28

1.2K 37 0
                                    

💗💗💗
KAUNACE SILA
       💖💖
💗💗💗💗💗

AISHA A .BAGUDO (MMN SUDAIS)

Page 33




WACCE.  MUKIFAT

Mukifat diya CE Ga alhaji mysa  da hajiya rabi wanda akafi sani da musa change, zaunaunin garin Lagos ne Amman asalinsu mutane  jigawa ne  neman kudi yakawosu garin lagos tun haihuwar dansu nafari. da farko dai aikin shoes maker alhj musa yasoma Daga bayan kuma ya fada harkar change  wanda yashiga da kafar dama Dan bakar tana   Kai masa, har yanzu ana damawa dashi  kuma yayi suna sosai   suna zaune aunguwar one thousand four dake  VI ,alhj musa change yakasance sharanran Dan change ne Amman yana hadawa da kasuwanci yana da manya manya shaguna akasuwar oshodi  yana yana yaran dake kulamai da komai yana da matarsa da ya aura tun auren saurayi da budurwa sama da shekaru  byn haka kuma  har yanzu ita kadaice matar sa Dan bai da raayin mata biyu shekararasu kusan arbain da aure kenna Allah ya azirtasu da samun yaya hudu, three  boys one girl Auwal shine babba sai Sani da Salis sai auta mukifatul,wakatiyya. karamin family ne Amman masu  matukar kaunar junansu  da kulawa yayin da mahaifiyarta haja rabi agida take nata kasuwanci awancan lokaci kafin Daga Baya alhj Musa ya dam kamata million kudin ta fara business tana shiga kasashen duniya takasance tana kasuwancinta  country to country take zuwa saro kaya kmr su India China Dubai Ghana  da dai sauransu kasashe xuwa Nigeria .

Mukifat ta tashi cikin jindadi da shagwaba, iyayenta suna matukar ji da ita yanuwanta ma  kuma abarsu abaya ba suna nunamata  gata kasancewarta macce daya acikinsu komai take so shi akeyi babu abinda tane ma tarasa arayuwata tayi primary school dinta a crescent yayinda secondary tayi a Nigeria Turkish dake  unguwarsu.

byn tagama makarantar gaba da primary ne tace ita Sam tagaji da karatu a Nigeria sai dai  akai ta outside haka iyayenta da Broz's dinta suka ita lallabata Dan basaso yin nisa da ita Amman ta tuburi Indai suna bukatar karatunta to sai dai subarta tayi American bayanda suka iyac hakan family dinta badan suna so ba dole ne kawai saboda basasan bacin ranta suka soma nemammata karatu a  American kingdom can tacigaba da karatu,hankali ta kwance gawani kyau da aji da suka zauna namata daman ita Allah yayi ta ajin da girmankai da Rena mutun duk matsayinshi  daman can bakowa take shiga harkasaba sai wanda yakwanta mata  arai gata da girman kai da Rena arzikin mutun da wulakanci abinda yasoma hada su da rashid kenna wani zuwa da tayi hutu har yaji tsanarta ta tsargamishi, arayuwashi wanda yakeji Duk duniya in kwai abinda ya tsana yana bayanta ne wata rana taje agidan  yayanta wand shine babba adakinsu  Auwal Kennan dake auren yayar rashid dasuke uba guda ,rashid ne yaje kaiwa yaruwarshi ziyara da zai mata  sallama Dan zai koma  maleshiya hutun sa yakare ,tsaye yake abakin kofa yana Dana bell, kir kir kir kakeji, Amman shr yagaji da danna bell yadawo  noking shima shr har yagaji ya namin wuri Daga cikin compad din gidan ya zauna akan wasu pik chairs dayahango yaja daya ya zauna yaciro hanky Daga gaban aljihun rigar shi yana share gumin dake tsatsafomishi, da dukkanin alamu ya kwaso gajiya Duk da moto yazo Dan tafiya CE mai nisa a tsakanin su

