54

1K 34 0
                                    

KAUNACE SILA
         💖💖
💗💗💗💗💗

AISHA A.BAGUDO (MMN SUDAIS)

Page 61

Kai tsaye part din hjy ya nufa da sallamar yashiga    yadan samu waje kusa da ita ya zauna ya gaishe ta amsa tare da tambayar mukifat yace tana lfy "tace yanaga kadawo da yaran ai dakabar su wajen uwarsu sutayata hira" ya dauke kainshi yace sudai zauna anan  tare dake , tayi shr  tana mamakin karfin hali irin nasa " ya mike yabar dakin hade da mata sallama 'bayan ya fita kai tsaye gidan aunty sa'a ya nufa  yakoci sa'ar tarda su Maryam  da khadija suna ganinshi sukayi tsuru tsuru kmr wayanda sukawa sarki karya " aunty sa'a ya gaisar sannan yasamu waje ya kame yana binsu da mugun kallo jikinsu na rawa suka hada baki wajen gaishe shi , Bai ko kalli indasuke ba balle ya amsa musu ,da kyar ya bude baki yace daman daga nan  gidajenku zanwuce ,ya tsaresu da manyan idanunshi yace Ina son na tambayeku meye matsalarku da matata ? sukayi shr yasoma magana cikin zafi zafi ya nunasu da yatsa yana cizan lip's dinshi wanna shine karo  na farko Kuma na karshe da zaku Kuma dakarmin mata ko jakar gidan ubanku ce ita ? wlh  bansan  rashin  kunyar Ku takai haka ba , Amma Ina rokonku dan Allah kufuta harkar iyalina  Ina fa  da labarin  duk wulakancin dakuke shukawa  kyaleku kawa nayi " in ma kunayi ne saboda abubda tayimu wannan tsakaninmu ne meye naku aciki" gabadaya sungama rudewa  jikinsu yayi tsanyi sai hakuri suke bashi, ita dai aunty sa'a shiru tayi tana binsa da kallo yadda ya rufe Ido yana fada akan matar da yace bayaso " ya  daka mutsu tsawa hakuri me zaku bani kunsa Allah duk shigeyar da bata kiyaye kanta da niba zatasha mamaki ganin idanunta ai kunci sa'ar dana dawo ban sameku ba da kunsha mamakina , sannan  yayi shr   yana jan  numfashi hade da sauke hadiyar zuciya , a ransu sukace mamaki Kuma yawuce wannan " aunty sa'a tace kunga abunda nasha gayamuku kennan bakwaji  ba'a shiga  tsakanin miji da mata" yau wa gari yawaya ,wai Ku kuna side din danuwanku gashi shi  yanuna  muku Bai da bukatar haka ,sai kushiga hankalinku kusan abunda yakamata kurinkayi marasa tunanin yace ok kema aunty haka zakice dat means kinji haushin maganata, ai a ganina ko dabba  nike aure yarannan zasu mutuntata balle mutun har da mata taran dangi zasu kashe Yar mutane ,, aunty  tace ba haka bane  duk abun ma Bai kai haka ba kaidai kayi hakuri komai yawuce  nidai kifada musu wlh idan basudaina ba zanmusu rashin mutunci ganin idanunsu gabadaya sun firgita da yanayin yayannasu dan basu saba ganin shi haka ba" dan Allah yaya kayi hakuri bazamu sakeba cewar khadija dan daman ita Maryam ce ke zugata haka itama Maryam tabashi hakuri  aunty sa'a tasa  baki wajen bashi hakuri takare dacewa bazasu sake ba yace suma sake bance karsu daina ba ya mike tsaye yana sake nunasu da yatsansa karnasake ganin kafar kowace shegiya  cikinku a gidana matsawar ba mutunci ne yakawota ba,  sannan ya juya zai wuce aunty sa'a takira sunanshi Khalid yadan juyo tace dawo ka zauna yakoma ya zauna yana zabga musu harara  hakuri dai aunty tasake bashi sannan ta juya kan Maryam da khadija ta musu nasiha mai ratsa jiki ,sosai jikinsu yayi tsanyi suka matso kusa dashi suka hada baki yaya dan girman Allah kayi hakuri ya runtse idanunshi baijin zai iya aikata duk abunda ya furta garesu  yana matsanancin kaunar  kannannashi"  aunty sa'a tace suna baka hakuri da kyar ya iya bude baki yace shikenan  ba komai , yawuce tare suka fito kowannesu yashiga motarsa ."

