💖💖
💗💗💗💗💗AISHA A. BAGUDO (MMN SUDAIS)
Page 47
Washegari da misalin karfe hudu na yamma ya sauka a kano cike da farinciki ,duk da tarin da damuwar dake cinsa hakan bai hana fara'arsa bayayyana Kai tsaye sashinsa ya nufa bayan yayi wanka yashirya cikin jallabiya Mai gajeren hannu .sannan yayi side din ummanshi kyakyawan tarba yasamu daga ummanshi yaci sa'ar samu yan'uwansa a falo suna zanjiransa gaishe da ummanshi yayi da auntynshi sa 'a sannan shi MA kanneshi suka gai dashi hjy tace ya hanya yace lafiya da idannu yake bin ko ina soyake yaga ta inda zasu bulo dan yasan indai batare da ummnshi ba basa zuwa ko ina sai dai inkuma sadik ne yafita dasu to kuma ga Sadiq din agabansa, ganin Yanayi da yashiga yasa hjy mikewa tashiga dakinta dan tadubu ko suntashi ,haryanzu barcinsu suke cikin hankali kwance basu san Mai duniya take ciki ba, juyowa tayi ta dawo falo tana sake mishi sannu kasa hakuri yayi sai daya tambaya, hjy wai ina wayannan yan kiriniyya ne ,yasa hannu yana sotsa kiyarshi dan sai yaji kunyar tambayar da Yayi, murmushi Hjy tayi, tace Khalid Kenna sunaje na dubu barci sukeyi tundazu yace Ok Bari na dubu barcin ma ya isa haka magariba ta kusanto anty sa'a tace aishiyasa Gidan yayi silet dayawa dariya sukayi zakusa yatashisu ne kawai murmushi yayi, bangaren Maryam da khadija kuwa da ido suka kalli junanansu suna tabe baki, bayansa suka bi da kallo Sun tsani yadda yake bawa yaran kulawa dan Sun tsani yaran a zuciyarsu suna dai dannewa ne saboda hajiyarsu Dan gudun barcin rants. Koya yashiga dakin tsayuwa yayi yana sauke naunauyen hadiyar zuciya ya binsu da kallo hakika yana matukar kaunar yaran, yaji duk yawan ya,yan da zai samu dagabaya basu taba Kai mahimmanci su gareshi be, sudin kyautar Allah ne agareshi yana sonsu fiyye da kanshi motse yaga sa'ad yasoma Yi, kusa dasu ya matso yasa hannu shi yana Shafa fuskokinsu tausayin yaran ke ratsashi, bude idanu sukayi alokaci daya sunaganish suka mike zaune suna sakarmish dariya suka soma rege rege rungumesh atare ya hadesu ya rungume su akirjinshi yanajin tsanyi na ratsashi ta ko ina,abba muryar sa'ad yayi yadan murmusa yana Binsu da ido ya'akayi Dan Abba gani na dawo kwanciya sukayi ajikinsa suna zubamish surutunsu irin na yara shima yana biye musu ,yanajin yadda yayi kewarsu, daukar sa'id yayi, ya rike hannun sa'ad suka dawo falo zama yayi sa'id ya kwanta akan cinyar Khalid shi kuma sa'ad ta bayan wuyanshi ya sakalo kanshi, kodayaushe in dai yana Gida Haka zamannsu yake kaancewa, hjy tace sai dai da katashesu murmushin gefen baki Yayai, abinci aka kawamishi nan tsakiyar falo suka zauna yana ci yana ciyar da yaranshi aunty saa tace ya,yannanka abin tsoro ne bayasa yarda da kowa sai Kai da hajiya yace haba dai aunty Hajiya tace ai laifinkune da bakyau jansu ajiki tabe baki Maryam yayi ita bataga abin damuwa a irin wayannan yaran be.
Misalin karfe tara nadare yana gaban Hajiyar zaune yana mata bayanin sakonta akan inda mukifat ke zaune dariya tayi, yace alhamdullih shikenan in zaka koma sai muji tare ko mai kace yace duk yadda kika gani ,ya Mike yana Ma Hajiya sai da safe rungume da saad yayi part dinshi
Bangaren Nafisa kuma tashin hankali tashi ga bayan fitar Rashid nashiga uku kada yakai kanshi ga abinda yafi komai muni a rather, idan kuwa haka ne bata ga ta zama ba goben zata barmishi gidanshi ta dangana da kebbi, kai ta dafe da Karfi ta furta ni kuma ta haka Allah Zai jarabarebeni? Lallai jin dadi baya daurewa.
Muje zuwa
Mmn sudais ce
💗💗💗💗
YOU ARE READING
KAUNACE SILA
Romancekaunace sila all talk about ,neglect of parent, true love, parental obedience.