KAUNACE SILA
💖💖
💗💗💗💗💗AISHA A.BAGUDO (MMN SUDAIS)
Page 52
Washegari kwance yake akan makeken gadonsa ya rufe kanshi a cikin alky blanket mai matuka taushi barci yake sosai ,hankali kwance ya rufe ko INA na jikinshi saboda sanyin daaka tashi dashi a garin Lagos. ahankali ta bude kofar tashigo kwance taganshi yana sharar barci sa ,sai yanxu taji hankali ta ya kwanta kusan kwana biyu Kennan rabon datasashi a idanunta .
Kusa dashi taje kai Khalid sai data kira sunna sa kusan sau biyu sannan yadan bude Idannushi ya kalle ta "tace lafiyar ka har yanxu bakashi ba, tacikin blanket din yayi mika ,sannan yadan gyara kwanciyarsa yace lfy natashi nayi sallah" to bazaka aiki bane yace zani,tace inajiranka inkagama ,ya kada kai sannan ya zame daka cikin bargon yashiga wanka yayi wanka cikin sauri ya shrya yashiga part dinsu hjy ya zauna yana gaida su, Auty sa'a tace su Khalid manya " Dan kaje kadawo da yaranka sai kuma abun yazama na boya naga ya'yankane "hjy tace ni abunda yafimun ciwo bai wuce ko Sati yaranna basu cika ba" yadan sotsa keyarsa yace kiyi hakuri hjy nakasa samun natsuwa ne shiya bazan iya jurar rashin su kusadani ba matukar muna gari daya tayi murmushi Tace to shi kenna ai magana takare tun da ka aikata son ranka "sai kuma maganar Dana Dade INA ma akan aure na baka Sati biyu kafito da mata inbahaka wallahi kaji narantse Sai dai kaga mata agidan ko kuma kacanza wata uwar bani ba cikin tashin hankali yake bata hakuri da neman gafara ta tabarshi nan tayi ciki abunta "saitin auntysa yake kallo ita ma dauke kanta tayi ,mikewa yayi yabar falon cike da jin haushi . bayan mota ya bude yashiga bai ma tsaya jiran abude masa ba, direver yajashi suka bar gidan ,daidai lokaci da direver ke kokarin yin parking tacikin glass din motar ya hango ta tsaye da dawani staff suna magana ta har hannayenta akijinta tashin hankali goma da ashirin , zaune yayi yana binta da kallo wani irin kishinta yaji yana ta lullubeshi gabadaya tarasa me ke damunshi , shr yakasa kwakwarar motse idanunshi ya runtse gam Dan bayason yasake ganin abinda zai tayar mai da ahankali ,ya Dade zaune gume yaji yana karyomasa ahankali ya sake bude idanushi still sunan tsaye kmr dazu " cikin rashin kwarin jiki ya fito yana gyara zaman cort dinshi yasoma tafiya yana takunnan nashi mai daukar hankali, kanshin turaransa takejiyowa tasa Duk inda indayake yana kusa kmr ance ta Daga kanta saitin datake tsammani kamshi ido cikin ido suke kallon juna, da sauri ta kau da kanta tana murza yatsun hannunta gabanta na dukan tara tara da kyar tasamu ta gyara tsayuwar tanasakin murmushi har gefen kumatunta na lotsawa tace kasan dai shi aure nufi ne na ubangiji dan haka karka damu kaji mansur nabaka dama dariya yayi sosai yace na gode
ta gefensu yabi yawuce ,Zuciyarsa kmr tayi tsalle ta fito waje da sauri mansur ya rankwafa yana gaidashi , hannu kawai ya iya Daga mai ,da kyar yakai kansa cikin handle din kofar yakama ya murda yashiga jiki a sanyaye ,sectary dinsa naganishi yamike yana gaishe dashi Amman ko ta kansa bai bi ba,burinsa ya isa ma zauni sa liktay dinshi yakama yana jan shi kasa kadan" zama yayi yana cizan lips dinshi Wai maiyasa zai damu Dan yaganta da wani meyye nasa ? mansur jiki asanyaye ya kalleta yace bakiga yanayin oga bane yau wani yanayi kuma ai kullun haka yake yace Aa bansaba ganinshi haka ba, bakinta ta tabe OK kaje ka tambaye ashi mana ko zai gayamaka damuwar shi ido ya zaro waje rufamin asiri Ashe kinason Ayi waje dani kenna,tayi dariya ashe kai dai mugun matsoracine ahaka zakayi soyayya? tayi hanyar office dinta" tana dariyar mugunta mansur Kennan ya Dade yanabibiyar mukifat ,sai dai taki sauraransa ,sai yau Allah yabashi saa ta tsaya da zumar yimishi wornnig Bayan yagama gayamata sakon Zuciyarsa, yanzuma ba amsar datayi niyar bashi Kennan ba, Amman ganin Khalid yasa tace ta amince da soyayyar sa, Dan ta bata masa rai tasanshi Dan bazan kishi tsiya ,hankali kwance take aiwatar da aikinta ko ba koma ita ma yau ta musguna masa some minti back.
