34

953 40 0
                                    

KAUNACE SILA
       💖💖
💗💗💗💗💗

AISHA .A BAGUDO (MMN SUDAIS)

  Page 40

CIGABN LABARI

Ganin yawan damuwar datake ciki , yasa inna kan zauna da ita Sam bata matsa mata akan Sai ta gaya mata ko maiya hada su da mijjnta ba ,tunda tasha tambayarta Amman taki  fada mata ,sai ita tashareta .

Sati biyu da faruwar abun ta warware kamar ba ita ba , ko ina ajikinta yaciko ta goge tayi kyau abunta tarage dadamuwar dake tare da ita dan inna nasa ta farinciki sosai ,daki daya suke kwana da inna .idan Dr rashid zai dubata har shashin  yake zuwa  Amman bata kulashi ,dan ko sannu bata hadasu shi kuma abun na matukar damun shi .

Ita ma inna shareshi tayi bata wani sakar masa fuska sosai , yashiga damuwa sosai  Ga wani matsanancin  sha'awar nafasa dake damunshi ,wata ranar lahadi har dakin inna ya samesu bayan sun gaisa da inna ,nafi  dake kwance tana duba wayarta ko kallon inda yake batayi ,yace inna zanyi tafiya zuwa Abuja Sati biyu zanyi ya ajiye musu kudi ,da zai tafi  ya juyo inda take kwance yace nafisa  sai nadawo " ko tari batayi balle akai ga magana ,shi da kanshi yasan abunda ya mata ne ya hana shi sukunu , yasashi shiga cikin damuwa yanzu kuwa yasan bai da bakin magana akan Duk hukuncin ta " ya    rame  sosai kullun yana kiransu a waya aranar da cika kwana gamo sha biyar yadawo .

Sam basu San  da dowowarshi ba ,yasa me su afalo suna hira ",tana ganinshi da dinke bakinta tacanza fuska ,hade da dauke kanta Daga saitinsa " Dan tana kallon kofar shigowa ne "gani yayi takara  masa  kyau "    cikin wasu haddadun redy made din riga da wando ta daura belt din kayan itama ja akan farar riga wandon wizy ne yace aranshi dama zata huce Daga fushin datayi daya dibi gara " ko daya baiji kunyar inna ba ,Duk hankalin shi na kan nafi ,ita kuwa bata ma San yanayi ba .inna tayi mishi magana da akawomishi abinci ", Bai ma  ji ta ba dan hankalinshi baya jikinshi " so yake ajikinsa ,sai da ta Dan tabashi  ,sannan ya kallota yana Susa keya .

" yace inna bazan iya cin abinci nan ba, idan har INA kallon nafisa, ba  bikiji yunwar danakeji ba ,Amman ganinta yasa na nema na rasa  gwago mairo  ce tayi dariya Aa  dai  bokan turai ,badai kaji yunwar ne " Allah idan nagaya miki rabona da abinci sai kinyi mamaki ,ruwan tea ne kawai yake  iya shiga cikina  shima sau daya kadai tace ai gashin Duk ka rame "inna ta dube shi sai kuma tausayin shi ya kamata ,gwago mairo tace  kai me yasame ka ?  Yace inna da nafisa ne  sunka hademin kai , ya kyalli gefen da nafi take yace sweeter na ,na tuba " yafurta cikin tsigar atausayamishi  yasan fushin da inna takeyi dashi duk saboda nafisa ne Dan ma batasan abinda yafaru ba" yace gwago kitayi ni basu hakuri tace inna Kuyi hakuri ke da kawarki nafi  nagamaji tamike idanunshi ya zuba mata , barin wajen tayi Dan baza ta juri  ganinshi  ba ,  dakinta ta wuce abunta tace  munafiki mai fuska biyu Allah a baki fir'auna a zuciya taja tsaki" zamana yakusan karewa agidanka kwanciyar  tayi

