52

1K 33 0
                                    

💗💗💗💗💗

AISHA A.BAGUDO(MMN SUDAIS)


Page 59


Tafiya take cikin tsanyi jiki ta zauna akan kujera" hawaye masu dumi suka nemi kufce mata  ,gyara zama  tayi, ta Mike ta kwanta cike da matsanancin fargaba da tsoro, runtse idanunta tayi  kmr mai Shirin yin bacci  ",haka tayi ta zaman jiran  dawowarsa Amman shr ,   bata jima da kwanciya ba bacci    ya dauke ta barcin ta take hankali kwance

mintit 30 bayan fitarsa ya dawo , ya tsaya akanta yana karemata kallo, yanaji wani irin sonta na ratsa koina na jikinsa   kusa daita yaje ya duka yakamo hannunta cikin nashi yana murzawa  matso ta yayi sosai ya kai mata pic a saman goshinta  sannan yadan zauna a hamnu kujera cikin barci takejin kamshim sa ahankali take bude idanunta Ido cikin Ido suke kallon juna idanunshi ya lumshe sannan ya bude su  fes akanta ,mikewa tayi dan batason kusancisu tare, dan duk lokacin da zasu kasance tare sai taji wani sauyi na daban atare da ita ,hannu yasa ya fizgota yayi  sai bisa kirjinsa ya rungume tsam suna shakar numfashi juna, "ajiyar zuciya yasauke yakai bakinsa saitin kunneta ahankali yakira sunanta mukifat....
...wani  yrrrrrrrrrrrrr taji gabadaya jikinta yayi sanyi  takasa amsamasa, mayyesa  bakijin magana  cikin tsanyi murya tace to ni me nayi Kuma.....  Banace karki kula su Maryam ba wato ni ban isa namiki magana ba ko  yaciji gefen kunne ta saki kara mara sauti ,sannan tace ai Itace tasoma zagina shine ke Kuma kikabiye mata bayan sa'arkibace ,ai itama  bata kama girmanta ba, shr yayi yana kallo lip's dinta da suke  matukar birgeshi , banason kisake kulasu tayi banza dashi hannunta ya matse sannan ya mikar da ita yakama hannunta har wajen mota suka dau hanyar  zuwa gida, yana parking bata tsaya jiransa ba ,tawuce dakinta  bayan tayi sallah ta hada ruwan tae tasha ta haye gado ta kwanta ta runtse idanunta har kusan karfe biyu na dare Amman takasa bacci, tarasa make damun Khalid wani lokacin taga kmr ya sauko wani sain Kuma  taga ya daure mata ,  tayi zurfi cikin tunanin yanzu haka rayuwarta zatacigaba da tagyayara  tasa tafin hannunta ta rufe fuskarta ,kadan kadan take jin saukar hawayenta daga karshe ta fashe da matsanancin  kuka mai cin rai  har kusan ukun dare tana kwance Babu alamar bacci a tare da ita taji an turo kofar dakinta   ahankali ta juya da sauri sukayi Ido hudu dashi ta kau da kanta da sauri ta Mike zata shiga bathroom dan batasan yasan halin datake ciki "da hanzarinsa ya rikota, ta fashe da wani  sabon kuka" rungume ta yayi tashiga tutturesa yaki sakinta har suka isa kan gado ya zaunar da ita Shima ya zauna yana kallonta ya dago kanta  ahankali yace meya hanaki bacci har yanzu ta dauke kanta har lokacin hawaye Bai bar zuba daga idanunta ba, ta Mike zatabar wajen ya Mike ya rikota gam yace No until you tell me why are you cry ta fashe masa da wani kuka abin tausayi batace komai ba ya daura bakinsa kan gashinta yana kiss dinta  ahankali yakai hannushi kan cikinta yana shafawa  cikin sanyi murya yace mukifat....... Meke saki kuka ? tayi shr tayi lamo ajikinshi, yana rike daita har kan gado  kadan kadan yakeyi sama da  hannusa  yasoma shafa Brest dinta  cike da tsoro tarike hannushi ,tsayawa yayi cak yana Jira daga gareta, runtse idanunta tayi ,jikinta ya dauke kirma tarasa me yake nufi da ita, sake  matsowa yayi ya mane jikinta danashi yasoma romances dinta  kwantar daita yayi  flat akan agado gabadaya yagama kashe mata jiki  lumshe idanunta takeyi sannu sannu  ,zip din gaban rigarta yasoma zugewa yana shafa duk inda hannusa yakai  , bakinsa yakai kan Brest dinta yasoma tsotsa sannu sannu a agigice ta bude idanunta ta zuba mishi Shima ita yake kallo yana juya mata kwayar idanunshi, kokarin  take ta Mike  Amman yarigada ya sakar mata weight  ,kwantowa yayi saman  jikinta ya kwanta flat har suna shakar numfashi juna, magana yake son furta mata cikin sirri  Amman bakinsa yakasa furta koda kalma daya  ne, yakai bakinsa cikin kunneta yasoma tsosa  wani Abu taji yana mata yawo a ilahirin jikinta gashin jikinta gabadaya sunmike tsaye, da kyar yasamu yabude baki  yace mukifat..... mekesaki kuka tayi shr tana sauke numfashi ahankali yasake matse ta ajikinsa ko kina bukata tane........ ? yasa yatsunsa ya cakuli gefe da gefen cikinta tayi tsalle tashige jikinsa ,yasake matseta gam , yace kingani ko, alamun sun nuna kina  bukatar Khalid ko ba haka bane " ta bude baki zatayi magana yayi saurin ya hade bakinsu waje daya ......

