💗💗💗💗
KAUNACE SILA
💖💖
💗💗💗💗💗AISHA A .BAGUDO ( MMN SUDAIS)
Page 36
Tafiya yayi bai Dade ba
yadawo hannushi dauke da laidodi Niki Niki da kayan anfanin bude cikin dorowa yayi yasaka" ya rufe ,yaje ya duba bbys cike da tausayin su" yanajin wani yanayi atare dashi" da yana da yadda zaiyi daya goge komai dake cikin rayuwarshi yau tazo mushi da abubuwan da yawa mara misaltuwa Amman dawazai raba farin cikin da damuwar dake tattatedashi " kujera yajawo Daga gefen bbys ya zauna yadauko rinannun idanunsa yakafeta dasu " yana kallon cikin idanunta wanda azahiri yanason fahimtar yanayin da tasamu kanta aciki ahankali yake mikewa Daga inda yake zaune zuwa inda take kwance yanaji da ma da aure a tsakaninsu" hannunta yakamo cikin nasa yana murza wa Duk da yana fargaban abunda zai faru Gaba , bude idonta tayi ta zuba mishi ,yace yajikin naki lumshe idanunta tayi batace komai ba tanajin dama ba ita bace, yace nama yarana hudiba da sa'ad da sa'id batace komai bashr tayi tashiga duniyar tunani yadda zatayi komai yazo mata cikin sauki, tashi yayi yaje ya hada mata tea mai kauri yaxo ya tadata yamika mata ya koma inda bbys suke yana kallonsu yanasa ke godiya Ga Allah DA ya azirtashi dasamunsu Duk da ba ta hanyar datadCe akasamesu ba " Amman yana sansu ahaka , tunanin abinda zai cewa mahaifiyarshi da dangin sa yakeyi komi zai iya faruwa" karfin hali kawai yakeyi Amman damuwa nacin ranshi yana hango abubuwa dayawa atattare da ita bai San mai hakan yake nufi ba yana cikin damuwa da farinciki mai tarin yawa hawaye yaji yana shirin zubo mai da sauri yamai dasu bayason tagani yasake sata cikin tashin hankalin,
kukan bbys yadawo dashi cikin natsuwar shi , sa'ad dauka yayi wajenta dashi yakwantar dashi gefenta yace Ga bby yatashi kibishi abincinsa ,wani kallo tabisa dashi bangane abinci ba yace to kibashi nono yasha harara tasakar masa ni banda wani nono zanbayar , ai shiyasa tun farko sai danace a zubar da cikin, kace Sam baka yarda ba yanzu sai kasan yadda zakayi dasu , ya Allah cikin rarrashi yake magana pl kiyi hakuri kishayarsu dasu , basuda laifin komai wannan hukunci ni nafi dacewa dashi dasu ba kada kibari laifi na yashafesu na hadaki da Allah kusa da ita ya matso sosai cikin tashin hankali kmr zaiyi kuka yake rokon tashayar da bbys Amman taki tace sam batasan zance ba Ga sa'ad sai kuka yakeyi zafi biyu yahade masa alokaci guda nadama da danasa ni kawai yakeyi soyake kawai yaganshi agaban ummanshi kallonta yayi da fuskar tausayin karkimin haka dan allah Daga karshe ma tajuya masa baya ,dole yanaji yana gani yakalleta ya rungume bby akafadarsa yana jijjigawa hankalinshi a tashe yanufe office din doctor, yama doctor bayani cewa maman bbys taki bawa bbys nono doctor yace ai kotayi feeding danasu ma Brest dinta bazai ishesu ba "ya rubutamishi abincin dazaa suma basu" takarda ya amsa yaje ya kwantar da sa'ad yana mai matukar tausayamsu "ya Allah yayi furucin akasan Zuciyarsa wayoyinsa da mukulin motarsa ya dauka yana barin dakin zuwa harabar resaption wata nurse yagani yace mata yana da bukatar mai aiki da zata kularmishi da bbys dinshi tace bamatsala zata samomishi yawuce
Yana ambaton Sunan Allah motarsa yashiga ya zauna hannusa yasa ya tallabe kansa ahankali Zuciyarsa da gangarjikinsa suka masa nauyi da Duk jarumtarsa taka irin nasa da kyar yake iya Daga Dan yatsan kafarsa zaune yake Amman yakasa tabuka komai bai San mayyajefashi a halin daya tsinci kansa ciki ba" bai San hukuncin da ummanshi zata zarta akansa ba .byn kwana biyu tamatsa mishi da tashin hankali sai anyi discharge dinta" haka yaje yasanu doctor ya rubuta musu sallama koma warsu gida bai tsina komai ba sai bacin rai bata bata tausayamishi da halin dayake ciki gashi taki feeding bbys shine dai ke musu komai sai naney daaka samomushi" abubuwan suntaru sun cakude masa gaba daya tafita har karsu Daga shi har bbys din takanta take da yadda zata tsira da kanta daga gareshi ,tsaye yake akanta cikin kananan kaya ya kara fari da kyau sai da damuwa tasa shi yarame , magana yakemata nizan Fita Amman zan ba dade zanyi ba dan Allah kikularmin da yarana , banza tayi dashi taja tsaki dan gani takeyi yazamai mata matsala a rayuwarta" juyawa yayi yawuce cikin takunshi mai tsanyi bayanshi tabi da harara banza katakuramin , laiben kasan bakinta takama tana cizawa a zuciyarta take magana yau Dama tace, tashi tayi da sauri tayi cikin daki ta dauko Jakarta tahau duba inda passport dinta yake cikin zafin nama take hada Duk abinda tasan nata ne bata tsaya batama kanta lokaci ba , falo tafito ta tsaya Gaban bbys din kwance agadonsu cikin kayan tsanyi sunyi kyau sosai tsayawa tayi tana kallonsu daya bayan daya sai taji kmr kar tabarsu Amman bazata iya rayuwa tare dasu ,tasan Khalid zai basu kulawa fiyye da ita atsakiyar su ta sunkuya takaiwa kowannesu kiss ta sakala farar takarda sanna taja Jakarta bata tsaya bata lokacin ba sai airport, hankali ta ne ataashe jitake kmr zata hadu dashi ne yadawo da ita bata Dade ba tayi working abubuwan dazatayi aka soma shiga jirgi zaune take cikin jirgi Amman rabin hankali baya jikinta ita kadai tasan mai takeji so take taganta agaban iyayenta da'yan uwanta jin an soma sanar wa yasa tasaita kanta tasa belt jirgi yadaga sai Nigeria
YOU ARE READING
KAUNACE SILA
Romancekaunace sila all talk about ,neglect of parent, true love, parental obedience.