40

859 35 0
                                    

KAUNACE SILA
       💖💖
💗💗💗💗💗


AISHA   A.BAGUDO (MMN SUDAIS)

Page 46


Zuciyarsa tashiga rashin natsuwa da tashin hankali na tunani halin daya barta ba zai iya juran ganin ta haka ba" fuskarshi yasa cikin tafin hannushi yana sauke hadiyar zuciya  numfashin Khalid yake ja a hankali yana fitarwa .

Kwalkwaluwarsa takasa processing abinda ke faruwa dashi alokaci daya saboda tashin hankali Zuciyarsa ke dokawa kamar tafasa kirjinshi bai samu damar zama free ba Sai bayan la"asar komai bai sakama cikinsa ba Duk wunin ranar abubuwa dayawa suna dawo mishi ,office din yasake dawowa" yashiga kai kawo a tsakanin office din  bai San abinda ke damun  zuciyarsa ba" saboda me zai damu da ita ,akanta zuciyarsa ke budewa awajajen da ciwoka suka samu muhalli Duk jikinsa yamasa nauyi bai San lokacin daya dauka atsaye  ba zuciya sa ke masa zafi hade da tsinkewar ,leben bakinsa nakasa yakama yana cizawa ahankali yana sake jin ciwon abunda ta aika tamasa " akwai wani hakuri daza tabashi ahalin yanxu da zai tsaya mishi a ruhinsa ya furta babu ,Sunan Allah ya ambata akasan Zuciyarsa tunaninta  yasa raunukan dake kirjinshi sake girma ,da yana da halin da zai wa mahafiyarshi karyar inda take hakika da yayi,Amman bazai iyayiwa ummanshi haka ba ,ita din uwace guda har da rabi ,domin takasance duniyarsa CE ita ,ta hada Duk abunda uwa da uba zasuyi awajen sa bayajin zai iya boye mata komai " hanky yaciro ta cikin aljihun lap court dinshi ya goge gumin dake tsaftsafo masa  ,yana jinjina irin zuciyar ummanshi tabbas da ana samun masu irin halinta da mutane da yawa basu shiga kangin raguwa ba "yana Sanda yazo mata da sa'ad da sa'id  suna bbys ,gefen Zuciyarsa ya dafe saboda yadda yaji tana tsinke wa. Idanunshi sun rekide tamkar garwashi da kyar ya iya samu ya tsaita kanshi ,hannu yasa ya danna bell "sannu ahankali ya zauna *yana Jan numfashin ba'ajima ba sai Ga sectary dinshi yashigo yaja ya tsaya  yana kallon organ nashi ,ya rasa abunda ke  damunshi kwana biyu  sanin daya masa ba haka yasa ba ganinshi ba tsayuwa yacigaba dayi yana jiran umarni ,kusan miti 20 yana kokarin yaga yadawo normal mikewa yayi yana duba agogo  hannushi wayoyinsa ya dauka  yasoma tafiya yana amsa kiran dayashigo wayarsa , Mr Mathew nabiye dashi dawani file da briefcase dinshi ahankali yake takunsa cikin tsanyi jiki har yakaraso farfajiyar ma'aikatar yaja birki ya tsaya ,direver na hangoshi yatashi ya mike da sauri ya bude masa sit din Baya shiga yayi ya zauna , mr Mathew ajiye briefcase da jakar a dayan side din derive ya mayar da kofar ya rufe shiga yayi yama motar key sukabar harabar company, direct gida yace awuce dashi Dan yana bukatar hutu kafin xuwa Gobe  .

Deraving take tana kuka bata ko goge hawayen dake bin fuskarta komai yataru ya cakudemata Daga wannan Sai wannan har takawo gida, bata tadda hajja a falo ba ,kai tsaye  dakinta  tashiga tayi wurgi da hand bag din hannunta, tana daura hannunta duka saman kanta kuka mai karfi ya kwace mata tanajin tausayin kanta na ratsata  datasan komai zai dawo ya  kwabe mata ,dabata aikata abun datayi ba ,yanxu wagari yawaya ,hadiyar zuciya tasuke tanajin zata juri Duk wani kalar  wulakancin da zai mata", muddin zai mai daita cikin duniyar sa" gabadaya duniya tamata warban kunu ,jikinta yayi tsanyi Dan tagama gano zuciyar ta takamu da matsanancin soyayyar Khalid "da sannu ta jingina da bangon daki hawaye masu zafi suna bin kuncinta ,bakajin sautin komai sai kaicona ni mukifat  kadai take iya  furtawa ahankali Dan muryarta tagama dashewa "
Ban kyautatawa rayuwa ta ba " mayyasa ,mayyasa........ nakasa fahimtar sa acan baya,Duk tarin kaunar da ya nunamin ,ahalin yanzu bata ganin wannan kaunar da tausayawa, sai ma  kiyayyarta datake hangowa a kwayar idanunsa hannayenta ta hada ta shafo fuskarta dasu, tanajin yanxu kam  mutuwar tace ta karato ,Ashe haka rayuwa zatayi da ita ,duniya ta juya mata Baya"taga  fiyye da wulakancin da ta aikata kuma abinda ta shuka shi take girba ,lokacin sakamakonta ne ya tsaya "ganin kuka bashi  zaiyi mata maganin masalarta ba  ,ta goge hawayenta ,ta taka ahankali ta shiga bandaki wanka tayi hade da alwala ,tanafitowa ta hau kan prayer mate sallah tayi ta Dade a sujadar karshe tana kai kuka Ga mai duka Dan tasan shi kadai ne zai kawo mata saukin al'amarinta Kuma yamata  maganin damuwar da take ciki ,Bayan ta idar ne ta mike tabi lafiyar gado da abin counting a hannunta tana lazimi ,su mukifat Kennan anga ba sarki sai Allah


Muje zuwa

KAUNACE SILAWhere stories live. Discover now