10

2K 70 0
                                    


💗💗💗💗
  KAUNACE SILA
         💖💖
💗💗💗💗💗

Aisha A .BAGUDO (Mmn sudais)

Page 10

Koda rashid yatashi jinsa yayi garas kmr anyaye masa damuwar dayakeciki  ,Sai tarin  farinciki DA yatashi dashi  byan yagama abunda zaiyi cikin gidan yanufa Duk da zuciyarsa takwabesa dakinzuwa din Amman hk ya daure  tunani yayi inbaishiga" dady zaiji ba dadi  karshe yayi fushidashi.shikuma bayasan bacinransa

Dasallamarsa yashiga Amman Sai mai zaigani  mamaki ne Yakama shi ganin ta yayi    zaune abunta.  tana tsakiyarsu momy  hankalinta kwance ta hakimce kan dernier kmr batada damuwa  tana yin break Amman kana ganin  ta, kasan tanacikin tashin hankali dannewa kawai tayi Dan takara ,ramewa Sai dogon wuya da hanci Amman tamasa kyau sosai km yaji dadin yadda tasaki ranta

Dauke kansan yayi Daga Daga shashindatake  yiyayi kmr baisan Allah yayi ruwanta awajenba  karasawa yayi kujera yaja yazauna kusa da dady shima gaishesu yayi" hanan. CE ita da kausar suka gaidashi cikin sauri suka mike dan sunyi late Amman ita ko  kallon indatake yakebatayiba,  dan baishe ta kallo ba  Sai tsakurar abinci takeyi tana hura hancinta alamar rashin mutunci shima Bai bitakanta Dan bai damu darashin gaishe shi dabatayi ba....



Aransa yace zangyaramiki zamane, zakigane kurenki yarinya  koda Nike tsananin son ki bazan yarda da rashin mutunci ba km bazandauki reniba kaniyarki zanci


Dady  ne yaso ma tashi sannan momy atare sukatashi da yaran daman wucewa zasuyi school zataikai su hannan  shi Kuma dady sokoto zaiwuce Dan can yake aiki bazai dawo  ba Sai week end

Sunanan  zaune shr  babu wanda yamotsa acikinsu candai  tagaji da zama ,ganinta yaxo yasata gaba kmr tsohon mayye  mikewa tayi  ta tashi Sai wani cin magani takeyi  duk abinda takayi yana hankalce daita, ta gefen idonsa  abun natama dariya yake basa  juyawa tayi daxummar ta wuce shima binyayi ido Ke...taji yace koma kizauna zanyi magana dake  kallonsa tayi shekeke sannu babana  banda lokaci baza azauna ba kokanabina bashi ne turo bakinta tayi

Mamakin ta ne ya  mamayeshi sakebinta yayi da ido Dan yasake tabbatar da itace tayi mgn  shr yayi lallai mace bata kankanta dayin rashin  kunya shiyanan  yanamata kallon karamar  yarinya Ashe abun ba haka bane

Kansa yanuna yace danikike kanta tadagamai akwani wani anan byn kai ne tashiyayi    daniyar cin kaniyarta aiko tanaganin hk tasoma tafiya har   sauri takara ganin yayi kusada  itane yasa takara sauri batasan tayi gudu karyaga ne taji  tsoro ne afili  dasauri tashige dakinta shima  binta yayi yanashiga  kofar yamayar yarufe hade da yimata Key

Zamanta tayi  hankali kwance yitayi kmr batasan da tsayuwar sa awajen ba yananan tsaye  jingine da jikin kofa takunsa taji yana nufota gabanta ne yahau faduwa tomai  yake Nufi dabiyota dayayi dukan ta zaiyi komai   .karasowa yayi kusa daita yace nikike ma rashin kunya  kodan kinji mgnr zaa hadamu aure OK shine zaki tsero da rashin arxiki  tokisa yin hk bazaisa nadauki reniba "Nima ancemiki inasonki ne kalleni da kyau kigani niba class dinkibane km Ke ba type dina bace maizanyi dake Duk tarin Matan wacce zanaura sai ke  zan  auranki ne dayima iyayena biyayya , jikinta yanuna hb Anan  zankare  tsansa  . kunyar dady CE tahanani cinkaniyarki jiya to ni mai nayi maka tambayata ma kikeyi Dankin renamakanki hankalin nikike tmby 


