yana cikin damuwa ko abinci ci kawai yakeyi da suka zo kwanciya can karshen gado na koma.A raina na CE lallai kuwa baka ramar damuwa bace da har ya yakasa Neman a shumfida bataje ko'ina ba ma ya ya bare har kwana biyu basa tare ai sai yayi kamar ya lashe ta.
Nima kuwa nashare shi babu amfanin na dauki filo na koma kasa ,tashi yayi ya kunna wuta dakin ,haske ya gauraye dakin.
Tashina yayi yana ambatar Sunana, kaya naga yana sawa,ya CE tashi kiyi mini rakiya na Daga kaina na dubeshi babu fuska inda agogo yake na kallar sha daya saura ,INA son nayi magana ganin babu fuska na hakura after dress na dora akan kayan barcin dake jikina ,gabana naji yana faduwa fuskanshi babu wasa har muka isa asibiti na lura suma maaikatan sunyi mamakin xuwanshi a wannan lokaci .
Office dinshi muka shiga ,wani Abu ta dauka yace min.
Bani hannunki babu musu na mikamishi ,Abu yasamu a farce na sai km yafita,bai Dade ba yadawo dauke da sirinji allura  .ruwan magani ya xuka a sirinju.
Bani hannunki nayi saurin mikewa tsaye Nace da man bani da lafiya ne ni banason allura tsoro nikeji
Nashiga yarfe hannu kamar wadda za a kashe ,tsorona yafito fili sosai a taredani .
Tuni na gane so yake ya zubarmin da cikin da kwallafawa rai zaiyi ,nace
Dan Allah kada kayi mi. Haka ,na amince kace ba cikin ka bane INA son abuna INA kuka INA girgiza mishi kai wlh koda baka sona INA son jininka kabarmun cikina zan haifishi kuma na reni abuna karkazubamar min da cikina gabadaya nafita hayyacina nagigice tsawa ya bugamin INA wasa ds Ke ne ?nayi hanyar waje INA tuni ya cimmin ,matseta yayi ajikinsa ,allura har biyu yayimi cikin matsanancin bacin rai na fita ,jina nakeyi kmr a sume. Hanya ta hade min takeyi biyu biyu na Ke gani ,sulalewa nayi kasa..........




Muje zuwa

KAUNACE SILAWhere stories live. Discover now