37

922 37 0
                                    

KAUNACE SILA
       💖💖
💗💗💗💗💗

AISHA A . BAGUDO (MMN SUDAIS)




Page 43


Sannu ahankali yanayinta ke canzawa Daga farincikin da an nashuwa zuwa , da yawan faduwar gaba, da ta kasa fahimtar inda suka dosa " har yanzu datake tsaye a kofar dakin da za'agabatar  da meeting din ,bata daina jin yawan alhinin da zuciyarta keyi ba.

Wani Bangaren na zuciyarta Naba ta gwarin gwaiwa ,yayi da wani sashe nakara karfafa mata alakar ta da rashin sabo da bakin fuska ne yasa taji tsoro nashigarta , tanajin tamkar ta juya da baya takoma sai da ba yadda ta iya bata da wani zabi .

A hankalin ta daura hannunta akan handle ta murda kofar tambatsetsen dakin taron kamshin data shaka yasa gabadaya gabban jikinta babu inda yake motse ,sassan  jikinta kamar suna sarrafa kansu ne saboda rashin kuzarin data tsinci kanta da gangar jikinta ciki ".
Gabanta ne ya tsananta faduwa tasa hannu tadafe kirjinta tanajin wani firgice nasake zuwa mata bazata taba  manta wannan turarenba da mamallakin amfani da ita ba, wani sashe na zuciyarta na karyata haka kai ba shi bane maizai kawo shi nan ? Bazai kasance Anan ba cikin tsanyi jiki takara sa tasamu waje ta zauna cike da faduwar gaba dai dai ta natsuwar ta tayi sannan tafito da system dinta ta daura a saman makeken table din dake zagaye  da dakin taron ta dago cikin natsuwa ,tana kokarin tattara dukkan  karfin halin da zai taimaka mata Dan gabatar abinda yatara su

Kusan mutanen dake kewaye da makeken table "da aka zagaye da ruwan roba da wasu haddadun glass cups kallon 2.  minutes tayi wa dakin  ta dauke kanta Dan bazata iya karewa kowa dake cikin  dakin  taron kallo ba ,ta dawo da dubanta kan table ta maida hankalinta kan system dinta tana operate Amman gaba daya hankalin naga abinda yatara su " kowa dake dakin yamaida hankalinshi kacukan  akan abinda ake tataunawa bayan dogon bayan da aka gabatar akanemi accounter "jiki a sanyaye ta tasoma bayani akan cigaban da company  yasamu tashi tayi cikin tsanyi jiki da kwarewa akan acikinta " gabadaya hankali kowa na kanta Amman banda mutun guda da kanshi ke Duke yana sarrafa na'ura mai kwakwaluwa dake gabansa ,cikin tsanake tagama  gabatar da komai " tana tura copies din document  zuwa kowace kujera domin ganin ribar da akasamu ahankali takoma mazauninta tanajin sanyi da natsuwa nabin gangar jikinta.

"shr yabiyo baya na muntin 3 wanna shine abinda company ta Dade tana nema " yanzu za'asamu cigaban abubuwa da dama da'ake bukata za kara ingancin plastic domin ta haka ne kawai zaayi active din tattalin arzikin kasarmu  sannan juyo yakalli manage ,game da ma aikata za'amusu karing albashi sanna adauki  sabbin maikata shr yayi yana jiran yaji Daga garesu  tunda yasoma magana ta dago dara daran idanuwanta ta sauke su akanshi  tana mai karemai kallo bugun zuciyarta ta tsananta tabbas shine " in turaren su yakasance irin daya murya da kamanni fa mutumin datajejin kalamansa na shiga ta cikin kunnuwanta suna bin gangar jikinta anya shine ba gizo yake mata ba" jitayi farinciki yakamata  "tashin hankali yasaukar mata alokaci guda tanajin kamar ta ganta agabansa ya amsa mata tambayoyinta"  idanu take binsa dasu ko kita ido batayi tabbas shine ba wani ba mutumin dake zaune gaban shine dai wanda tasani kuma take nema " mikewa yayi yana gyara zaman courtyard dinshi yabi ta kofar dake bayanshi cikin sanyi nan nashi datasan shi dashi kallonshi takeyi har yabacewa ganinta ta hango abubuwan da yawa acikin kwayar idanunshi baza ta iya daukar wani tashin hankali ba " baya Ga wanda take ciki ayanxu tana kallon yadda bai damu da ko duban inda take ba tasan bawai bai gane ta ba ne " hawaye masu dumi suka nemi kufce mata Daga idanu hakan yayi musabbabin mata fami a zuciyarta "ya tasomata da ciwon da ta shafe shekarun baya tana jinya gabanta taji yayi mummunar faduwa to INA ya'yanta suke tabayar da tawa kanta Kennan.

Da taimakon Allah ta dauke hawayen idonta cikin dabara daba kowa zai fahimta ba" haka ta tattara sauran document ,ta dau system dinta ta rungume  takoma office dinta cikin matsanancin tashin hankali  da fargaba " zamatayi hade da dafe kanta tanajin sabon sauyi aganin da ta masa" tasan ita din mai laifi CE awajen sa to mayye hadinshi da company dina koda yake taji ance zasuyi meeting da  mai K.I.P.C" that means sheke da company din gabadaya  ,tagama  fita haiyacinta so take tasake daura idannunta akansa  mayafinta tacire  tasoma zagaye office din, in ta  tuna ganinshi zai sa tasan a wani hali ya'yanta suke ciki sai taji farinciki har da murmushi ya bayyana  Amman da Zaran  ta tuno yanayin data Ga fuskarshi na dauke dashi "sai fargaba yamamayeta  wunin ranar zur bata tsinana  komai ba Baya Ga tunani da kuka "gatarin damuwa  da haka ta hada INA ta inata  ta kullo office  takama hanyar xuwa gida .


KAUNACE SILAWhere stories live. Discover now