yanan zaune har get man din gida yazo ya sameshi yadan runkufo ya gaishe shi Dan yasan kanni madam ne hannu rashid yamikasa suka gaisa hade da tambayarsa ko masu gidan basanan ne yace bata jima da fita ba Amman akwai Small madam acikin OK ka kawai yace  ya jowa kujera daya gaban shi ya daura kafafuwanshi akai ya gyara zamanshi ya Ciro wayar sa ya hau browser shr yayi Amman ranshi a bace yake tunani yayi bari yakira aunty shi tunda tun farko bayi tunanin  haka ba saboda yasan bata zuwa koina ,dealing number ta yayi yasoma ring tana dauka tace danuwa yaakayi ne yace babu gani zaune a compad din gidanki zaman jiranki dajin muryasa tasan yana cikin bacin rai tace yi hakuri Dan kanina  banyi nisa ba Amman ganin zuwa yanxu give me some minutes  , kiranshi datayi da kaninta yasake bata mishi rai kayi noking ai mukif .......katse wayar yayi kafin takara sa kiran Sunan wannan yar iskar yarinya mai shegen raini wayo ,tunanin yake inda acikin family sutake da shi kadai yasan yadda zaiyi diling dinta,km ya gyaramata zama  tsaki yaja yaci gaba da abinda yake yi har yaji hon yadan dago kansa zuwa bakin get din hanci motar tace ta kunna kai karasowa tayi zuwa parking lot tayi park da sauri tafito zuwa inda yake zaune gabadaya ganin fuskar shi datayi adakune yasa ranta  babu dadi Dan gaskiya batason bacin ran Dan uwan nata , yayanta km kani agareta saboda shine namiji  babba acikin yayan babansu ,kujera taja ta zauna kusa dashi ta hada hannunta waje daya , big Broz am sorry .......taja kumatunshi ai laifin Kane dabaka kirani ba Amman sorry kaji  tashi mushiga ciki "hancinsa ya hura hade da sakin  tsaki gyara xama yayi barni kawai anan bazanshiga cikiba ita wannan yar raini wayon tanajin mutane na dade INA noking dan iskanci shr yabiyo baya sakamakon hannu da aunty sumayya daura a bakinshi tana girgiza masa kanta yi hakuri Dan Allah kaji ,dan tasan halinta zata aika abun da yafi haka  itama bata barta ba hakuri takeyi da ita hakuri tayi tabashi sannan  da kyar tashawo kanshi yace taje gashinan amman tasan halinshi zai. iya rayamai ya wuce abunshi shiya taki mujera kawai "ya mike suka suma takawa zuwa bakin door key taciro cikin hand bag dinta tayi amfani dashi suna shiga hade da sallamarsu zaune suka sameta tana rike da wayarta iPhone 6+idonta nakan TV tana kallon MBC action  wani horo film akeyi ita daman Anan take karewa sai tabata lokaci tana kallon horo films ganin shigowarsu ne  yasa tayi kwanciyar ta asaman three siter a zuwan batada lokacin su balle akai Ga amsa musu sallama ita sumayya ko kallonta bata tsaya yi ba saboda abinda tayi ma danuwanta datake matukar kauna,falon ta tajashi tsaki yaja yabi bayanta waje yasamu ya zauna  kicin taje ta dauko mishi drink mai sanyi da pepper chikin ta ajiye mishi agaba ta tsiyaya mishi juice a cup tamika mishi da kyar ya sa hannu yakarfa tace kai rashid matarka Nada aiki fa yace allah ko Duk randa kamata fushi nannaka Wai zata sha fama  ido ya zuba mata saboda INda tunani shi yatafi daban yace ai bazan iya mata irin haka ba saboda da ita dabanta take acikin mata a zuciyata km ba magana dariya aunty tayi sosai kai rashid badai badai ba yayi murmushi yace saiki shirya Dana gama karatu ita ce nest option dina tace to INA take yadan kurbi juice  yanunamata saitin zuciyar sa tanan  tace bansan shirme , INA take da zama  i mean"  yace sai lokaci sanin hk yayi , tace Allah yanuna mana lokaci hira tajashi dashi Dan tanason yasake ya sakin ranshi " nadai yamata bayanin abinda yakawo shi tashi tayi ta dauko hadin danbun nama dayasha kayan kamshi  Dan tasan shi dason dabun nama tamika mishi sannan tace zakaga sakonta zanyi ma transfer OK yace ya tashi yana kakkabe jikinshi yana cewa zankoma inda nafi wayo dariya sukayi atare suka sake jerowa auty tayi bed room dinta shi kuma yayi falo yana danna waya dai dai lokaci da mukifat ke tafiya tana wangen bayanta saboda batasan tayi missing komai a film din da take kallo shima yatawo babu wanda ya lura da danuwan sa,sai jinta tayi asaman kirjinshi agigice tayi saurin dago kanta saboda wani kamshi dataji yana tashi ajikinsa Ga gabanta da yanke yafadi  kirjinta tadafe da hannuta duk harara yawatsa mata hade dajan tsaki yace wannan wani irin jakancine  yarabe jikinshi karma yagogi jikinta  yabi gefenta  yawuce   ta awajenta dafe da kirji tsarki taja saboda tajin Haushin kallon bazan da yayimata har da zafi  tace mutun shi ba kowa sai girman kai da iyayin banza shi dai yana jinta Amman ko kallo bata isheshi ba yananan tsaye tasake dawo hannunta dauke da pleate ta kusa dashi  ta maka masa harara taja  wani tsaki  har sai dayaji kmr yakamo yayi ta kashinta da duka Amman saboda Auntyshi bazai iya aikata haka ba ,compad yaje yana tsaye sai Ga Auty tamikamishi wata Leda mai kyau tsiya fuska yabata yace mayye wanna km sai kin hada mutane da kaya gawa wannna na hannuna tace wanna ai cikin ka zakabawaba wannna km is for annfi mama" ka kaimata dan allah shr yayi sanna ya amsa yayi wurin daya park din motarsa  key yayi mata yayi get  hon yayi  da sauri get man yaje ya bude mishi  get suna dagawa junasu  hannu yawuce, magana ta danyi da mai gadin  sannan tayi ciki tana shiga mukifat tace aunty ,tace wata Auty sai yanzu kikagani da iskan tace sorry wlh wancan mutumin ne , batari tafadi abinda takeson fadiba tace wancan mutane dakika gani yafimin komai Dana mallaka ciki har da yayanki kai haba dai Auty tana   harareta, tana yatsuna fuskata danta taji badadi abinda auty ta  fada ,tabe baki tayi Kennan baki son yayana tace Eh baasonshi ok shiyasa ni ma badanke Nike xuwa gidan ba  , tace kekika sani nayi nan zamatayi taci gaba da kallon film dinta .
Tanacin popcorn

KAUNACE SILAWhere stories live. Discover now