KAUNACE SILA
💖💖
💗💗💗💗💗AISHA A.BAGUDO( MMN SUDAIS)
Page 64 to 65
Ta dube shi don Allah kace wani Abu mana
"Kamar ya ?ya tambaye ta kabani wani Abu da zai bi toilet
Yace, ki rufa mini asiri salon kije ki fadawa inna kice na Kuma zubar miki ciki? Babu matsala ai da ubansa ki Haifa mini ni Ina so"
To Kuma surutun mutane fa idan kai kana so mutane fa kikace ?Ina ruwa na dasu "alama ce ta ni din ya daga mata gira aikin gane" Kuma gashi Ina sonki idan sun gani zasufi yarda mudin masoya ne ,watakila ma zaki bani mai sunan momy .Duk maganar dayakeyi yanayi mata ne cikin dariya ganin duk yadda ta tashi hankalinta .haka yashiga bandaki ya fito ya same ta inda ya barta .
Dariya yashiga Yi mata , yace mai jego me ciki , tunanin me kikeyi haka?A can wajen aunty Maryam kuwa aswad tun dazo ta farka ,sai rigima take Yi,na neman mama .inna tace Maryam ki kai mata yarinyar ,wai Ina ta shiga ne? Aunty Maryam tace tun dazu nake kiran layinta tana shiga bata dauka ba ,kuma maigidan yana ciki .
Inna ta amshe ta ,tana fada wani irin shashencin banza ne irin nasu nafisa ,a ce kashiga wajen miji kabar jaririya Yar neman gata da danye jego ......
Salamu alaikum ,tashigo tsayawa tayi kikam tama rasa me zatace
"Ku yaran nan kuke sakaci da wanna Yar labubuwar abar ni hajo . rashid sai ma tasa rashid yakara jan bargo ta kuwa karasa tana cewa.jairin sama,tashi kabani waje gwara ma kai tafi mu huta " Allah inna, tashi yayi ya fita yana mata dariya tace ke Yar nan ki lulubawa kanki asiri kibari mahaifarki ta koma mana,gaki da Yar karamar yarinya ,wlh mutane yanzu da gangan kuke kwanika , gabadaya yara kubi kun zama rasa kunya ba hakuri ,daga mazajen naku har ku.
Wlh mu a namu na mutane da idan kayi haihuwar fari sai kayi wata shida wasu Kuma uku babu ruwanka da miji, Kuma daga mu har mazajen ba mu damu ba asalima kana gidanku In kinga miji yana zuwa sai dai don ya duba lafiyarka ya tafi , na turo baki to ni maye sa baakaini gida ba abarni anan dan mugunta ,tayi dariya ai da momy take magana aje dake gida wanka wlh data dauke ku da tuni ta koro ku,ko Kuma taga tsagwaron rashin kunya . nafisa tayi dariya ,kai inna mune bamu da kunya"
Tace Eh din ,ance Baku da kunya daga ke har mijin naki bokan turai Wace irin tabara ce ba ku Yi a gabana ?Kai ni Yar nan nasara ya bata mana yara ko Kuma dan kungani ba uwarku bace?Aunty Maryam datashigo tun lokacin da inna ta fara fadan tace.
Ai yanzu inna sai addu'a kai yara basu da ta Ido,dakayi magana suce soyayya ".
Inna tace soyayya ko iskanci don haka banason zama gidan yara suka nace sai tare dani , haihuwa dai gashi kinyi kinayin arbain ko kwana daya bazan kara ba .Nafisa ta zumburi baki 'yarta ta dauki 'yarta ta fita ,inna tace kinga rashin kunya ko,binshi fa tayi .
Washegari gari Habib yazo suka wuce , nafisa har kuka tayi yana sauka ita ya fara kira ,tace dadyn aswad jiya banyi bacci ba Ina ta tunaninka ko yaya ka iya kwNa kai kadai ya bakunta?yace Ina aswad dina ? tana bacci kishafamin kanta idan na fito daga meeting zankira ki. Suna fitowa daga meeting yakirata tana zuba masa shagwaba ko yaushe suna manne da waya.