Taso kixonan yanunamata inda yaketsaye ! kintashi tayi Tonizanmaka nikeyi ne kafita har kata  sake gyara zamatayi tanan zaune ganin yanakara matsota ne yasa tarinka jadabaya shima matsowa  yarinkayi haka tarinka jabaya har takai karshen bango batasani ba matsota yayi sosai har suna shakar numfashin juna kallon ta yakeyi hadiyar zuciya yasauke Dan karamin bakinta yabi da kallo soyake yatsosa kobayawa yakashe bakin tsiwa


Maimaita abunda kikace dazu shr tayi murmushi muguntayayi . tsareta yayi da idanunsa yace Ashe Ke yanunata yace marakunyar karya CE kidaidaita kanki Dan Nima basanki nakeyiba kawai zanaureki for the mean time so  that Daga baya zan aure zabina  wace nakeso km bazan barki kiyi karatu basaidai intadirkamiki ciki kina haifamin yara aiko tanajin abunda tafashenasa da kuka Allah nibazan haihu dake haba yarinya aikuma kinmakara  saiki shirya sabon rashin kunya nikuma kmr  yadda kika sanni inanan bacanza ba daidai dake nake  matsota yayi  sosai suna shakar numfashin juna kamshi turarensa ne yacikamata hanci
Wani juwa juwa takegani

Kanta taji yanajuyamata ,gefe tayi da kanta batasan sunahada  ido, fuskarta yakamo ya saita ta datashi runtse idonta tayi GAM atsorace take jikinta ne yadauki rawa jinwani sabon alamarin dakeshirin faruwa daita  SBD tunda take arayuwarta bata taba kebewa da wani DA namiji ba Sai ayau km a wannan lokacin jitayi tsayuwar naneman gagararta kasa tayi  luww. Zatafadi kamota yayi cikin azama jitayi maganar sa taji yana fita very slow kokarin shegewa jinta yayi cikin sanyi muryasa yau zanyi maganin tsiwa da rashin kunya matso ta yasake yi tare Saita bakinshi kannata a firgice tabude idonta ta tawaresu akan sa kallonsa takeyi  da mamaki shima ita yake kallon .kallon kallo sukema juna shikuma kallon  namainene rufenmin wanyannan idanuwannaki masu kama Dana mayu
Bansaganisu




Runtsesu tayi iya karfinta gashi yamatseta ajikin bango  tsegar jikinshine suka mike yar kanagani azahiri sakejin wani son  tane wutar kaunartane keruruwa azuciyar sa bakinshi yadaura kan nata kankame jikinta tayi bakinsa yasa yakama lebenta  nakasa  yasoma tsotsa baiji Bai gani  kamo ta yayi yamanata da kirjinsa bugun xuciyarsa tajiyo  yarungumeta yayi tsantsan a jikinsa  harshensa yadanna cikin bakinta  yakamo harshenta tsotsa yakeyi kmr yasamu sweet yana jin dltundun abu mafi soyuwa agunshi  amman badamar kaimusu hari bakinta yaciga ba  dasha soyake yayi ma ganin rashin kunyar ta Sai da yatsotse bakinta tas
Sannan yasake ta  hawaye yagani yana zirarowa Daga idonta baitsaya batamakansa lokacin ba harshensa yasa ya lashemata  mayye nakuka wani Abu akamiki girgiza kanta tayi sakinta yayi Gobe ma kisake yimin rashin kunya zandaura Daga inda natsaya tafiyarsa yayi yabar da tashin hankali

Dagudu tashige bayi bakin ta hauwankewa bataji bagaji nufashi tayi atafin  hannunta shinshina  taji kobakinta nakashin bakinsa jin bataji komai bane yasa tacire rigar jikinta sabulai tahada iri iri tahau cuda jikinta dasu wanka tayi sosai sannan tafito gogejikinta tayi tadauko  turarukanta masu kamshi  tafeshe  duk ilahirinjikin tadashi Amman abun mamaki har yanxu tanajin kamshin jikinsa atare daita kwanciya tayi regingene data rufe ido shitakegani intabude km abundayafaru kedawomata wayyo tawa tasamai ni nafisa naga takaina WANNAN wani irin kaddara ne

Tunani take yadda zatafara cire tsoro nsa first sannan da yadda zatayi rayuwa da rashid yanxu hk zairinkamata wannan mugunta da wulakanci wlh bazandauka ba tsaki taja , gefen bakinta tadan kama tana cizawa ahankali byan tagama tunanintane  aiko zan shuka  masa rashin mutunci bazanbar shi ba , barci ne yasoma daukarta kadan kadan har  yadauke gabadaya, su annafi kenan wayagayamiki anacin bashin barci azauna lfy



Muje. Zuwa

KAUNACE SILAWhere stories live. Discover now