60

1.2K 29 0
                                    

KAUNACE SILA
        💖💖
💗💗💗💗💗

AISHA A BAGUDO (MMN SUDAIS )




Page 69

Ya runtse idanunshi ya Mika ya fada gado nima cikin tsanyi jiki namara masa baya "nashige jikinsa' nakira sunanshi Kha...lid...... Kasanar dani please ya matseni  gam "yanzu zakiji komai .

Yadan numfasa kafin yasoma magana abunda bakisani bane na dade dasoma bincike akanki da Kuma inda danginki suke , lokacin dana soma zargin zaki iya guduwa , Amman sai wani part na zuciyarta ta karyata haka , lokacin dana dawo daga shopping byn na huta na tsinkayi wayar ki yashe akasa tana  kara, na dauka  na nufi dakin dashi maimakon naganki sai Naga dakin abirkice daga nan nasoma tunanin tawa takare nashiga nemanki kmr zanyi hauka  hankali ya  tashi matuka "nasoma danasani haduwata dake na tattara duka wani  laifin  a kaina" bazan boye miki a farko  nayi iyakaryina  na yakiceki, da duk wata soyayyar ki, nayi yunkurin tursasa zuciyarta akan tsanarki  sai dai kaunarki yariga da ya rinjayeni zuciyarta "narinka tunanin da son sani meyasa kika aikata haka  a gareni ,niyakamata na gujeki saboda ni namiji ne "Amman sai gashi  saboda  baki kaunata yasa kika gudu kikabarmu ko "yakarashe magana yana dariya ciki ciki game da rankwafo da kai dai dai nawa muka shaki numfashin juna ,na turo baki kadan cike da shagwaba   ya sumbaci lip's dina nifa ba haka bane yana dariya ya jingina jikinsa da abun gado idanunshi cike da soyayyarta yana kwaikwayon muryarta "sannan yace duk da sani da namiki na mace mai tsiwa da nuna ke wata banyi tunanin ko amafarki  zaki iya barin ya'yanki ba , saboda soyayyar uwa da "DA" Amman sai Naga sabanin haka yayi shiru da maganar gani yadda nike faman xubda hawaye  ya daure fuska menene haka Kuma ?to shikenan nafasa tunda kuka zakiyimin "ni banmiki kuka ba shine dan ke Yar shagwaba ce zaki sani agaba da kuka "na girgizamasa Kai ,nasa bayan  hannuna ina share hawayen fuskarta "ahankali namaida kaina  inda yazamemin filo abun kina a baya  shine yazama abin Sona a yanzu ,rayuwa kennan Ina lumshe idanuna ina sake godewa Allah da ya canzamin sabuwar duniya mai dauke da jin dadi  iri iri,ya jawoni ya rungume yana gyaramin kwanciya muna facing din juna na zubamasa idanuna,   yasan abunda nike nufi  ya kashemin idonsa daya yace  sai wani lokacin  yana duba agogon dakin,na turo baki ya capko bakin cikin zafi nama sannan yace  muyi bacci hannusa yasa ,ya zame rigar dake jikina Brest dina suka bayyana ya sauke naunauyen hadiyar zuciya ,yasoma wasa da albarkatun kirjina nasake lafewa, inajin yadda hannunshi ke yawo a tsantsar jikina nagama sadaukarwa ga mijina abun kaunata " wurare daban daban na sake budewa ajikina "sakamakon sakon da Khalid ke aikomi dashi "bakinsa ya daura akan Brest din yadoma tsotsa nan fa na gigice saboda wani irin dadi dake ziyartata ahankali nike Kiran sunanshi K...ha...lid ina mai sake bankaro masa kirjina ai take Khalid yasake damko dukiyar Fulani  "juyani  yakeyi son ransa ,na bude dara daran idanuna  na zuba cikin nasa   muna kallon kwayar idanun juna still bai bar tsotsan Brest dina ba "wani  kara na saki saboda gabadaya nagama fita haiyacina da sauri ya hade bakinmu waje daya yana zaremin ido ,yau dai daga ni har shi kuka da shesheka ne kawai bamuyi ba duk wata soyayya karshe  ya nunamin babu abunda zancewa Allah sai godiya"  tun ina tunanin akan irin kalamansa gareni har bacci mai dadi ya daukeni  manne ajikin mijina....

Washegari da asuba yatashe ni mukayi sallah sannan muka sake komawa ruwa ban hanashi yin yadda ya so ba" saboda samun natsuwar sa shine kwanciyar hankali  na , inajin dadin  irin kaunar da Khalid ke nuna min "ashe da banwa kaina karatun ta natsu ba da har yanzu ina nan ina yawo akan street duk lokacin dana tuna irin son danawa abdulrahid wani irin haushin kaina nikeji .

A karshe natashi na hada masa ruwan wanka yashiga ,na fido masa kayan suite da wanda ,dan  zuwa office sannan na fice"  na nufi dakina ,nashiga wanka byn na fito ne na xura doguwar Riga kicin  nashiga na jona ruwan  tea dayasha kayan kamshi ,na soya arshi da kwai duk wanna aikin ina Yi ne  ina toshe hancina" ina gamawa, na hada komai akan dinner  dakinsa nakoma inda nasame sa yana kokarin taje sumar kansa   kallona yayi da murmushin nakarasa nacigaba da taimaka masa nasa masa socks da takalmi na dau turaren na feshe sa dashi  ya zuramin idanunshi duk sai na diririce "a ciki ciki nace nifa banason wannan shu'umin kallon naka "ya dagemin girasa daya" yaakayi " ya fadi haka duk da yaji abunda tace, lumshe idanuna nayi  , cikin tsanyi murya hade da shagwaba nace aikane ,yajowoni jikinsa zonan my honney menayi kuma? Yakamo lip's dina zancire bakinan  idan  gayamin abinda Khalid bawan Allah yayi ba , shiru nayi ok bazakiyi magana ba zamu tabbata ahaka mudin banji abunda nawa sarauniyar mata ba ,nayi saurin cewa wlh in kana kallona sai narinjin wani irin maseefafen sonka na shigata  har tsoro nike ji , yayi murmushin yaja karan hancina ki dainajin tsoro, ni naki ne har abada ,saboda sonki ajini na yake bazan iya daina sonki ba  muddin ina raye ,na lumshe idanuna banason kina tunanin abun ya wuce a baya, kimanta da komai saboda KAUNACE SILA cikin tsanyi murya nace  indai haka ne to  kadawo min da yarana  nacigaba da dabasukulawa " yayi shiru kmr bazaiyi magana sailin  yakira sunana mu..ki..fat nace uhm, ina son kinmanta kintaba haihuwar sa'ad da sa'id" sudin banaki bane ya matseni ajikinsa yana kissing dinta a wuya banason kisake min magana akan ya'yana" yayi gaba ya barni anan"na hada masa wayoyinsa da hankicif sai jakar system dinsa nafito a falo nasamesa yanayin break zan zauna ya nunamin kan cinyarsa da yatsansa ahaka ya karya ina jikinsa nida banci komai ba, shi ma baiyi gigin min tayi ba "saboda amai ,har wajen mata narakasa yashiga na rankwafo da kaina cikin murya shagwaba nace Allah yakiyaye na kalli direct inda direver yake nace ka tukamin mijina ahankali yace inshallahu  madam tamkar Kar su rabu koda nakoma nayi mamakin yadda time ke gudu dan har  11 30 tayi nayi iya abunda zan iya na fada kan makeken gadona na hau bacci kusan yadda bacin masu ciki yake.

KAUNACE SILAWhere stories live. Discover now