Bangaren nafisa kuwa

Tayi kiba abunta tayi bulbul daita  fatar jikinta ta goge tayi luwai luwai  sai sheki sukeyi
Cikin yanga da gentle tsiririyyar muryarta mai tsanyi tace sannu Dr rashid ya jawota jikinsa ya tsotsi lebenta yace , Dr rashid ya fita a bakin nan" sunan da mutane suke kirana dashi kenan ,Ina son nasamu suna na musamman daga wanna bakin naki" ya kai bakisa cikinata, sweet ne a bakinta mai kamshi lemun tsami tana dan jujjuya harshenta cikin nasa Shima sake cafko harshen yayi tare suka shanye sweet .

Nafisa sai jitayi alawar takare ta kuwa Saka kuka n shagwaba da kissa ,ni ka shanye min alawata dariya yashiga Yi mata" tana  matukar birgeshi idan tana wasa a jikinshi yanzu haka tayi daidai a jikinshi tana zuba mishi shagwaba , cikin wasa yace ni ba al'awaki  na Sha ba ,ke kika Sha abarki, Tes din yau din kinnce yafi Zuma zaki ai , abun bana fada babe bari naje  nakawo miki wata tace Ina hutawa shine zaka tashe ni ?Sai wani lumshe Idonu takeyi to tashi muje na duba bbyna kanshi ya kara a kan cikinta, hira zamuyi yace yauwa bby yace a gaisheki nafisa tayi dariyar  rashid da bbynsa dake ciki
Cewa yayi ai ita CE bata jin maganarshi shi kuwa kullun sai sun gaisa .

Yau sauri yakeyi "dan ya bar office saboda yayiwa gimbiyar tashi lalkawarin fita suga gari  domin nafisa a rayuwarta tana son yawon shakatawa , a cewarta wai buda idanu ne, kodaya dawo ya sameta a falo al'adarsu CE idan ya dawo sai ta taso sun rungume juna .

Ta karbi jakar hannushi ,shi Kuma ya makaleta ,yana da al'ada kamar ta bature ,sai yace mata I love you.
Din nan koda kuwa a gaban waye "yau ma kamar kullum ta taso a hankali saboda nauyin da  tayi  domin kuwa suna sa ran watan dazasu shiga shine na haihuwarta .
Dakatar da ita yayi tare da saurin karasowa  ya sumbaci wuyanta ya gida bbyn doctor ?Amman kinsan na hanaki tashi irin haka saboda ba naso ki wahalar min da bbynmu "inna tayi dariya tare da cewa wadannan mutane masu Ido a tsaka zan ga ranar haihuwar nan sai dai Kuma ita haihuwa bata San matar likita ba,anan wanna raki za'a haihu , nafisa cikin shagwaba kamar tayi kuka tace  uhm , doctor kaga inna ko tana CE mini wai da zafi ? Doctor da gaske ne wai zan Sha wuya ? Yayi kasa da murya kamar zasu hada fuska don kusanci yace kada ki damu bbyn doctor da sani Allah Kuma zan tayaki ki bar inna kawai sanda zaki haihu bata sani ba.
Inna tayi dariya har da su guda maganarciki ba magana bace a fito Fili a gaya mini  tsoro ya hana" nafisa tace doctor kaga inna ko yace oh inna please...... You know bata son hayaniya "y dubi nafisa yaci gaba da cewa ki barta bazan bata abinda na Siya miki ba zomuje nayi miki hira mai dadi ,zan baki labariln abinda ya faru a office yau kina son kiji ka kada kanta ya mikar da ita  suka bar wajen manne da juna .........


Muje zuwa

KAUNACE SILAWhere stories live. Discover now