14

1.9K 66 0
                                    

KAUNACE SILA
       💖💖
💗💗💗💗💗

Aisha A .BAGUDO ( Mmn sudais)

Page 15 to 16


Sallama sukayi da mutane gida suka dau hanyar komawa gida tafiya kuramai akayi kowa naji da abinda kedamunshi Ga  miskilanci kadan kadan yake juyowa yana gani yanayinta  takeciki 12 daidai sukashigo cikin unguwarsu  parking yayi "batare  yagama tsada motar ba tafice abunta Tanashiga gidan yadau ihu da hayaniya Ga amarya Ga amarya Sunan da ta tsani ji kenan Wai amarya kannen momy ne suka taro ta oyoyo amarya rungume ta sukayi har dakinta aunty Maryam takaita Amman kunyi sauri sannu kinji ,ruwa takawomata  hade juice tseyayamata tayi Tamika mata kurba tayi tajiye  cup din 

Ki huta gamai gyaran jiki can najiranki ;gyaran jiki Kuma ?Nidai banaso .,ai ba saboda ke zaayi ba hannun aunty ts takamo tarike aunty Maryam wlh   bashi bane agabana yanxu yadda makomar karatuna zaikasance nikeyi

Yanxu aunty HK zakuzuba ido ,karatu na yatashi atutar babu pl kirokan minshi  yabar ni iyi karatuna Anan kinji  Ke ma kema. In kika lallabashi Sai kiga yabarki kinyi jaratunki  kibishi a sannu .wlh Nidai ancuceni ga auran dole garashin sani makomata ki natsu zan masa magana '
To Ke mayasa bazaki roke shiba? tap lallai Allah yakiyaye niba ma haka ba tsoro mayake bani .ina gansa sai inrikaji faduwar gaba da tsoro  kinjiki dawani zance banza mijin naki km kike jin tsoro aiko kina da aiki agabanki shi Bai zo ba Bai wuce ba ,kicire tsoro nsa aranki inba hk ba zakishiga damuwa nan gaba  matsayin miji da mata kuke km nan bada dadewa komai zawuce  Aunty Maryam tadade tanafahimtar daita yadda zatashawo kansa cikin sauki ba tashin hankali kina da kyaun fuska da diri surarki mai daukan hankali CE
Wanda duk lafiyayen namijin da ya mallakeki sai yadda kika ga daman zaki yidashi babu namijin dazaiganki yace Bai Ga mace ba inki bishi cikin sauki kwananawane zaizo hannunki zai soki ya KAUNACE Sai kin karya logon sa ,duk wanna shan kamshin nasa girman kai ajiyeshi zaiyi, Aa aunty nidai bandamu yasoni ba Dan ni bazan taba sonsa
Ba ,nidashi ba zamu so juna ba .aunty  bamu madace ba wlh kwata kwata kyajidashi

Kallon banza aunty ta tabitadashi baki da kai.naga irin Ku dayawa kuce bakusan miji Daga Baya ajiku shiru da  miji shiru tayi Allah yatsereni arasa Wanda zaajini shr Sai rashid bakin ta taturo gaba Ke bansa shashanci da shirrita nidai Dan Allah  kar akawomin wata mai gyaran jiki banaso .

Abubuwane sukataru sukama rashid yawa tunani yake yadda zai da yar iskar yarinyar maishegen taurikan tsaya tashi yayi yashirya cikin kanta kaya wani hadaddan danyen voryal ne ajikinsa dinkin jumpa gwanin kyau sunzauna ajikin sa.kyaunsane na asali yabayyana kansa Sai shan kamshi yake ango sak kanaganin kai rashid fa kyakyawani ajin farko wato first class irin mazannane masu tsare gida kamshi yazubawa kmr yayi wanka da ruwan turare




Sauri yakeyi zaije suyi sallama da su habib kirane yashigo wayar sa dauka yayi yace Dan malam dakai ni ganin zuwa kashe wayar yayi yasaka aljihun agaban rigarsa fitowa yashiga motarsa Sai shagalinku hotel wuri yasamu yayi park rufe motar yayi tafiya yake sannu ahankali cikin natsuwa jinshi yake Duk duniya babu Wanda yakai shi sa,a burinshi yacika tunda yamallaki abar kaunarsa maganar rashin so nsa ,Daga baya kenan shiyasan zatasoshi ,


Tafiya yake Kamshi natashi ajikin koina ya gifata Sai anjiyo ankallesa kanaganin sa kasa ango ne  murda kofar yayi yajita akulle sai yadanyi noking habib ne yabude ma   dariya habib yayi kagasabon ango ,ango kasha kamshi kwance mai yayi gefensa yabi yashiga zamayayi kusa sauran abonkasa hannu yabasu sukagaisa shafts sukasoma habib ne yadamaishi da ango ango kadai bi yar matune ahankali kasan bby ce kar kamata shigar sauri karkasakar mata tsatsarka dayayi shekara dasheka ajikinta dariya suka kwashe masa dashi amman banda rashid yace bansan iskanci fa iskanci km na Nawa wayasani ma ko komai yadaidaita dagan goshin ka Sai kyalli yakeyi basar da zance yayi yaushe zakutafi yau man komu zauna mutayaka jinyar amarya ne zamutafi SBD dinner zaayi inkunzo jibi komai kace girarsa yadagamai nifa in asan rainanine dananbarshi banaso bid,arnan pl yaisa munriga  muyi niya ok godeya yamusu daga Hira sukashigayi

