💗💗💗💗
KAUNACE SILA
💖💖
💗💗💗💗💗Aishat A .BAGUDO (Mmn sudais)
Page 7
Yana shiga kayan jikinsa yacire yashiga bayi , yayi wanka tare Da dauro alwala gabadaya Dan lkcn sallah magaruba , fitowa yayi kugunsa daure da towel yayinda hannunsa kedauke da karamin Whit towel yanagoge kansa dashi zuwa sauran gabobinsa ,bodysprey yadauko yafeshe jikinsa dashi sannan ya dauko doguwa rigar jallabiya brown colour ya zira , takallamshi yasa flat Pam sake fesa turare yayi ya sake fita dan zuwa masjid , atsakar gidan yahadu da kakannasa tare suka wuce masalaci basu suka dawo ba sai da sukayi sallar ishai tukun ,tafiya suke suna hira irinta jika da kaka yayinda da tsohon ketagaisawa da Jama,a Kuma yana nuna musu jikansa Duk da ba bako bane agari farinciki lallupe da azuciyar tsohon Wanda yakasa boyewa , gaisawa sukaitayi da mutane har suka kawo gida shashin inna sukayi masauki .byan sungama cin abinci ne suka sake bude sabuwar hira ainda rashid ke zaune tsakiyarsu Duk da bawani hira yakeyi ba naazoagabiba acikin hirar ne suka sako masa zancen aure shr yayi baisake mgn ba baba tsoho yace "kayi shr"
ido yazuba musu can ya waske yace" ai nakusa dana koma abunda zanfara kenna.
" a ina fa kenan zaka fara neman auren sukayi masa tambayar atare shiko batare da wata fargaban komai ba yace "musu a Lagos mana,
baba tsoho yace" Sam baiyarda ba nida naza bamaka mata tabugawa ajarida ,nidai ana nake son kayi aure gaban rashid ne yahau faduwa karfa tsohon nan yamishi kabsi.
shr yayi yana sauraransu yanaso yaga iya Gudun ruwansu yace "dan Allah da gaske kake kamin mata?
sake gyara zama babatsoho yayi yace "eh na maka saboda nasan xakudace daita shiyasa Amman maikagani shr ne yasake biyowa baya hadiyar zuciya rashid yayi tare da mikewa tsaye.
Atake anan dai rashid yashashantar da zance ,yayinda baisan shirin da kakannin nasa suke masa ba ,Dan kuwa sunshirya masa aure ne, ko yanaso ko bai so Dan bazasu bar shi yaje nisa ya dauko musu mata ba ,nan dai yayi musu sai dafe yakoma dakinsa.shigarsa keda wuya wayar sace tadauki kara byan kiran da ake tayi Baya kusa hannu yasa ya dauka sunnan dayaga ne yana yawo ne akan screen din wayar ne yasashi sakin murmushi yace Dan duniya ,dauka yayi yace habib yaakayi ne habib ne yace wlh kadai anyi Dan iskan mutun shikenan tunda katafi kaki Neman jamaa rashid ne yace suwaye jamaa dariya habi yayi yace kaifa bakada kirki fa,rashid ne yace wlh tunda nasauka ban huta ba yanxu hk INA kauyenmu ne Amman Gobe xankoma kebbi inyi 2days sannan xandawo OK yacemai nadai sukayi shaptarsu dasukasaba sallama rashid yayimai yace to aku nibarcizanyi Sai dasafe dariya habib yayi kaidai anyi Dan banzan yaro . rashid yace ai baa dan banza daya sai dai biyu nadaisukawajuna sallama ,kwanciyayi flat akan katifarsa Sai mika yakeyi yayinda Kuma zuciyarsa kegayamasa lokacin yayi dayakamata ya ajiye iyali yayi Amman Kuma ita wace yakedamuradi, yanaganin kmr tamasa kan kanta da aure sannan yadda yake kallon kugunta ganiyakeyi bazataiya daukarsa ba ,da dawainiyadashi ba to Allah gani gareka zanjira ta ,to Kuma in lokacin yayi itakuma Tace bazata aure ne bafa yakenan ? Hum nunfashinshi yaja yace kai ashe zaayi bala,i da tashin hankali dan ko batasonsa zai iya auranta ahaka Duk fa zuciya yake zancensa jiyayi hankalinsa yatashi matuka ,jiyayi yana matukar sanganinta barci ne yayi awon gabadashi