Tun bayan tafiyarsa kullun zai kira dai dai wannan lokacin wato bayan sallah ishai kennan tsakaninmu gaisuwa Kuma in yaji murya twinss kusa zaice nabasu suyi magana wani lokacin ma kwanciyarta nakeyi insharesu inyi bacci na tunda bukatar su akaina .kwatsam ranar wata jama'a lokacin nadawo daga part din hjy agajiye nashigo sakamakon rabon abinci sadaka dana yaya mai aikin hjy Wanda duk jama'a sai anyi wa mabukata" tare da twins nike sun like dani muddin zasu ganni kusa dasu na watsa ruwa sanyi ajikina bacci nike ji bazan iya girki ba na rufe kofa ta batare da nayi key ba .na kwanta banyi Nisa naji sa'id yana ya kwalla kara sannan yasona kuka ummi kinga sa'ad ya kwacemin jirgina ko ,da Kyar na amsa sa'id dan Allah kubarni nayi bacci ,naci gaba da barci na ummi muje kunna kallo nace kuje suka kwasa da gudu sukayi main falo anan suka VI karo da abbansu take suka dane jikinsa sukayo dakina nayi day day akan katifa na daura kaina kan filo tsakiyar kafafuna basa filo sanye nike da white harmless sai wani karamin meaning siket tsawonshi dai dai cinyata" ya tsuramin Ido yana Bina da kallo yana wani iri ajikinsa mukifat badai diri da kyaun jiki ba "twins suka hawo kam gado suka soma jijiga min kafa ummi kitashi ga abbanmu nan yadawo a frigice natashi dan har cikin kaina naji kiran idanuna jajur nike kallonsu da hannu suke nuna minshi ,ya kafe ni da manya idanunshi da sauri naja zani na rufe jikina sannan nace sannu da zuwa ya lumshe Ido tare da amsawa cikin wata sarkarkiyar murya na dauki hulata mai net nasaka na nufi kicin na dauko mishi lemon mai saboda yanayin zafin garin nazo na dire agabansa na tsiyaya masa cikin cup naaje masa , sannan nace mezan dafa Maka? Ya dube ni ki barshi ,bansa meyasa ba kawai Naga hawaye sun cika, idanuna na kallon cikin nashi ido ,nace in hada Maka fruit yacigaba da kallon kwayar idanuna nima ban dauke nawa idon ba , hawayen idona suna sauka ahankali twins ne suka katsemu ummi kimasa fruit muma zamusha yayi hadiyar zuciya sannan ya dauke idanunshi daga kaina yamaida kan yaranshi yace zakusha da gaske cikin zumudi suka daga kai ,nayi murmushin kadan ya dauki cup din jusut yadan Sha kadan na mije naje na hada fruit nakawo na zubamusu tare suka Sha kafin wani lokacin sungama dashi ,naji sanyi a zuciyarta farinciki ya cikani ,yamike batare da yace komai ba ya nufi bathroom dina yayi alwala ya fito na shifida masa abun sallah ni Kuma na fada bayi nayi wanka nazo na dau doguwar Riga nasa nayi simple make up na zauna a gefen gado ". yana idarwa yamike na kalleshi shima ni yake kallo ,a duk lokacin da idanunmu suka sarke basason daukewa daga barin kallon juna shine yasoma dauke idanunshi sakamakon ganin twins sun zuba tagumi suna binmu da kallo ta gefena ya zauna yana kashe min idonsa daya yayi kasa da murya yadda babu mai ji yace kinyi kyau na lumshe idanuna ahankali na dago kai muka hada ido naji wani yrrrrrrrrrrrrr na zuba mishi ido naji yace kallon fa na menene ? na cigaba da kallon sa nayi mkr zan mije na saita bakina wajen kunnesa kadan bace kallon so ne da sauri yadago muka sake hada ido ya mike yana cizan lip's dinshi yayi murmushin gefen lebe tareda cewa twinss muje kurakani na dube shi ,Ina zaku yace tadi zani wajen budrwata na tsuke fuska yace zaku gurin aunty nan me Baku ice cream da gudu suka hau sa takalnansu zuciyarta tashiga dokawa Khalid yayi murmushin mai sauti yace muje suka fice ,narasa mekemin dadi Ina cikin wannan halin kiran hannan yashigo wayata Ina dauka tasoma min tsiya amarya kennan miji dadi kin manta mutane nace wani miji dadi mijin dake Shirin kara aure haba dai wani irin aure Kuma kadai har yanzu kina saunanci naki kiyi aiki da hankali malama kisan yadda zaki jawo hankali mijiki gareki nace uhm meye bana masa iya iyawata Ina Yi" kedai kara kiyi amfani da matantakanki ki fisgo mijiki gareki nace naji na gode mukayi sallama "jallof din danbu shinkafa namishi Wanda yaji kayan hadu nayi sallah ishai nakwanta zan soma addu'a kennan naji shigowar sako Wanda nike tunani shine wato Khalid nawa na bude ce yayi na hada masa tea nakawo mishi dakinsa haka ba mike tsaye gaban mirror na dau turaren na feshe jikina dashi sannan na nufi dakinsa ".