Nazifi ne yayi magana yace mutumina naga kanasauri ka wuce hankali bataya taredamu tsaki yayi yace bangane ba kufeye saido wlh kalli idonka da alama tunani amarya kakeyi

Nafasan ka dajarabar tsiya to naji Duk jarabata bankai kaba kai da ko giftawar mace kagani tashin hankali ne shr nafiyayi Sai Habib ne yace wlh karyakamai wanna Ai halinkani Sai anyi mgn kace sunnna sak

Katuna randa muke kallon wani America film tashiyayi zai gudu yajawoshi yazaunar tsakani da Allah wanka ka nawa basaniba wlh tun inkirgawa har nagaji borin kunya rashid yashiga musu to zance yaisa HK Sai munhadu Allah ya kaiku lfy nagode  OK Dan ana zance gsky shine zakagudu wlh kadai bi yar mutane a sannu INA ruwan ka tunda dai bayar kabace km na mamata CE km Duk yadda naso HK zanbi data kokana da mgn ne shr habib yayi kai dai anyi iskan yaro

HB malam ka gyara maganarka Ai natashi yaro Sai dai km baba wucawarsa yayi yabasu da mamaki

Motar sa yaja Sai gida mutane yagani km Duk dagin momy ne dabasu wuce ba part dinsa yashiga kwanciya yayi idonsa na kallon ciling daki hannunsa ya daura  asaman goshin sa yanason sake ganita Amman zuciya rsa nahashi zuwa








Tanajinshi yashigo da sallamarsa gaida da aunty Maryam yayi cikin sakin fuska amsawa tayi tare da mai Allah sanya alkhairi ameen nagode Anty har zata wuce Kuma ta tsaya maganar karatun nafi tayimai shr yayi can km yace zatacigaba addua tamusu tawuce Allah sarki nafisa har da murna jin abunda yace

Gaishe shi tayi bakinsa yakwape. Hood it Amman bakida hankali ko kirike gaisuwar bana bukata Dan iskanci yaushe rabon kigaidani dankinji maganar karatu ko haba yarinya Ai anwuce wanje Indai ni Nike da izinin baki kiyi karatu yo sunnanki sorry........... Karatu ne dai bazakiyi ba Sai dai inata dirkamiki ciki kina haifomin bbys naga karyar karatu da nayi niyar bariki Amman yanzu Am sorry to say yazakiyi ba kuka yaga tasoma yace kibari hawaye nan suzubo kiga ikon Allah Ke shiyar kayanki Gobe jirgin safe zamubi sauran kipata mana lokaci


Tsenemasa tarikayi jarababbe mai mugun hali  harara tarinka aikamai yana kallon bakinta namotse dagani kasan ba alkhairi take fada ba Allah ya..... Ai batakarasa ba taga mutun aganta yadawo wayo Allah badakai Nike ba karkamin komai banda lfyba kamota yayi bakinta yamatse da hannunsa Sai da ta saki kara sannan yadauke hannunsa ya daura bakin sa akan lepenta sannu sannu yafara tsotsa Daga baya da sauri yashigayi baiji baigani yasoma sakin layi Sai dayagaji Dan kansa yabarta hannu tasa tana goge bakinta da gudu yaga tayi hanyar bathroom km yasan maizatayi damko yayi da iya karfishi  haushi ne da  mamaki yamamayeshi, sake goge bakin tayi aiko kmr tunzirashi Tayi hannu ta kwance zata zura da gudu taku daya yayi ya cap ko ta ya motse ta GAM akirjinsa ,bakinsa yasake hada danata zafi zafi yake aikamata da message tare hot kiss  Sai da yagajiyar daita sannan ya  Tara miyonsa maiya sannan yasa hannunsa yatushe mata hanci  miyonsa yazubamata abaki, baya yayi da kanta dan tahadeye  bashiri tahadeye barzahu tahango akusa Sai da yaga ta yahade yene sannan yasaketa Sai ki mutu ko kicire bakinki kiyar tana zangane tabbas bakya kaunata yadage mata girasa daya wayyo Allah na wayyo kirjina  dafe take da kirjinata numfashintane Ke sauka dasauri sauri  Dan marayan kuka tasaki wannan wairin wulakancine da rashin imani yake nunamata  Duk yadda take tunani rashid a mugunta yawuce haka



Kwanci tayi shima biyo tayayi yahaye  samanta suna facing juna har sunajin numfashin juna kansa yakaryar yaakayi ne  kimin shr cigabayayi daza gaye fuskarta da hannunsa ko incika aiki ne kinga killa ma momy tayi jika dawuri kokuma kiyi. Ta kukanki da hujja ko yakikace amarya yana kashe mata idonsa daya abin nasa yadaina bata mamaki yakoma tsoro ..........

Tunda suka dawo Daga kauye takici takisha wanka Sai da momy yamata Jan ido sannan ta tashi tashiga wanka balaifi tadan saki ranta kadan doguwar Riga dinki sinigal momy tamika mata nabaki 20 minutes kishirya wuce tayi tana mamaki taurin kanta ko a INA tasamo nata halin ita dai ba HK take ba HK dadyn ta .....





Muje zuwa

KAUNACE SILAWhere stories live. Discover now