KAUNACE SILA
💖💖
💗💗💗💗💗AISHA A BAGUDO (MMN SUDAIS)
Page 34
Sausauta rikon dayayi mata yayi, ya zuba kyawawan idonushi cikin nata yana kare mata kallo yarasa mai take Nufi dashi" yakasa daukar yanayin dayakeji akan ta yana sonta bazai iya barinta ba yana son ta bazai so cutar da ita ba yana sonta bazai iya barin cikin damuwa ba, mayye matsalarshi dabaza ta soshi ba Duk burin diya mace bai wuce tasamu saftacacciyar soyayya ba yarasa damuwarta kullun cikin maseefa da tashin hankali take hannuwanshi yasa yazagaye Dan karamin kugunta dayafi birgeshi cikin muryarshi mai sanyi yake furta mata kalaman rarrashi kiyi hakuri am very sorry ba Nufina naci mutuncinki ba ina kaunarki still now bazan iya bariki ba kirike hakan aranki ko ba wannna lokacin ba zamu kuma kasancewa da juna INA sonki koda babu digon sona a zuciyarki kiyi hakuri kiyafemin laifina nasan ban Kyauta ba yayi shr...... ya tsare ta da manya idanunshi masu rikitarwa hannunta tasa tazagaya bayanshi dashi tanaji wani iri a jikinta bugun zuciyarta ya tsanta kmr ana bugamata guduma tarasa mai takeji gamedashi ita dai tasa bata sonshi Amman tanasan kasancewa tare dashi yazama wani sashi na rayuwarta koda ba komai yana mahimmanci atare daita " rugumeta yayi tsam tsam ajikishi suna shakar numfashin juna baya kaunar abinda zai yi separate dinsu " yaya so ya mallaki zuciyarta bayasan ganinta cikin rudani yanason ganinta cikin farinciki kmr kowa yanason mallakarta matsayin abokiyar rayuwarshi shine namiji da yafi dacewa da rayuwarta ya amshi abun mafi mahinmanci da tsada agareta bazai iya barita ba ,babu abinda yajawomishi aikata mata haka facce kaunarta KAUNACE SILA komai gareshi
muryarta yaji tana magana cikin sanyi kmr ba ita ba mayyasa kamin haka? kasani cikin damuwa da rashin Sani makomata mayye ribarmu akan abinda mukataru muka aikata cikin kuka takecewa wannna laifinane yazanyi dago fuskanta yayi hawaye yaga yana silalowa acikin kwayar idanunta kasa jurewa yayi hankalin atashi yake bin fuskanta da kallo, tashin hankalin dayake hangowa acikin kwayar idanunta ki daina daura laifi akanki kekadai pl....... Kitausayamin ki daina kukan nan bansan ganin tears dinki, cikin matasanancin damuwa yasa harshenshi yana lashe hawayen dake silalowa Daga idonuta ,basan yazanyi ba ,mai zancewa Duk wanda yakasance matsayin miji gareni na cutardashi wannna itace kaddarar datakowani nayi danasani zuwana kasarna INA tare da mutuncina shekara da shekaru gashi nayi watse da komai na ada can baya INA rayuwa ta mafi soyuwa zuciyarta nayin dana sanin haduwa dakai mayesa mayesa kamin haka pl............jinkita Ke kirma kmr mai rawar tsanyi gawani zafi da Duk ilahirin ganganrjiki yadauka cikin zafin nama yake tattarota jikinshi yana bata hakuri da nunamata matsayinta da mahimmancin a wanjeshi karkidamu da abinda wanda yasameki a halin dakike ciki zankasance tare dake zan aureki zan zauna dake koda bani ne SILA shigarki cikin damuwa ba zankare mutuntuncinki "zan tsaya miki cikin kowani hali pl...... ki amsheni matsayin kaddararki kiyi hakuri kidaina kuka hannushi yakai saman cikinta yaji wani irin dumi da alamu takwana biyu batasama cikinta komai ba ,yace kinci abincin shr tayi ba amsa bai tsaya jin maizatace ba kicin dinta yashiga ruwan zafi ya jona a hitter bai dau time ba ya hada mata tea mai kwari sanna yabude frij ya dauko snacks guda biyu gabanta ya dawo ya tsugunna yamika mata cup taki amsa yace ki karfa kisha kar yunwa tamiki illa pl ki amsa tayi Dan batajin dadin jikinta tashi yayi yazauna gefenta ya juyo da ita yakai cup din bakinta ya tsareta da ido sai taji takasa aiwatar da komai saboda yagama kashe mata jiki idonta ta lumshe hade da bude karamin bakinta kadan tasha ta juyar dakai so take takawanta koza taji karfin jikinta gane hakan da yayi ne yasashi tashi yamayar da cup din kicin ,yadawo yadauke ta sai cikin bed room dinta gumi ne yarufe akan gado yashifideta ya zauna ata gefenta ya zuba mata sexing eyes dinshi yadau lokaci ya dubanta runtse ido tayi Dan jin wani Abu tayi yanamata yawo a gabobinta bazata iya jurar kallon kwayar idanushi ba cigaba da kallonta yayi yazaiyi da ranshi wannna wani irin maseefar so ne yana jinta har cikin jinin jikinsa hannushi yadaura saman gashinta zuwa wuyanta yaji jikinta yarage dumi " tafin yatsun ta yakamo yasa cikin nashi yanajin duminta sosai yake tausayamata tana bukatar kulawarsa bayason tashi yabar ta cikin wannna halin ,dashi ne sanadi bakinshi ya bude yasoma mata magana yashe zaki gama pepas dinki? Dayake wanna ne final year dinsu Amman couse dinshi yafi nata shi yarigata zuwa cikin sanyi murya tace A week jin yadda take motse bakinta yasashi matse hannunta yanajin wani feeling dabai tabaji ba sai akanta shi bai maSan zai iyajin irin wannna felling din ba ,kirane yashigo wayarshi dauka ya duba ummanshi CE taki rashi danawa yayi yakai kunneshi sallame yayi sannan yagaisheta ummata munyini lafiya aka amsa masa Daga can Bangaren ya exams din yace alhmd OK yanaji murya haka so silent hop bakada damuwa yaushe zakadawo shr yayi ,yatura yatsunta biyu cikin bakinshi yana tsotsa ahankali kayi shr yace zan dawo Amman akwai abinda zan Dan tsayayi OK daka kammala pl Muna bukatar ka kusadamu muyi missing dinka Nima haka ummata sukadantaba hira sukayi sallama murmushi taga yayi
YOU ARE READING
KAUNACE SILA
Romancekaunace sila all talk about ,neglect of parent, true love, parental obedience.