KAUNACE SILA
💖💖
💗💗💗💗💗Aisha A . BAGUDO ( Mmn sudais)
Page 21
BAYAN WATA BIYAR
Abubuwa da dama sun faruwa ciki har da samun aikin rashid awani asibin babban sabitin lut ga kuma tarewa nafisa agidanta dake baruwa estate byn kai ruwa rana da asha daita DA kyar dai yarda ta tare
Sulalewa kasa tayi sumammiya rashid da yake a falo ya jiyo kararta kamar baxai tashi ba,Sai km yaji tana yana son tashi ya duba ta ko lfy shigar sa keda wuya yaganta plat a kasa da matsananci tashin hankalin ya isa inda take ,ya sure ta ya Dora ta a jikinsa ,ya dubata ta ya gani Ashe suma tayi ruwa ya dauko yakwara mata .tayi hadiyar zuciya,yashi Ga dubata har Sai da yaga tadawo dai dai ta bude idonta cikin kulawa. Yace sannu nafi "
Ya dauke ta cak ya kwantar da ita tukun yatashi yaje ya dauko mata kaya ,shiga saka mata tare da shiryata Bai bar dakin ba har Sai da ya tabbatar da barci yadauketa
Sai kusan shabiyu nadare ta farka ta dora kafarta da niyyar Sau kowa kara ta km kwallawa da sauri ya iso ya sure ta sa hospital yadda take a sume kmr ba rai cikin kulawa nus suka amshe ta zuwa daki ciki.Dr kamil ne yadubata , byn ya gama duba tane yafito awaje yadubi rashid yabashi hannu yace doctor ko zaka iya tuna abinda yaya firgitata ? Yace Nima HK yaganta km daman can HK take da jin shr yace to agaskiya tayi doguwar suma Amman in Allah yayarda nan da zuwa wani lokacin zata dawo normal rashid yace to nagode
Yaisa gaban gadon da datake kwance kmr maceciya Sai tausayinta Yakama shi shi dai Allah yajarrabe shi da tsananin sonta a HK yasata agaba yana zaune abakin gadon yana duba magazen Sai awajen asuba ta farko shi Bai masan I ba Sai daya dago suka hada ido, yace ma sannu
Ta Daga kanta ts dubeshi kawai. Koda suka Ga babu abinda kedamunta suka sallami ta .Sai byn sun koma fine shashinta tawuce ta wasa ma jikinta ruwa ta kwanta don ta huta rashid yashigo yazauna ta gasheshi ya amsa yana dubanta yace Ke Wai mai ya firgitaki jiya tace Allah yaya maciji Nagani , ya dubeta ta kmr mai tunani maciji km agidanan yace bakida kai yatashi yafita dakin sa ya nufa Sai sannan ya tuna da macijin robar daya saka mata mai amfani da barur .yasa mata ne amsa yin celebration din tarewarta agidan sa.da Sauri ya tashi ya dauko yaboye .har ransa Bai san zataji tsoro HK ba
Da dare inashiri waya ta tayi kara,na kai hannu na na dauka bakuwar number Nagani shahara kaiwa nayi nadauka INA dauka naji ance kisame ni yanzunna
Bance komai ba naajeyi wayar na zari takalmina dake gefe gadona na daura yar saman rigar barci na shiga da sallama ta yadago muka hada ido cikin wasu kayatattun kayan barci yake da suka yi mishi kyau. A raina Nace shi wanna banza akwai shi da tsari Duk kayan daya saka Sai sunmishi kyau kmr danshi akayi nunamin kusadashi yayi alamari na zauna babu musu nayi kmr yadda ya nunamin gashina daya zubo ya sumbata da saman idona da sauri natashi nakoma kan kafet ya dubeni magana xamuyi fa zakiyi kimatso man Nace Aa yace kina nufin Shaka zamuyi magana Nace ai inajinka km madai Ai kunne keji kauda kaina nayi INA kallon TV wlh baki isa ba saikin dawo kusadashi kinki zama kusadani km kinmaida hankalin kan TV Nace ba kunne bane miji ba tswa yabugamin Ke ni saanki ne da har kike musayar kalamai
Da sauri tashiga hankalina .na dawo da dubanta izuwa gateshi yace km bacewa nayi kixubamin ido ba kmr na agolan nufawa
Arai Nace kajidashi Dan matsala mekikace so da sauri Nace bance komai ba sannan yafara magana nafisa zanyi tafiya zuwa indiya couse zai daukeni akalla xuwa wattani 5 INA fatan dai babu wata damuwa km INA so kiduba gida nan tundaga abinci ko abin sha Duk abunda babu ko abinda baumiki ba Sai acanza yace Ga ATM dina in kina bukatar kudi . rigarta yadaga min kinga ne ko Dan Allah ki kula dakanki km banason yawo banyarda da tarkacen kawaye ba yace sannan zansa akawomiki inna da sannan zatazomiki damai aiki Gobe zansa akawosu
Naji dadin zuwan inna sosai murnata afili nanu yace bari mu kwanta babu yadda zanyi haka muka yakwanta Muna fuskarta juna kissing dina yashiga yi nayi saurin barin kusadashi tare da cewa nifa banaso abinda kakeminYaisa kawai yace atakaice yacigaba da abinda yakeyi inajinshi yana wasanni da jikina babu yadda naiya shikadai yake shagalinsa batare da natayashi ba kuka nashigayi mushi Dan naga wasan yasoma wace kaida yace wlh inbikimin shr ba zan vatamiki rai
