💗💗💗💗
KAUNACE SILA
💖💖
💗💗💗💗💗Aisha A .BAGUDO (Mmn sudais)
Page 13 to 14
Byan sunko waje ne gaishe gaishe yabiyo baya ango kemika Jama,a hannu sunayin musabaha"abokan ango ne a gefe guda sunsa rashid atsakiya Sai garamasa babbar rigarsa suna hadamai da shakiyanci hotuna sukarin dauka Dan kauyen yabirgesu hayaniyar mutane kawai kakeji byan Yan darin aure sun watse habib ma da sauran abokan su ,sun wuce kebbi Dan can masaukinsu yake Sai dayaga wuce warsu sannan shima yashiga gida.
Acikin gida kuwa inna CE keta aikin rarrashin nafi yayin da yanuwan rashid ransu yasoma bace suka somajin Haushin nafi kadan Daga cikinsu ne ketaya inna bata hakuri INA itadai haushi kowa take ji,
Abinda Ke faruwa kuwa shine Duk yawan ya'yan gidan anfison rashid SBD shine babban DA namiji daya soma samu byn yaya mata da Allah yabashi shiyasa dukkan yayyensa mata suke masirfajidashi km babu yan ubanci atsananin su Kansu ahade yake inbakasaniba bakaiyacewa yanwacan dakin Ga Yan wannan ba rashid daban yake ko acikin dangi haka ma agun kakaninsa sunajidashi
Dakin yashiga ganin yadda inna ketafama da nafisa akan taci abinci ko yaya ne Amman taki yawa garadakazo karasowa yayi kaga yarnyarnan taki sama cikin abinci tunda kukazo narasa mai takeso ayimata nafice kinsa yasake kawai Amman a hrt dinta
Zamayayi tare dacire babbar rigarsa ajiye agefe sannan yahade rai ya fuskance ta dakyau Duk fita sukayi har inna jikinta yabida kallo wayyo Allah ni rashid Duk takare tasake ramaiwa mayarage annan aikashi zaakaimai SBD mugun ramar datayi Amman tayi masa kyau ita din mai kyau CE bakarya ,matsota yayi sosai Ke mayye matsalarki kin dami Kanki dayawa ,yanzu Kuma mutane gida zaki fara rabawa matsalar ki ni bazan baki hkr Amman kireke matsalarki kekadai babu mai bukata Anan taji nsa tayi masa banza shima yasan bazatayi mgn ba kayi kagama banda lokacin ka .
Ganiyayi inbabude mata wutayayi ba zata kaishi tabaro mai makon yayi angonci zai bige dajinyarta shi kuwa baxai yard da haka ba garatunyanxu yayi maganin abun daman can shibawasa yake daita ba haderansa yayi sosai dole inkaganshi kaji tsoro ,Bai fiyye faraa ba koda yaushe HK zakaganshi fuskannan ahade Duk kannesa Ke shakkar sa
Kwanun abinci yabude lafiyayen abinci yagani mai rai da motse yace Iya matsonan kici kin matsowa tayi Sai dataga yazaro mata mayyan idanuwansa tukun tamatsa kusada abinci turamata yayi yace nabaki 5 minute kigama da abincin nan kojikin yagayamiki dankinga suna lallapaki shine kike tsiro da sabon iskanci ko fuska yayi byn kowa yasan kinasona Kuma kina son auren.kuka tafashe dashi harda shesheka ,Ke nirufemin baki da anyi magana Sai barewa mutane baki kihau kuka km kicinye abincinna tas banason ganin komai aciki marairacewa tayi Allah bazan iya cinyewa ba wannan km kekikasani damuwa tabace kwananki nawa baki abinci ba da hannu ta ta nunamai yatsunta biyu har kwana 2 SBD mugun ta cikinki ma kenna inaga nawani Ke kuwa mutunce? Dan tsabar iskanci kankima baki Bari ba kikashe kanki kigani aurena zanyi banda asara
Abinci kawai taketurawa takoshi Amman tarasa yadda zatayi yakasa ya tsare Sai taciye zai tashi ,saida yaga alamun takoshi dakyau har wani gumi ne tsatsafumata sannan yamike yarufe foodflas din
Har yawuce yadawo kinga kokekokenan dakike damun mutane dashi drop it here ayau km ayanzu .Dan nagaji dajinsu da ginsu kmr matar mamaci inakuma ganin su nikadai nasan abunda zanaikatamiki ,ambbut inkince Katya ne pl let me see ur tiers ko kibari nasamu lbr i will finish u wit fire bazan baki hakuri ba tunda kukan naki harda rainin wayo aciki tsit kake jin annafi kwakwarar motse kasayi tayi Dan kar kuka yakufce mata tashiga uku
Innace tadawo taganta akwance Ke bakyagajiya da kwanciya ne? Ganin nafisa narawar Dari yasa nufeta mainene km HK waje takoma tagayama rashid tare suka dawo dashi kanta yatapa yaji zafi gaina ajikinta karkarwa yake sama sama takejinsa Allah zakikashe kanki abanza HK kawai taiyaji inna CE Tace masa yabita ahankali wannan CE zataji sorry
Dakinsa yakoma yadauko magani daukarta yayi yazaunar daita ya ballo maganin zazzabi yabata amsa tayi ba musu kogardama tasha Dan tsoro yake bata yadda yakesake cin magani kwanciya zata koma yace tazauna maganin yafadamata kallonta yake Daga fuskarta har yatsun karfata kallonnashi yayi tsaf komai dake kafar sa irin nata ne HK ma yatsun hannunta
Komawa tayi takwanta kanta yadaura akan cinyarsa tausayi take bashi Amman bayason yanunamata wani tsanyi yaji yanaratsa gangarjinsa jiyayi dayarasa baisan yadda rayuwa sa zatakasance masa !
Dankwalin kanta tane yazame hannunsa yasa yacire gabadaya ta huta gashin kanta ne yabayyana hannunsa yasa yana shashafa gashin saman na shannuta yahango ganin tudunsu ne yasa yanemi sakin layi dukowa yayi yagani koidonta biyu barci yagatanayi .
Fuskarsa yakai kana ta fuskar numfashinta yakeshaka barci ne mai nayi yayi gaba daita hannu yasa yashafa lebenta zuwa kan dukiyar fulaninta jiya kmr taba wutar lantarki zuciya race Ke bugu da sauri da sauri wani Abu yaji yana masa yawo tunda Ga yatsun shi na kafa har zuwa gashin kansa yar yarikaji a jikinsa Ga ogo dakanta jijiyarsa tamike sambal kallon yasakeyi yaga dai barci takeyi abunta Ai dataji motsenta hadiyar hrt yayi Allah kakawomin dauki kafin shawar nafi tamin illa gyara kwanci tatayi a jikinsa
Tunani yake yazaiyi tunda shi yana da karfin Shaawa gashi zaikasance da nafin sa ko zai iya hakuri nawani lkc ,kafin daidaituwar abubuwa
Nunfashinta yake kallon yadda yake sama da kasa nonuwanwata ma HK yaga suna up and down jiyake kmr yabarka gaban rigarta ya cap kan nonuwanta yayi ta tsotsa shafasu yayi ahankali ta yadda bazatajiba gyaramata kwanciya yayi Sai da yadan tsose bakinta sannan yawuce.
Muje zuwa
YOU ARE READING
KAUNACE SILA
Romancekaunace sila all talk about ,neglect of parent, true love, parental obedience.