11

1.6K 61 0
                                    

KAUNACE SILA
        💖💖
💗💗💗💗💗

Aisha A . BAGUDO (Mmn sudais)

Page 11

Wasa wasa lokacin ne Ke gudu  yayin da satittika Ke zuwa suna tafiya watanni na shudewa yayin kwanakin biki Ke matsowa nafisa taki kwantar  da hankalinta Duk ta zabge ta rame tafita hayyacinta jitake da ta mutu da dai adauramata aure da rashid kwance take afalo tayi shr Duk abun duniya yaisheta

Rashid ne yashigo hannunsa dauke da wata karamar jaka mai shegen kyau dagani kasan abu mai mahimmanci aciki .

Wuri yasamu yaZauna yabude jakar AV tagayanafitowa dasu agefenshi yajiye rubuto yakeyi hankansa kwance wato ita kadai CE take cikin matsala tashi taga yayi frez yabude ruwa tagayadauka  kafa kaiyayi badire ba saida yashanye Amman akwai kadan aciki jefamata roban yayi azabure ta mike jikinta tabi da ido yadda ruwan yapatamata kijin ranta ne baci matuka Amman tamake  hadiyar zuciya tayi komawa tayi kwanciyarta shiko ko a jikinsa shaanin gabansa yakeyi  Dan yaso ta kulasa tashiyi tadawo kusadashi

Dago many an idonuwansayayi ya kefeta dasu shr tayi shikuma yaki dauke idonsa akanta magana tasoma yaya Dan Allah kasa afasa aurannan tunda kaima kace bakasona .saikaje ka aure wacce kakeso kaji shr yayi can km yace inafasa Ke wazaki aura kanta tadago da sauri babu kowa Nidai karatu zanyi  tonaji Amman abisa sharadi daya ankin amince Sai nafasa naji koma wani irin sharadine zanyi Indai zakafasa murmushi yayi matukar karawa face dinshi kyau
OK bamai wuya bane sharadin ai Sai dai Kema kinemo wani ki aura kinga shi kenan  kowa yaje ya aure  masoyinsa

Rashid yasan nafi bata kula samari baabunda tasana kmr taji wani yace yanason ta uwa uba kamata maganar aure Ai har kuka Sai tayi haushi shin yanuku akan Nada 

Haushin kanta taji  mgn tasa Ai ni banda shi saikinemo Ai koni zan nemominki yadago yakalleta 
Tsaki tayi  tashi tayi tana guguni azuci Allah yaisa batawa kaina time danayi makiri mai bakin hali  

Binta yayi da ido har  tapacema ganinsa hadiyar zuciya yasauke iya rigima Duk tabashi tautsayi 

Ana gobe kamu ne nafisa ta tafi gidan kakarta mahaifiyar momy tana kuka tazayyanema abinda momy kemata tare sukataho da hajiya .fada sosai Hjy tawa momy takarewa momy tas da hb yarinyar dazaallaba da rarrashi shine zakisata agaba

Damai zataji da auren dole dazakumata zataji koda mai hajiya tace lallai momy tabi nafisa ahankali  Sai da Hjy tayi shr sannan momy tasoma mgn wlh Hjy ba irin lallabawar dabanwa yarinyana ba Daga ni har dady ta Amman taki kwanta da hankalinta shima rashid din baso yakeyi  ai kinsa komai mugun halinta ne dai banaso tasaki ranta taki yazakiyi daita addua zakimata

Tsananin DA da uwa Sai Allah saigashi momy tasake wa nafisa tajowa jikinta daman bakinta takeyi km tanaso ta kwantar da hankalin Dan tayi saar miji Dan rashid badaga baya akwai kyaun sura da sanin Yakama ta Dan ko baba tsoho bai hadasu ba ita tanama yarta shawar samu miji kmr sa saigashi komai yazomata yadda kakeso kullawa sosai nafisa kesamu awajen momy

Ranar alhamis akayi kamu a gidan aunty Maryam kanwar momy daurewa kawai nafi keyi Dan gabadaya afirgice take nata cikin hayyacinta

Ranar jumma a akayi yini a gida aunty Hauwan baranda

Asabar Kuma momy CE tayi yinta agindanta yankidin kwarya ta debo aka cashe  tasa nafisa agaba tarinka shiga kala kala ita da kawayenta sukarinka mata liki  anzuba ruwan naira Dan momy maaikaciCE  likita tace mai saman kanta a sir yahaya km Duk abokan jikinta sun hallara


Muje zuwa

KAUNACE SILAWhere stories live. Discover now