💗💗💗💗
KAUNACE SILA
💖💖
💗💗💗💗💗AISHA A . BAGUDO ( MMN SUDAIS)
Page 35
Hankalinsa atashe yabi bayanta ganinta yayi dafe da kirjinta tana ta kakarinyin mai babu abinda ke fitowa" face ruwa da alamun babu abincin acikinta amai ruwa tayi sosai tagalabai matuka bayan ya dafa hannushi dauke cup din ruwa yabata wanke bakinta da fuska tayi dagota yayi suka koma falo waje yasamu ya zaunar daita yana tambayarta are sick? baki da lafiya ne? Lafiya ta lau tabashi amsa yanzu ne dai naji wannna yanayin tayi shr tayi riginne ajikin kujera tana maida numfashin " har yanzu tana felling jin amai sakomakon kashin dake tashi ajikinshi ,tashi zatayi dan canza waje zama ko zata ji daidai ,hannun yakamo yana kokarin sata jikijnshi ,hancin ta toshe tana kicineyar zare jikinta Daga gareshi karta shaki abinda zai dameta"cikin tashin hankali yake magana da zafin rai, abinda bata taba gani kennan Daga gareshi ba " yace Wai meke faruwa dake ne ? Wani Abu ke damunki ko bakida lafiya ne ? Duk alokaci daya yake tambayarta cikin fushin , girgiza kanta tayi dan bazata iya magana ba ahalin datake ciki " OK sabon iskanci da wulakanci kika tsiro Dan zakirabu dani " yajowata yayi da karfinshi yana manta da kirjinnshi yanacewa ni nadawo haka kuma yau "pl kinatsu ki fadamin abinda ke damunki pl......tell me ya sake matseta aiko hancinta nasauka daidai inda kamshin yafi yawa" dan "yakasance masoyin kamshi most especially ajikinsa da jirjikinshi" tutureshi takeyi tanaso yasaketa ganin haka ya sausauta runguman da yayi mata" ai da gudu tayi bayi dankadan rage batayimishi ajiki ba sugune take tana kwara amaiamman bakomai aciki sai ruwa" tun tanayi na ruwa har taxo baabunda kefita Daga cikinta "zai karaso gareta ,da hannunta tasai dashi, tsayawa ysyi cak kmr ankafashi yana duban yada take a wahale " numfashin ta ke fita sama sama tana runtse ido Duk jikinta yasake da kyar tasamu, yunkura ta mike tatsaya tsaitin shawa ta kunna tawanke bakinta tacire kayan jikinta tasakarma kanta ruwa " yadda ruwan ke sauka ajikinta ,t dadi taji sosai to mayyasa meta bayan ba haka tunatashigayi Daga karshe tagane sabon turaren dayayi amfani dashi yasata shiga wannan yanayin to akan me ta tabayi kanta yanan tsaye kmr mashi " towel tajawo ta daura tawuce shi tsaye yanabinta da ido yana saka da warwara abinda Ke damunta wani tunanin yazomasa da sauri yakawar dashi bayason hasashenshi yazama gaskiya bayan yabi, yaja yatsaya nisa da ita yana sake wani tunani daban idonsa ya rufe yana addau Allah yasa karzargin sa ya tabbata "sannan fuskance da kyau yace mayye saki amai haka byn ko dazu kinajikina shr yabiyo byn, sanna tabude baki ni ma abinda yadauremin kai Kenna Amman kashin turaren da kayi amfanidashi bayi min ba" kallo yabita dashi , yace OK bari naje nasake wanka ido tabishi dashi tana zaune yaje yasake wanka har kayanshi yacanza bayi amfani da turare ko daya ba gundu karya sake damunta da kamshi sa"kusa da ita yazauna hannushi dauke da wasu kaya wando da riga " yamika mata go and change" kasa tashi tayi Dan jikinta amace yakeyi riga tasoma sawa Daga zaune" sannan jins din matso ta yayi yace yakikeji yanzu tace better ,Dan bataji kamshin ba kmr da farko "or right tashi Muje Dan zamubiya wani waje mikewa tayi kmr tafasa fita " jerawa sukayi tamkar masoya masu tsananin son junansu saboda kyaun da sukayi yanayi yanmata sannu yayinda kowane su da abinda ke cin ranshi gaban mota ya bude mata tashiga ya rufe sannna yazagaya yashiga basu tsaya koinaba sa bakin wani shopping plaza waje yasa yayi parking fitowa yayi budema yadan gefenta key mota yayi Lock tana gaba yanabauanta tsiyaya takeyi yana taya duk abinda tadauka sai tanumishi yanadaga zaune sosai ya taya ta zaben kaya masu kyau dan rabin kayan duk nata tafiya sukeyi cikin natsuwa dai dai inda ake siyar da sarkokin fashion yaja yayi birki yanaduwa ba" itama tsaye tayi kusa dashi mai kuma zakayi da sarka tajehomishi tambaya saboda ita bamabociyar sa sarka bace ba dameta ba, yace budurwata zan tsiyswa OK abinda tace Kenna taja bakinta ta tsuke ,hadadddin silver chin ya dauka sai kyalle suke Dan kunne da sarka masu tsada gaske ya dauka yana nunamata Daga inda take tsaye da hannu ta nuna shi "sunyi daakaje biyan kudi ma shiyabiya Duk yawan tsiyayarta" Duk da tace batagama ba zasudawo dari ya tabashi " kayan suka zuba a motor sukawuce Ga tafiya sukeyi suna hira sai taga bai dauki hanya gidanta ba, haka bagidan shi suka nufa ba shr tayi batace komai ba" yadauki wata hanya daban juyowa tayi tasaci kallonshi shima dagefen ido yake karemata nashi kallon tsab " basuyi tafiya mai nisa ba" taga yaja yatsaya abakin wani hospital yace muje ko, tace INA inason adubamin lafiyarki ne shine kwanciyar hankali" banason wani Abu yasamaiki nafi son kijewa hajja da cikakmiyar lafiyarki ko ba haka ba yana dage mata girasa "murmushi tayi kaganka ko fitowa sukayi atare har cikin immagency ,wata nurse yasa mu yamata bayani abinda ke tafidasu" rubuto tayi awani file tace masa "tana zuwa cikin harshen nasara " bata dade ba tasake dayawowa tanunamusu wani office da hannu "tashi sukayi sukashiga cikin office din da tanunamusu, suka tarar da likinta zaune yana rubuce rubuce akan file da hannu yanuna musu wajen zama , kujera yajamata tazauna yanamika wa doctor din hannun hade da zama shima "likinta ya dago dakanshi yadubesu yanason yaji meke tafi dasu "bayani yawa doctor" rubutu yayi awata karamar takarda ya tashi yace tabiyoshi da nurse din taxu yahadata, lab sukaji aka dibi jinita " akace taje zataji bayani awajen doctor cikin sanyi jiki tawuce sai ta tsinci kanta da faduwar gaba" inda tabarshi nan tasameshi zaune yahada tagumi ita ma zamatayi cikin sanyi jiki hannunta yakamo ya matse cikin nashi ki natsu babu abinda zai faru kinji, abinda taji yace Kennan lura yayi tasoma Fita haicinta tun basuji
Result ba .
YOU ARE READING
KAUNACE SILA
Romancekaunace sila all talk about ,neglect of parent, true love, parental obedience.