KAUNACE SILA
💖💖
💗💗💗💗💗AISHA A.BAGUDO (MMN SUDAIS)
Page 56
Ahankali yake karasawa gareta da mamaki kwance a akan fuskarsa 'cikin tsoro da firgicin ganishi take jadabaya har ta kair
Karshen bango tamanne tana sauke naunauyen hadiyar zuciya matso ta yayi sosai GAF da ita har suna shakar numfashin juna ya kafeta da manya idanunshi yana iska ya furzar ta bakinshi ,sannan ya samu damar cewa meyye ya kawoki gidana kuma Dan iskanci har cikin dakin matata? ahankali yanayin ta ke canzawa Daga bakin ciki zuwa shaukin datake ciki, sannu sannu zuciyarta ke beating bab" bab" ta sauke numfashin tana cizan lips dinta na kasa ,ta watsa mishi watsa masa muguwar harara tace kodai kai zanwa wanna tambaya meya kawoka gidan mijina? Murna zaiyi ko rawa zai taka saboda tsantsar fariciki" waskewa yayi yace OK kina nufin ke CE matar da hajiya ta aura min Sai yanxu itama ta fahimci wani Abu game dashi ,tsarki taja tana tsuke baki ,duk wani damuwa dayake tattare da ita yanema yarasa kallonta yake tamkar yau CE rana ta farko da yasoma ganinta ".tsoronsa yasake nunkuwa a zuciyarta ,idanunta ta xuba mishi tana kare masa kallo da tunani iri iri " ya nuna ta da yatsansa lallai na yarda ke din mayya CE, Sai da kika sake dawomin ,nace bana ra'ayinki ko dole sai nayi rayuwa da ke? OK zakisan kin sake shigowa rayuwarta. hawaye takejin suna sauka a silli kumatunta tanajin duminsu har saman labbanta Allah ya gani bazata juri tsayuwa akusadashi irin haka ba "tace matsamin Malam ni zan wuce banga dalilin dazaisa zakazo katasani gaba kana gayamin zance banza ,cikin zafi yace nine ma Nike zance banza kinma isa kigayamin haka masu mutunci su suka cancanci wannan bake ba "kuma wlh sai kingane kurenki" cikin zubda hawaye take magana nasani na dade darasa wanna daraja da mutunci a gunka nasan Banida sauran komai da zan gwada ma, Amman Dan Allah kayi hakuri nidai kabarni a karkashin ikon ka "ya murtuke fuska aiko zaki zauna cikin kunci rayuwa" tana ji zafin kalamansa masu zafi meyye laifin nima kasan bason ka nikeyi ba, Amman Dan Allah kabarni na rayu cikin ya'yana tana kafe shi tana kallon cikin nashi idon wanda azahiri tana son fahimtar yanayin dayasamu kansa "tsarki ya buga yace lallai baki da kai mara mutunci kawai kinsa Allah in har bakinki bazaki daina kiran yarana da naki ba wallahi zan aikata Miki abunda sai kinyi danasani haduwarki dani ,.
tabe baki tayi danasani kuma na yaushe ai batun yau ba Nike cikin danasani haduwarmu da kai" kuma karkasake cemin mara mutunci, inyazama dole sai kace to sai dai kace marasa mutunci ,Dan Kaine kayayemin shi mutunci dakake goranta min ,kuma cak maganar ta tsaya sakamakon saukar marin dataji yasauka a fuskar ta " wanda yasa gabadaya jinta yanemi daukewa nawani lokaci hawaye ke silalo mata, hannunta dafe da fuskarta cikin sanyin jiki tace Khalid kamare ni, yace am mareki ko zaki ramane , yace dakikewa salon banza daureki nayi ko ba da amincewarki komai yafaru ba in har INA magana kina mayarmin jikinki ne zai gayamiki wlh yawuce yana cewa zan gyara miki zama ne karyar rashin kunya kikeyi .
Bayan yayi wanka yashigo yana watsa matsa mata kallon banza" ahankali na juyo na kalleshi yasake wanka yana sanye da wando thrre couter da Whit singlet har kana hango kwantattacen gashin kirjinsa sai zuba kamshi yakeyi idanunta ta lumshe tajin wani irin yrrrrrrrrrrr ajikinta" ya matso kusa da ita fuskasa acunkushe yace kin wani tsare ni da wayannan idanuwanaki masu firgita mutane ,sun dauki lokaci suna kallon juna babu wanda yayi magana acikinsu sai da taga shiru yayi yawa sannan ta Daga kafa tasoma tafiya tashiga bath room.
Wanka tasoyi tadade taNA murza jikinta ko ba komai taji dadi kasancewa tare dashi zanyi hakuri akan komai game dashi zan jure duk wani sabon salon iskancin sa " fitowa tayi daure da towel runtse idonnushi shi yayi Amman azahirin gaskiya ita yake kallo " ta shirya cikin wasu hadaddun kayan barci wayanda basuda mara ba da tsira "ta feshi jikinta da turare masu matsefar kamshi Dan taci burin sai kawo kansa zuwa gareta bazata biye masa ba sutaru suza ma daya " waje tasamu kusa dashi ta kwanta ta ware kafafuwanta tana sakin hadiyar zuciya.