Sallama yakeyi, ba amsa abin yabashi mamaki ko dai basa nan ne ?ya tabayi kanshi ,yace kobasanan basa fita  duka ba sashin inna ya leka  nan ma baiji motsi ba, ya  shiga har ciki dakin inna ,nafi yagani ta fito Daga wanka daure da towel ta Dan dubeshi  ta kauda kanta idanunshi ya kafamata yana kare mata kallo yana hadiyar miyo ",Dan kusan hakuri nsa yakusan karewa yana saurara mata ne  dan laifin da yamata "yanajin yadda  jijiyarsa ke  harbawa  tana Neman tonamishi asiri , da kyar ya bude baki yace nafi ya gida ?lafiya ta amsa a takaice ,ya matso kusa daita ,inna bata nan ne? Sunje gidan mama " ya jikin naki !da sauki "yace lallai kam ai naga alamar  kinsamu sauki tunda kika iya kwalliyar tsokana tabe baki tayi kwalliyar ma har da ta tsokana ,Eh mana ,kin hanani barci kin hanani sukuni ,narasa yadda zanyi "baki ko tunanin wani  halin zan shiga ko " ya kai hannu yashafo saman  kirjinta nayi missing dinsu hannushi ta buge banason abinda kakemin tana turo masa baki " da alamar  nikadai nake kewarki ke baki damu ba  tace kai ma kadai na ya jawota  ta fado jikinshi ya rungume tsam tsam a  jikinshi yana shakar kamshin man da take shafawa jin yanason ya narkar mata da jiki da sauri ta  fisge jikinta "don't touch me I heat you ,"tace kadade kana yaudarata ba zan Kuma yarda da kai ba ,da mayaudaran kalamanka bansan kiyayyar dakake min har takai haka   ba" koda yake ba laifin ka ba ne ,na zuciyarta ne datayi saurin yarda da kai a matsayin mai sonta idan baka manta ba abaya kacemin shaawata kakeyi ba sona ba ,shiya sa ka zubar min da ciki ,yanzu na yarda da maganar ka kada na haihu structure dina ya canza , kabani matukar mamaki   da har ka iya zubar da gudan jininka da hannunka ta fashe  da matsanancin  kuka wallahi rashid bakada da imani , kokarin jawota yakeyi  tana kwace hannuta ,karfi ya nuna mata  ya  tsai tota da kyau suna fuskantar juna  ya hade bakinsu waje daya yasoma tsotsa kmr mayuncin zaki sanna sausauta rikon da  yayi mata yasanya kwayar idanunshi cikin nata shr yayi  yacigaba da  aika mata da kiss ta koina yace pl..... Am sorry ,kiyi hakuri " tace hakuri ka din banza inna CE ta tsayar dani  da Tunu nayi maka nisa ,karkimin nisa  bazan jura Ba.

ka  ha"ince  ni daka nunamin so a zahiri da bakinka  km a aikace, Ashe a zuciyarka  ba haka ba ne gashin ka nunamin shaawata kawai kakeyi ,shiya sa  ka zubar  mini cikin da na kwalkafawa rai akan me saboda baka kaunata kuka ne subuce mata,tana girgiza kai cikin takaici.

Yace haba nafi ,ni mijinki ne kike dagawa murya haka"nafisa nayi nadama bazan kara ba , kiyi hakuri dan girman Allah ,babu wanda Baya kuskure .INA sonki matuka tun baki San kanki ba nadauki shekaru masu yawa INA dakon kaunarki ya durkushe agabanta ,KAUNACE SILA haka banason narasaki wajen haihu INA ganin kmr kinyi kankanta dasomata. Karkice zaki barni , Wayyo Allah Duk sai taji zuciyarta ta karaya, Dr rashid ne yau agabanta haka.

Wasu kyawawan yara ne dabasu wuce kimanin shekaru biyu da rabi  zuwa  uku ba  suka  subiyo junansu aguje kallo daya zaka musu kaji  sun birgeka  suna cikin wasu  hadaddun  kananan kaya pink and Whit  a gaban riga anyi rubutu da manya haruffa kmr  haka I AM PROUD TO BE A MUSLIM sunyi matuka kyau  gashin kannan nasu ya kwanta   luf luf sakamakon gyaran  da yake samu, zagaye falon suka soma yi, yayin da dayan ke kuka yana bin dau'wanshi  " kokari yake yakamoshi Amman INA sai canza waje boya yake yana boye jirgin roba abayansa ,ko kuwa suke sosai  jin  murya hajiya fatima ne  yasa suka mai da hankali su gunta  tace  kai sa'ad da sauri ya dago ya dube ya yana dariya irin ta yara har kana hango hakoranshi da suka  soma  fitowa daya daya "tace mai kama  Danuwanka ,?karasa wa tayin inda suke ta amshi jirgin , tace Duk ku hutar Dan kanku  gwalo sa'ad yayiwa sa'id, sallama abbansu ne yasa suka nufeshi" su duka suna kwalkwala dariya kmr ba yanxu suka gama fada ba rungumesu yayi ajikinshi yana jin sanyi naratsa kowani sashe na jikinsa  ,gara dakadowa ai wayan nan rigimammun ya'yan naka zasu Samin ciwon kai murmushi yayi yace Wai zakusa hajiya ta ciwon kai ,kansu suka girgiza yace yauwa  ya'yan alabarka yana Shafa kansu  dubansu  ta tsaya yi zama Kudai na dariya ne INA kamaku  zama yayi yana gaida ummanshi ta amsa masa cikin farinciki ya aikin numfasawa yayi alhamdullah ya mike    yace hjy angama  abinci  Dan da yunwa nashigo tace angama komai  yasoma tafiya suna binshi abaya kmr bindi  har suka isa bakin kofa  ya daura hannushi akan  handle ya turo kofar suka shiga ,wanka yayi ya canza kaya xuwa jallabiya suka dawo falo suka soma cin abinci  byn sun kamala suka shiga hira da hajiya ......



Muje zuwa

Mmn SUDAIS CE

KAUNACE SILAWhere stories live. Discover now