KAUNACE SILA
💖💖
💗💗💗💗💗AISHA .A BAGUDO (MMN SUDAIS)
Page 48
A ranar Sam Khalid Bai samu damar yin barci ba saboda tsanani fargaba dayake ciki Dan bai San abinda zuwan su zai haifar ba farincikin ko akasin haka , tashi yayi ya dauro alwala yaxo yasoma jero nafiloli, koda ya idar zuwa yayi kusa da yaranshi ya zauna,ya zuba musu ido yana kallonsu Sai daf da sallar asuba sannan Khalid yasamu yadan samu barci ya dau keshi,kwatakwata barci daya samu baifi na minti talatin ba, yatashi yayi sallar asuba yana zaune yana lazimi har gari yawaye wurin karfe goma sa'ad yasumatashi, kamashi Khalid yayi yana kallon fuskar yaronshi mai dauke da beautiful point irin nashi sak ,sa'ad katashi bathroom yayi dashi yamasa wanka sanna ya dauroshi akafada yaxo ya zaunar dashi , ya dau sa'id shima yayi mashi ya gyarasu tsab ",shima yashiga wanka yashirya kanshi sai da misslin karfe 9 sannan suka hallara akan table domin yin break Dan hjy ta aiko akawo , Khalid zaune a tsakiyar yaranshi yana ciyardasu daya bayan daya sunaci suna nishadi har suka kamla ya rike hannuyensu suka nufi part din hajiya tana zaune suna tattaunawa da aunty sa'a ,fuskarta dauke da murmushi take mikowa sa'id hannu ya makale wuya yana kama hannun babanshi gam , tace ai kagani ko basa yarda da kowa sunki sabawa da mutane , wayan nan ya'yannaka abun tsoro ne ,waje yasamu ya zauna yana gaida hjy sun jima suna tsara yadda tafiyar su Lagos zata kasance Sati mai zuwa "shi dai yana zauna nashi ji ne kawai Amman tun lokacin da suka soma magana bai furta komai ba ,sai faduwan gaban da ya tsincin kansa aciki ' yarasa mayye dalili duk lokacin da zaayi zance Sai yarinka jin faduwar gaba shi dai yasan bata gabanshi ahalin yanzu shi dabadan hjyrshi ba tafiya ne agabanshi " yajima agida har 12 na rana tayi, sannan yace ma hjy zai dan fita tamishi a dawo lfy ya dauki yaranshi suka bar gidan kai tsaye gidan najib yayi ,wanda tun jiya ya sanar dashi yashigo garin " lokacin da najib yaga Khalid da Twiss yaji dadi sosai Wai wa yannan kyawawan yaran nan nashi ne, koda yake babu Wai a ciki , bakaramin murna yayi ba" sun samu tarba mai kyau wurin matar najib ya dau sa'id yace shegen on top kai dai kasamu masu yi maka addua ni kabarni abaya dariya yayi yana mikawa najib hannu Dan sugaisa zaka samu kai ma lokaci ne ,domin yaya rahma ne yace gaskiya ne" wa yannan yaran bata inda suka baroka wallahi photocopy dinka ne sak ......... Da gaske muna kama Khalid ya tambayi shi cike da tsokana ai dagani babu tambaya Duk wanda yagansu yasan ya'yankane "kai ko yanunashi da yatsanshi mugun jarababbe ne tsabar jaraba ya'yan ma Duk kai suka yo yace ya isheka najib .......Khalid yace yana dariya kadai dubaisu da kyau nayarda Duk suna kama dani Amman sa'id ,yafi kama da .........sai kuma yayi shiru yana hadiye wani Abu daya tsaya mishi a wuya ",tsarki yaja yana cije lips dinshi ,najib yace mayye kuma yakawo bacin rai "kai dai kafiyye bakar xuciya wlh fita sukayi tare da najib da Twiss tunda suka Fita basu suka koma gida ba "sai yamma lis Dan sai da ya tsaya sukayi sallah tukun duka nufi gida , a falo ya iske hjy zaune zama yayi da alaamun gajiya atare dashi yace nagaji Ga yunwar da nike ji,tabe baki hjy tayi sukuma twinss suka nufi wajen hjy suna kokarin shigewa jikinta , sannu hajiya tai tamishi sannan taje tashirya table tana mitan da yanxu kayi aure ai Dana huta nima sai matarka ta amshi ni dariya yayi ,bari nayi wanka nazo na kwashi girki shiya sa ma naki cika cikina Khalid yafada tare da mikewa ya nufa part dinshi hjy ta zauna kusa da sa'ad tanamishi magana Dan tasan yafi sa'id baki sa'ad INA kukaje ne?gidansu dady da .......da gidansu uncle ,iye Ashe kunsha yawo yau, ka gaida mama dai ko hjy tafada tana Shafa kansu duka murmushi sukayi Dan suma sunji dadi da abbansu yakaisu yawo suna nan zaune har Khalid ya dawo yayi wanka yasaka Green din t shirt da bakin wando three couter table ya hau ya zauna domin cin abinci da gudu sa'ad yaje ya haye cinyarsa da hannushi ya yafuto said shima sannan suka soma cin abinci tare.
Manage pl.....
YOU ARE READING
KAUNACE SILA
Romancekaunace sila all talk about ,neglect of parent, true love, parental obedience.