KAUNACE SILA.
💖💖
💗💗💗💗💗Aisha A .BAGUDO (Mmn sudais)
Page 8
Daga airport din gida suka wuce kai tsaye parking din motar yayi atare suka fito alhj usman ne yace" idan kaga abunda zakayi kasame ni anjima INA son mgn dakai haka kawai yaji gabansa na faduwa,yace "to "
jiyayi kmr ansakar mai da wani niima , jinshi yake tamkar wani sabon ango dakinsa yashiga kayanjikinsa yacire ya mike akangadansa mika yayi ahankali jijiyarsa ta mke sambal hannu yasa yadan gyaramata zamanta jiya gaba daya abukace yake, shaawace dagajiya suka tararmasa guri daya, mikewayayi yashiga bathroom yasakarma kansa ruwa, jikinsa yake cudawa asunnu ahankali yadauki lakaci yana abu daya tserara yafito Sai dankaramin towel akasa yanagogijikinsa dashi jijiyarsace ke sake mikewa zamayayi yana kallonta ya jima rabon data yimasa hk ba,duk lokacin da tayi irin wannan haniniyar alama ce na tana bukatar abincinta .
murmushi yayi ya dauko boxsers yasa ya kwantar daita sbd karta tona shi asiri, sharp Sharp yayi abunda zaiyi Dan Bai so yapatama babansa lkc.Koda yashiga falo da ita yasomayin tozali wani hadiyar zuciya yasauke jiyayi kmr yaje Ya rugumaita yarage tempe dayake ji ,yadade atsayi yana karemata kallo "Allah yayi halitta Anan sai daya gama kallonta tsab sannan yasamu guri ya zauna kusa daita yatsun kafarta yadan ja kadan bude idonta tayi hade dasuke dara daran idonuwanta akansa jiyayi kmr yayi shocking da wutar lantarki, numfashinsa ne yaneme daukewa mikewa tayi fuskanan tamke kmr maishirinyin dambe shi din ma haka yayi da tasa fuska ,ganin irin kallon datake masa ya sake daure fuskarsa , yace" Ke jeki hadomin strawberry sensation kika wo min yanxu .
tsaki tayi axuciyarta tace "aika dawo kenan bazakabari mutane su hutaba futunanne kawai, yace "mai kikijira?
tace "babu komai fa, tafiya tayi shi km ya binta da wani tsumammen kallo , gabadaya yanayinsa ya canza har tadowa taajiyemai zatawuceshi, tayi tafiyarta ciki ciki yayi mgn "Ke taji yace ,jirani nagama akwai abunda xansanar dake bakinta ta dan turo Gaba" Nifa aiki zanyi "
"zauna Nace dolenta tanemi gunzama, Dan wargima wuri yasamu, har Yakammala tana nan zaune har lokacin daya gama ,yace mata ta wuce shima yakama gabansa .
"jarababbe banza kawai matarka Nada aiki wlh ..Ganitayi yadawo yace" me naji kince?" ai inajinki zagina kikeyi ko?
ai kafin yakaraso aguje takwashi kafafuwanta harda Daga sikert dinta ,dariya ce ta kufcemasa bai shirya yi ba, yarinya sai shigiyar tsiwa Amman Sai Danbanzan tsoro.Dakinta tashiga tana sauke nunfashi sama sama tare da itsenemasa. mugu kawai take fada tare da ,dafe kirjinta
Kwance yake akan three siter yana browsing awayar sa ,dawo tayi taga ko ya sake fita Amman sai taga sapanin hk ganinsa tayi kwance tace" matsefaffe yanan , fuska tayi , kmr batagansa ba Amman gabanta Sai dukan Tara Tara yake Ketchi tashiga gurin ajeyi kufuna ta karasa ta daukar hade da spoon juyawa nan tayi da niyyar barin kitchen din ,taga mutun tsaye abakin kofar idonsa akanta jinkin ta ne ya dauki kirma subucewa kofin yayi daga hannunta dukkan ilahirin jikin wara yakeyi ,Amman yaki dauke idonsa akanta soyake ya hukuntata da idannuwasa kawai .
taku daya yakara gabadaya tagama rikecewa da gigicewa tana nemawar kanta hanyar tsera tana gani yakara takunsa zuwa inda take aikuwa tazabura zatayi waje tsautsayi yasa tanadaga kafarta batasaniba ta mayardl dashi kan glass cup din daya tarwatse ahanunta kara tasaki dakarfi Wanda sanadiyyar hk tajawo hankalin mutan gida gunta, bashiri yayi kanta shima agigice "sannu yaketa jeramata kafar yakama yadaga yana dubawa jinine kezuba kmr mai .
Hanna CE ta shigo Ketchin din ita da momy ganinta dukurshe tana kuka Ga rashid rike da karfa Ga km jini na malala yasa hanan jan tsaki ta juya tayi wuce warta.
momy CE ma ta tsaya tana tmbayar abunda yasamaita tana gamajin abinda ya faru, itama tsaki taja zatawucene rashid yayi karfin halinyin mgn ,"momy yazakiwuce kema kwalla bace fa acikin kafarta " tomaizan mata yarinya Sai bakin halin tseya "yau Duk bata wa kowa mgn ,tunsafe agidan ,haka tawuni dabakin hali ,ba ci ba sha ,taje bakin halin ta yamata magani .wucewarta itayi itama.
YOU ARE READING
KAUNACE SILA
Romancekaunace sila all talk about ,neglect of parent, true love, parental obedience.