Tsaye take abakin office dinshi tafi minti biyar awajen tana tsaka da warwara yadda zata shiga ,tanaso tayi nocking tanajin wani irin matsanancin fargaba " tananan tsaye jin motse bude kofa tayi saurin saita kanta tashi yayi da niyar bawa sectary dinsa sako a daidai wannan lokaci itama ta daura hannunta kan handle din kofar ai agigice cikin matsanancin tsoro tasaki wata irin kara tafada jikinshi runtse idannunta tayi GAM Dan tsoro batasan abunda zaimata ba jira kawai take taji saukar mari gabadaya tagama firgicewa Amman taji sabanin haka ,wani shook yaji ajikinshi da zai iya rungume ta zai yi ko zairagewa xuciuarsa ciwon dake adabanta "cikin sanyi jiki ya bambareta Daga jikinshi yazaunar da ita akan kujera" kyawawan idanunshi ya zuba mata bai CE daita komai ba , sautin muryashi taji Mrs musa............. xuciyarta ce tasoma beating tsigar jikinta suka mike yrrrrrr ..........taji yace cana have the file .........idanunta lumshe tana jin wani Abu mai tsanyi nabin jikinta sannan ta mikomasa amsa yayi yanabin zarazaran yatsun hannunta da kallo. komai nata mai kyau ne waskewa yayi yakoma mazauninshi yana duduba filed hakan bai hanashi kallonta takasan Idannushi ba" lisp dinshi na kasa yakamo yana tsotsa kmr yasamu sweet yana jin kmr tacigaba dazama, tsit office din yayi tamkar babu wasu hallita ciki" bakajin komai sai tsanyi Ac dake ratsa koina na office din , motsa bakinta tayi cikin sanyi murya tace Khalid........idanunshi a lumshe yadago kanshi yana dubanta inda take, jin taki cewa komai yasa shi nuna mata kofa da hannunshi jiki a tsanyaye tamike tabar office din bayan ta tafi komai ya tsaya masa cak yakasa aiwatar da koma jingina yayi da kujera yana jujuyawa ,wayarsa ce ta dauki kara ya yasa hannu ya dauka ganin Sunan najib dake yawo a screen din wayar tsarki yaja ya furta matsala, bayan yadauka yace yaushe agari yace jiya, sukasha hirarsu Daga karshe kuma sukayi fada har dace masa yayi kar yasake kiransa banza kawai ya ajiye waya yana sauke numfashi
Sati daya kenna da maganarsu da hajiya yaki bari dogon hira yashiga tsakaninsu daita" Dan Baya son tamishi zance aure ko shigowa yayi yaga twinss sauri sauri yake yabar wajen "yau dai dakanta ta rutsashi zaune yake agabanta ya lankwasa kafafushi tace Wai kai mekake nufi ne kamaidani abokiyar wasanka ko" yace Aa wlh , hjy kiyi hakuri sai kuma yayi shr tace kai nike jira da kyar ya bude baki yana shafa sumar kansa ki zabamin Duk wacce tamiki kawai, tayi dariya hakan ma yayi daidai to shikenna Allah yamaka albarka har da twinss wajen cewa ameen .
Zuwansu hajja kusan bazai kirguba zuwa yanxu zumunci mai karfi yashiga tsakaninsu sun zauna suntauttana atsakaninsu akan Khalid da mukifat.hajiya fatima da kanta takira kanin mahafin Khalid tayi mishi bayani komai game da auren Duk da baiji dadin hakan ba Dan yaso yabashi auran yarsa ne wato kausar Amman bayadda zaiyi yace shikenan zanma badamasi magana iyaso ma shigo cikin satin ko mai kika gani tayi murmushi hakan ma yayi ai Duk yadda kukayi daidaine, .
Bayan tayi sallar magariba ta tsaya a gaban madubi ta tsara kwaliya na tashin hankali da wata Shadda ruwan kasa ,dinkin riga da wando ne yayi kamar shigen na maza saidai yayi mata kyau ainun.
Inda tayi salon daurin dankwalinta da ya fito mata da gashin ta ,ya sauka Duk agadon bayanta tayi kwalliya sosai a fuskarta ,ta fito zuwa babban falon inda mutane gidan suke inna tace kai kawata kinyi cas abunki nafisa tayi dariya Dr rashid ne yashigo da jallabiya ajikinshi Daga masallaci yake.a falon ya zauna sai bin nafi da kallo yakeyi ,haka da zai ci abinci ma kiranta yayi taje tana sakar masa murmushi" yace zauna mana gimbiya kamar wacce zan kama?uhm Sam yanzu andaina kula dani, ya kamo hannunta yana murmushi yana narkar da idanunshi cikin nata yasa hannu ya shafo kirjinta daya cuko bam yrrr.......... taji gabadaya gashin jikinta sun mike" Wai me nayi ne irin wannan dakewar kamar ba likitanki ba yana cin abinci yana wasa da yatsun hannunta tuni yagama kashe mata jiki .ga maganin datasha ita ma yasa dole tana bukatar shi don haka suna kammala cin abinci a daddafe ya Fita sallar isha'i yana dawowa a dakinta yasa me ta,jawo ta yayi jikinshi.sweeterna zomuje dakina nabaki wani sako da kanshi yasa mata kayan barci" daukarta yayi bai direta akoina ba sai a tsakiyar gadon shi yaso sarrafa tsantsar jikinta banda nishin su bakajin komai a Brest dinta yagama susucewa , habawa Dr rashid sai da yayi missing din hankalin, yayi ta zuba sambatu kala_kala Sai da ta gane kuranta sanna tasoma mutsumutsun kwatar kanta Amman ina yayi nisa baya jin komai sai da ya murzata yayi sosai "yaki barin ta kwakwaran motse ma kasawa tayi daga karshe dai sai da tasakar masa kuka tukun ya sausauta mata ya rungume ta tsab ajikinshi a kunne yaki rada mata raguwa kawai komai sai kinyi kuka" tashige jikinshi lafe kiss dinta yakeyi da Duk inda bakinsa yaci karo dashi" tana rungume jikinshi barci yayi awon gaba daita siririn hancin yaja......
YOU ARE READING
KAUNACE SILA
Romancekaunace sila all talk about ,neglect of parent, true love, parental obedience.