Washegari ranar Yana tare da mahaifinsa kusan ashashin yawuni SBD basu hadu ba tundayazo, Dan koda rashid din yazo baisamaishi a gidan ba bainan to zaunesuke suna lbrn duniya yayinda rashid yakegayama mahaifinshin inyakoma harka canji zadaura Daga inda yabari kafin samuwar aiki Kuma daman ita yakeyi kafin zuwansa karatu Amman nasu canjin mai lasisine a bank sukayi baban nashi ne yace Allah yataimaka ameen to ya batun aure km kansa nakasa yace INAnan inadubawa tukun,addua samun mata tagari mahafinsa yayi masa tashi yayi , dakin innarsa yashiga Amman bata dakin shiga yayi ,kwanciyarsa yayi akan gadon karfenta rufe idonuwasayayi kmr mai barci Amman ba barci yakeyi ba tunani kawai yakeyi hartashigo sallarmata yasa yadan bude idonunwansa kadan kai Kuma yaushe yashigo kansa yadan karyar alama shagwaba Duk da ita batabiye masa SBD dantane na fari yace nashigo mugaisa ne toya naganka hk ido ya lunshe yace babu komai, aikin ta tashigayi
Bangaren baba tsoho kuwa shidai yanason Kuma yana shaawar yima rashid auren hadi Dukda baisaniba koshi rashid din xai aminta da hk,amman yasan ta yadda xai bullowa abun
Shigowar jamilu CE yasa baba tsoho dawowa Daga tunanin dayakeyi juyowayayi yace yauwa daman kainake nema shigowa yayi ,mikamasa wayar hannunsa yayi yace kai latsomin babanka na Lagos jamilu ne yace dagashigowata Sai mikamin waya amsar wayar yayi ya dannu sunna Wanda akace yakira yamikamasa wayar .wucewa zaiyi yace Kai dai anyi mutumin banza cemanayi nagama dakai ne canbagare alhj hasan ganin maikirannashi ne yasashi katse wayar tare da kiran layin dauka baba tsoho yayi byan sungasa ne yakecemasa yanason ganisu shi da danuwansa usmanu cikin satinan to yacema babanasa alhj hasan ne yace babuwata damuwa ko yace babu komai kowa na lfy , yasu Bilki da sairan yaran Duk suna lfy madallah .
Ayau ne dukkanin yayan baba tsoho suka hadu , cike suke da farinkin ganin junansu cikin jindadin haduwarsu gaida iyayennasu sukayi sannan suka gaigaisa da junansu baba tsoho ne yafara mgn da dalilin dayasa yatara ya'yannasa nandai yasanar dasu abunda yayanke akan jikokinsa yace ba shawara nake nema ba umarni ne zanbaku Dan nayanke hukuncin hada abdulrashid aure da nafisa shr Dukkaninsu sukayi babu Wanda yace komai har Zuwa lkcn da sukaji mahaifinnasu yayi shr.
Mahaifiyarsu CE zaune Daga gefe guda tace bakuce komai ba Duk kunyi shr bakuce komai ba ,gwago Aisha ce tace inna canake karatu nafisan keyi batakare ba , nan danan haushi Yakama baba tsoho yace karatun mai .ai karatun banaganin manzo bane Wanda tasamu yaisheta hk km Duk cikin jikokina gabadaya babu wan da wuce primary Sai ita Dan hk karatun yaisa hk taje tanemi lahirarta .
Alhj hasan ne ya muskuta yace to baba Duk yadda kace hk zaayi nandanan fara,a tabayyana a fuskar tsohon washe baki yayi yana mai sanyawa yayannasa albarka Allah yamuku albarka hada baki sukayi sukace ameen ameen baba
Daga nan hira CE tabarke tsakaninsu dangane da yadda zasuyi nandai suka yanke hukunci nanda wata uku masu zuwa km abun yama iyayensu dadi sosai tare da fatan alkhairi cikin , Allah sanya albakar cikin aure
Washegari Dukkanisu sukama juna sallama Sai haduwarsu da biki alhj usman da alhj hasan ne Sai rashid da xai tukasu sallama suka sakema junansu tare tashiga mata suka dau hanyar komawa kebbi yayinda shi alhj hasann zasufara kaiwa airpot din dake garin ambursa........Muje zuwa
YOU ARE READING
KAUNACE SILA
Romancekaunace sila all talk about ,neglect of parent, true love, parental obedience.