" Zuciyarsa ke bagawa da sauri da sauri ,jin kusancin ta kusa dashi, yasa tunanisa gurbacewa yasa me damun tunaninsa da santar jikinsa game da ita , kamshi ta mai cike d wasu sakonni ya mikawa Zuciyarsa awani fili na soyayyar ta mai zurfi wanda bai San iya girman sa ba, annurin fuskarta na haskaka zuciyarsa" juyi kawai yakeyi yakasa samun natsuwa ,banda umarni hjy mai zai kawo shi gareta ta tayar masa da hankali ta hanna zuciyar sa samun natsuwa gyara kwanciya yayi yana matse jikinshi gam gam, yarasa yadda zaiyi da yanayin sa , Daga karshe yatashi yabar mata dakin yana bugo kofa da karfi ,ya dawo falo ya kwanta yana Jan tsarki akai akai .
Washegari tun datayi sallah asuba takoma ta kudindine cikin bargo sakamakon tsanyi da ake sirarawa ta kamkame jikinta tanajin dama zasukasance awanna lokaci mai dauke da ni'ima, wani feeling taji yana tasomata rawar tsanyi takeyi .
Shikuma Khalid tundaga masallaci bai dawo side dinta dakinshi yashige yayi mike sambal har anhango yadda jijiyar sa ke harbawa hannunshi yasa duk ya daura ya rufe yana rintse ido" agogo yakalla sai kusan karfe 9 yashiga part din hjy, da twins yasoma cin karo ya dauke su daya bayan daya yana cuccillasu sama ,sannan yagaida hjy amsa masa tayi tana tambayar sa mukifat ya danyi jim sannna yace tana lafiya tace Ga break fast dinKu can tun dazu aka hada sai kawuce muku dashi" ya dago yana duban gefen hjy yace nifa akoshe Nike , Sai dai ko ita, kibawa Asabe takai mata murmushi tayi to ai shikenna ya tanajiran taji yayi mata maganar mukifat Amman taga ya make " ya kwashi ya'yansa suka koma sashin sa suna shiga yasoma jiyo wani irin kamshi na tashin hankali adaddafe yasamu waje ya zauna yana wasa da twins ,gabadaya jikinsa yagama macewa baza idananuwa yayi yajiran fitowarta, fitowa tayi tana rausaya duk jikinta ba inda baya motsawa ,ai suna hada idanu da Twiss da gudu suka nufita suna dariya da ido yake binsu da kallo kau kansa yayi ya murtuke fuska yaji haushin yadda suka damu da ita "zamatayi kusa dashi tana sakin murmushi tace abban twinss muntashi lfy yayi banza da ita sa'ad yaje yana girgizashi yace Abba ummi na gaice ka" yace naji ai ,ya tashi yaje kan wata doguwar kujera ya mike ya lumshe idanunsa yadaura hannunshi daya a saman goshin sa dayan kuma a saman cikin sa.
Bangaren nafisa kuwa zaman lafiya sukeyi da rashid dinta yanxu nafisa tasamu madadin mama dan bata da wajen zama sai jikin rashid haka ma Dr rashid yake nuna mata irin mahimmanta gareshi Sam babu ruwanta nafi ko a gaban Waye to jikinsa shine wajen zaman ,su inna kam har sun saba gani
Kusan kowa salon soyayya tasu na bige mutane rashid bashi da wani lokaci daya dawo Daga office sai na iyalinsa" ita kuma nafisa tayi ta zuba mishi shagwaba iri iri yana biye mata, ita ko wajen kwanciya ma basa rabuwa koda bazasuyi komai ba zagansu manne da juna idan ya fita kuwa suna tare a waya .
Nafisa ta tsantsar kwalliya tun hudu take kallon agogo" biyar bayi ba ta kira shi a waya babu amsa tayi mishi uziri don rashid Dan bashi da wasa wajen kiranta killa akwai abunda ya tsareshi .
Shida na yamma ta wuce duk ta damu su inna sai tsokanarta sukeyi suna mata dariya nafisa Sam takasa baci kowa na gidan tuni sun shige ciki, ita kadai tayi saura har tashiga ciki kwanciya ta gagareta sha biyu sau ra taji shigowa rsa da saurisa ya karasa inda take kwance.
yana cewa" OH" my sweeter sorry yau na dade ya jawo ta jikinshi yana dan Shafa bayanta alamar lallashi babban abinda yabashi mamaki shine iri yadda yaji saukar hawayenta a jikinshi ,juya da ita yayi zuwa gabanshi ya zuba mata ido harshen sa yasa yana lasar hawayenta Sam yana hana ta cewa komai saboda yanzu ba yason damuwarta rigima kala Kala nafi ke xuba mishi duk wata rigimarta haka ya jure, Amman sai da ta tserasa da manyan idanunta tace INA ka tsaya cikin shagwaba sai daya gaya mata inda yaje .Zuba mata ido yayi tana tahowa dauke cup sai da takardun dake hanunshi suka subuce tuni yac shagala da kallon nafisa data kayata jikinta da riga da siket da duka matse mata jiki nafisa akwai kyau iya kwalliya tashi yayi rungume ta tsam tsam ajikinsa yana kai mata sunba yace yarinyarnan kinason Kasheni da gayunnan naki, tayi dariya haba dai baza ka muta ba muna tare mudin rsi in ka mutu kuma wazanwa gayu "kadai ka rayu tana kai mishi bakinshi kiss yasake rungume ta yana lakuce mata hannci yace kinga ko to muje ki amshi sako mai mahimmanci tace sai dauke ni,yayi murmushi yace dan dauka wanna ai mai sauki ne ya dauke cak Bai diret ba sai a tsakiyar gadonsu yasoma aika mata da manya manya sakwanni "soyayya yake nunamata kmr ba Gobe
Kuyi manage da wanna ,kumin hakuri da rashin post kullun INA da uziri ne
Muje
MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗
KAUNACE SILA
💖💖
YOU ARE READING
KAUNACE SILA
Romancekaunace sila all talk about ,neglect of parent, true love, parental obedience.