Sannu a hankali yashigo falon yanabin falon   da kallo, angyarashi koina tsaf sai kamshi turare ketashi idanunshi ya lumshe yana jin wani Abu namishi wayo tun daga yatsun kafarshi har zuwa gangarjikinshi "da kyar yasamu
ya daga kafafunshi cikin tsanyi jiki ya bude dakinsa yashiga   dai dai karfe 9 na dare koda ya duba agogon dake manne a dakin   ya  hada coffee  yasha dan shi mayen coffee ne ,sannan yayi wanka  yacanza zuwa net wears mai budadden gaba har ana hango gashim kirjinsa  dake kwance luf luf yana zuba kamshi natashin hankali, mikewa yayi ya bude kofar dakinsa ya nufi dakin mukifat.

Zaune ya taddata a dakin ta ginginar da kanta jikin mirror ,idannuta a lumshe ,ya karasa gabanta ya durkusa yana kallonta ta bude idanunta  da ya kada yayi jajur ta zuba cikin nashi , Khalid yadanyi murmushin gefen baki yakamo lip's dinshi nakasa yana cizawa yana kallon cikin kwayar  idanunta , ya daura goshinsa kan nata har tana iya jiyo  saukar numfashi a fuskarta" ta lumshe idanunta yasa hannu yadagota ya zaunar da ita a kan gado "ya dago kanta yana kallonta ahankali kmr mai rada yace kina bukatar wani Abu ne ?kincewa komai tayi ta koma can tsakiyar gado zata kwanta Bai hanata ba  ya barta tayi kwanciyarta sannan yadawo  gefenta yana shafa fuskarta yace yau km meke damunki idanunta ta lumshe batace komai ba,  ya dagota ya rungume ta tsam a kirjinsa yashiga kissing din wuyanta yana  shashafa tsantsar jikinta da kyar tasamu ta turesa  murya can kasa ya sake  rungumota cikin rada tace dan Allah kabari shima cikin sanyi  murya  yace menayi  OK tunda bakya so nabari yasaketa ya mike ya juya ta rikosa  da sauri   ta fashe masa  da kuka  "ya rungume ta  yakai bakinsa saitin kunneta cikin rada yace menayi Kuma  yanzu yanarke mata ajiki zatayi magana yadaura bakinsa kan nata "ahankali yace kiss me ple....ase...ta lumshe idanunta tashiga kissing dinshi  ya kankameta , dauke bakinta tayi daga nashi tana mayar da numfashi kmr zatayi kuka ahankali yashiga cire mata kaya  baccin  dake jikinta yana kissing dinta  ya shiga romance dinta kmr zai hadeyeta ", itama lokacin lokacin tana mayar masa  da martani ganin yana Neman zautar da ita gabadaya yasa ta kankamesa tana mayar da numfashi tace please.......Bai kulata ba har sai da tasa masa kukan shagwaba " tureta yayi batare da ya shirya ba ya koma gefe gado yayi rub da ciki yana mayar da numfashi ta fada kansa tace no please .....karkabarni dan Allah, dan wani irin muguwar shaawarsa ce takamata duk tazama kmr mara hankali da kyar ya dagota ya rungume ta murya can kasa yace yakike son nayi ta rikesa gam  tana girgizamasa Kai tana hawaye takasa cewa komai, shi dakansa yasan abukace take ,  sai rawar murya da sauke numfashi takeyi ya mike da kyar ya bar dakin, ta mirgina kan gado tana kuka hade da matse jikinta ahankali take jin wani yanayi na musamman tunda take bata taba shiga irin wanna  yanayin data tsinci kanta   ciki ba" tamarasa meke damunta jitayi tana mugun bukatar sa kusa da ita tanajin sha'awarsa na fisgarta jitayi kmr zatayi hauka" tarasa inda zatasa ranta ta dunkule waje daya  kmr maijin tsanyi Khalid ya bude dakin yashigo yakarasa kusa da gadon rike da cup a hannushi yadagota ta fada jikinsa tana kuka tace dan Allah.... batakai ga fadin  abunda takeson  ba yakai cup bakinta ta dauke kanta  da sauri yace kisha magani ne bakiji yadda  jikinki  yayi zafi bane, sai da ya tabbatar da ta shanye  sannan ya kwantar da ita ya lullube ta da bargo tazama kmr wata mara tafiya yaji tausayinta matuka gashi har 4 na  dare Amman har yanzu takasa runtsawa "ya zuba mata idanunshi da kyar tasamu bacci ya dauke ta sannan ya mike cikin tsanyi jiki yafita daga dakin........

Muje zuwa

KAUNACE SILAWhere stories live. Discover now