Washegari DA safe yace zaiwuce can kauyen mu gawasu yanason yaje yaga innarsa Nace zani yace bayanzuba dakina nashiga nahadama masa abin da zakaima innarsa yace injini yajidadi sosai saidai bainunaba
Ina zaune adaki tununin yadda zanyi rashid yasauko bakamar yadanasa shiba karar bell naji alamun muyi baki fitowa nayi bude musu kofa aunty sumayya bagani ita da mukifat da wasu dabansansu ba na Anty sumayya wlh munyi fushi Sai yau kikazo mana tace kiyi hakuri kanwata nabarkune kugacin amarcinku Kuma ramardazaki tare nakira rashid nagayamasa uxirina nasan baigayamiki ba ko Nace baigayamin ba tace mukifat CE ba lfy muna asibiti OK Nace Anan kusan sukawuni Dan Aunty sumayya tace baza wuce basai taga dawor rashid dansuyi sallama
Nace banji zai dawo yau yana hanya muyi wayadashi inji aunty aiko rufe bakina Kennan sukaji sallamasa shidasu inna kamo hannu inna nayi su INA kenna anxo birni asha jar miya ungoban dakuwa tamata jaira kawai nashiga daki Dan nawatsa ruwa lakacin da nafito wa wanka yashigo Nace mai sannu da zuwa ya amsa yadube ni lokacin danake fesa turare yayimin nuni da hannunsa gashi inji innata nadauka tare dacewa nagode tare muka fito narakashi yaci abinci su inna da aunty sumayya muka doma hira cikin hirar nake tamayar inna komayye Dana da rashid yskawomin Daga gawasu ta karfa taduba ta nunamin wani karamin tace matso ne ,saurankuma sha zakiyi da madara Anty suma yya tace shr babu ciki kunacin amarci har yanxu ko nidai murmushi nayi wayata tashiga Kara da sallama nadauka yace kizo inajiranki Nace to. Ba don nasan haramcin kinxuwa kiran miji ba daban zuwa HK kawai Sai ya kira mutan km yayi tama wulakainci naki tafiya har sai da inna CE tace ba mijinki bane yakiraki ba sanan natashi inda natafi nabarshi nan nadawo nasa maishi ya dubeni kinga nakasa tashi ko girkinki yayimin dadi na koshi naka sa sakema kodan bansa ba cin abinci dayawa ba hunnuna yajawo yace zoki ji jawoni yayi yana shishina band din kaina .ya cire gashin kaina yadauka har fuska rsa tace eye my beautiful wife zare hannunzhi nayi namike da niyar tafiya tace INA km zaki zanje nawatsa ruwa sannan narage kayan jikina yace bari naraki hannunshi ya xuto ta kunguna yarakani har dakina Duk nakasa sakewa dacire kaya yace bari nazo Namiki wanka nayi sauri nadubeshi Nace akan wani dalili acema baniya wanka bane koda kai kakemin to nayafe zanyi dakaina nashigashi tafito banganshi ba na zauna na tsada make up DA nagama nayi kwanciyata kirana yayi away a byn nadauka ne yacemin Ke daman bakida hankalin bakisan abinda yadace ba
Nace kmr ya kake nufi bajiranki nakayiba Nace gara kayi barcinka kabarjirana kadama nazo na kuramaka da dajarabata
Ke Ranki fa zai baci Nace nidai barci zanyi yanzu inna tashigo tace kemaiyasa bakida kai mijin ki tazaiyi tafiya Gobe Ai kya je kuyi hira tun da bakaraganishi zakiyiba Sai yadawo natashi nashiga dakin yanakwance yanatura sakonni a laptop dinshi kwanciya ta nayi sa I dayagama abinda yakeyi yajawoni jikinsa INA jinshi yana sarrafa albarkatun kirjina Sai dayayi wasa dani sanransa sannan yakwanta abin dake ban mamaki Duk abunta zai yimin iya wasa kawai yake tsayawa Bai tabacewa zai kusanceni ba to Kodak shi bana miji bane ?juyawa nayi INA kallonsa yanashar ar barci nsaWashegari su inna har airport mukarakashi acan mukatarar da habib musabaha sukayi da juna lokacin dazaishi ga jirgi yayi sallama fa su aunt sumayya da inna ni kuwa dayaxo kaina har inda nake a tsaye ya iso ya kama hannun na duka biyu tare da katakana jikinsa nafisa zatafi shr nayi Sai danaga aunty nawaysamin harara sannan Nace Allah yadawo dakai lfy OK bye yamin ya tafi yanadaga min hannu nisai nasamu kaina Daga masa hannu INA ganin wata budurwa taxo takarfi jaka rsa ta km jeradashi awajen shiga jirgi nan danan nafi taji hankalin yatashi kishi kai Allah yakiyaye nayi kishinsa
Muje xuwa
YOU ARE READING
KAUNACE SILA
Romancekaunace sila all talk about ,neglect of parent, true love, parental obedience.