Da sallama na tura kofar nashiga fitowarsa kennan daga wanka yagama goge jikinsa yana saka boxes nakarasa baajiye tiren tea akan table din dress mirror ya naja kujera na zauna Ina bin kirjinsa da kallo na lumshe idanuna inajin wani Abu yana fixgata zuwa garesa, yakaraso kusadani sosai yazauna har Ina jin sauka numfashi sa ya dau cup din tea yasoma Sha kadan kadan yana yasa hannu yakamo nawa ya matse yana murzawa ahankali tare da sanya kwayar idanunshi cikina har kammala Sha hannumu sarkafe da juna "nacire hannu tunowa danayi daga zance yadawo yanzu nasoma tafiya sai ji nayi an fixgo ni sai saman kirjinsa ya matse tsam yana shin shina wuyana ya kai bakinsa cikin kunnena Ina zaki nakasa amsawa sai ma runtse idannuna danayi inajin wani yrrrrrrrrrrrrr takoina ajikina girkin yamin dadi na lumshe ido mekikeson na baki kyauta saboda kinfarantamin? yasake matse ni ajikinsa yana kamo lips dina yasoma tsotsa sannan Yan zubamin ido "nace banason komai nidai kawai kasoni abunda zan fi bukata kennan daga gareka ya lumshe Ido sannan ya bude su fis cikin nawa yayi kasa da murya yace kinsamu yakai Brest din kiss ya birkitoni kasa shi Kuma yana sama muna sauke hadiyar zuciya yasoma romance dina ta koina jikina rawa yake yana amsar sakonni na musamman ba irin sambatun dabaiyi kallamai dai masu dadi nasha su har inajin nafi kowa sar miji byn komai ya lafa ya rungume ni yana kai min kiss da duk inda yaci karo dashi ajikina numfashi kawai nike sauke Ina lumshe ido ahaka barci yayi awon gaba damu Ina manne ajikinsa .Washegari gari,a kicin yasame ni Ina hada mana break " sanye nikin cikin wando da ringa,na Yan kallo real Madrid team din su khalid kennan ,ya dade tsaye abakin kofa yana karemin kallo yana jin wani tsanyi na naratsa kowani shashi na jikinsa kaunarta nasake ninkuwa a zuciyarsa Bai taba tunanin zasu Kuma kasancewa tare irin haka ba, Bai San wani irin so yake mata ba yasan dai KAUNACE SILA goge duk wani dunbi laifin da ta aikata gareshi,a hankali yake karaso kusa daita, bansa iya tsayuwarsa awajen ba ko motsin shigowar sa banji ba "sai ji nayi an rungume ni ta bayana" ya turo hannuwanshi ta kuguna ya sakalo kanshi ta gefen wuyana yana shinshina bby har yanzu baki gama bane? nifa yunwa nikeji yayi maganar kmr wani yaron goye, na lumshe idanuna sannan na amsa masa da na kusa , yace bari natayaki mana nayi murmushi ai nagama kadai je kacigaba da kallon ball dinka yayi banza dani , yasake matse ni ajikinsa wani abun naji yana tasomin, nasa hannu nadafe wuyana ya juyo dani muna kallon juna ya zuba min ido yana Bina da kallo lfy abunda ya iya furtawa kennan ,na daure nace bbu yasakeni ya dane kan friz ya zauna , duk inda na juya da idanu yake binna yana hadiyar miyo zuciyarsa na beating yasake jawoni jikinsa yamanne da kyau har inajiyo yadda zuciyarsa ke bugawa da sauri da sauri , yace bby kinyi kyau matuka ai na bude baki zanyi magana da gudu nayi hanyar dakina nashiga bayi narinka Kwara amai , Khalid yashigo dakin da sauri ya karaso bakin kofar bayin yana kallo na har lokacin amai nikeyi sosai gashi babu komai acikina ya durkusa gabana ahankali ya dafani yana min sannu, buge masa hannu nayi na sa ruwa na wanke bakina da fuskarta , nayi zaman dishan a bakin kofar Ina mayar da hadiyar zuciya na jirgina jikina da bango duk narasa inda zan sa kaina na ji dadi yamikomin hannu alama tana zo gareshi yana bina da kallon tausayi da Kyar na iya Mika masa , yakamoni muka koma daki yakwantar dani yana zauna gefena yanamin sannu sannan ya mike yakara karfin fan dakin hade da kunnamin AC yadawo ya zubamin ido ,ko Bai tambayeta biri yayi kama da mutun ,ya zaro wayar sa daga aljihun wando da yakira family doctor dinsu mace ,ba dau lokacin ba yaji karan bell yamike yaje yabude hade da bata hanya tashigo tana gaidashi ya amsa yana gaba tana biye dashi har daki, ya nuna mata mukifat dake kwance tana tana jan numfashi duk jikinta ya mutu , fitsari na ta amsa ta dibi jinina tace tana zuwa ta fita ya dawo kusa dani ya zauna ya daga kaina yadaura akan cinyarsa yana shafa kagashin kaina hade da min sannu can ba ajima ba nasake zuwa nayi amai kafin doctor tadawo nayi amai yakai sau bakwai cikin kankanin lokacin nafita haiyacina,geajin forko aka samu Ina dauke da ciki wata biyu ,inajin bayanin doctor tasoma da congratulation matar ka na dauke da ciki har tsawon wata biyu na Mike Ina zare ido , inajin kannun zance nasan shikenan ta faru takare, shi Kuma banda murna babu abunda yakeyi yakamo ni bbu kunya ya rungume gaban doctor, ita Kuma sai dariya take tana tayashi murna "ya magode hade ce mata zata sakon tukwacinta tayi murmushin na gode sannan ta wuce ,a kunne yake radamin zakisake haifamin bby wannan karan basan wani irin murna zanyi ba,wunin ranar zir agindina ya wuni gashi kamshin turansa kesani amai ko ruwa na Sha sai na dawo dashi .da Kyar yatashi yayi kiss din goshina saboda lokacin sallah magrib yayi da zai tashi na kamo hannushi cikin nawa ,yadawo yakawo kunnanshi saitin bakina nace dan Allah Kar dawo da kayan jikinka ,yakalleni ya kashe min idonsa daya yace angama yace ko shi yake saki amai na lumshe idanuna nace turaren jiki ne yayi murmushin gidan ma zai bar gabadaya , yaje yacire kayan yayi sabon wanka yasanya jallabiya daga masjid part din hjy yaje vayan sun gaisa ne yake sanar da ita mukifat ba lfy sannan ya sunkuyar da kai kasa Allah sarki shiyasa yau duk banganta ba Allah yabata lfy yace Ameen ya Mike, twinss suka Mike zasubishi hjy tace Sam ba inda zasu su sameta
Washegari hjy dan kanta taje gaida mukifat kallo daya tamamin, tasan abunda ke damuna addu'a Allah yaraba lafiya tayi sannan takira aunty sa'a tasanar mata da sauran yayanta aunty sa'a taxo ta dubani haka ma su Maryam da khadija sun zo ba laifi sun canza ba kmr da ba sadik ma ya baabarshi a baya koda akasanar da hajja har kuka murna tayi tace washegari zatazo da Kyar dady yashawo kanta ta hakura zuwa wani lokacin .
Metrol din dr rashid ganin kwana biyu bata gansaba yasa takasa jurewa ,daga wajen aiki ta wuce gida
Second to d last pageMuje zuwa
YOU ARE READING
KAUNACE SILA
Romancekaunace sila all talk about ,neglect of parent, true love, parental obedience.