KAUNACE SILA
💖💖
💗💗💗💗💗Aisha A .BAGUDO (Mmn sudais)
Page 19 to 20
Zaune take kanta aduke. agaban. Iyayenta ,kanta lullube damayafi ta natsu bakace itace ba tazama kallar tausayi taci kuka kmr mai shirin barin duniya da hawaye na kafewa da tuni nata. yadade da karewa hawaye ne ke sake tsiyyayowa a idonta shr wajen bakajin komai Sai sautin kukanta. kamshi takeyi ta koina fuskan nata tayi fayo , zuciyar momy ce tayi rauni tana tausayin yarta.ta dauke hawayen tayi dazai zubo Daga idonta dan karsugani ,Allah sarki uwa kenan yayin da jikin dady yayi sanyi shima tashi dady yayi yakamo hannunta yazaunar daita kusadashi dauriya kawai yakeyi yanajin ciwon rabuwa da gudan jininsa da
farko abinda zanfara cewa dake shine kiyi hakuri abisa zabin da muka miki wanda a hakikanin gaskiya bamu Ga aibun yin HK ba saanan kiyi hakuri arayuwar aurenki kizama mace tagari abin alfaharin mijinta mai biyayya Ga mijinta mai hakuri acikin kowani hali na rayuwa yadda kikamin biyayya kema Allah zaibaki masu miki ,kikula da ibadunki kirike mijinki amana km kikasance mai rike sirrin mijiki kidaukeshi abokin shawararki kuka take hawaye silalowa mata
Nafisa ni mahaifinki ne! niyadace naxapa miki miji mafi dacewa da rayuwarki narokeki kiyi hakuri da zabina zakiyi alfahari wata rana ki zauna lfy da mijinki kiyi hakuri da Duk abunda kikagani maidadi ko akasin haka, kibi mijinki" kimin wanna alfarma kinji Allah yabaku zaman lafiya da zuria masu albarka cikin tsananin kuka da da shasheyar muryata tace dady Dan girman Allah kuyafimin bakimuna komai ba nayafemiki zuwa tayi takama karfar momy Duk dauriyar momy Sai da nafisa tasa ta zubda kwalla kukan yaisa haka nafisa Allahu yasanya albarkar arayuwarki hanky tasa ta goge mata fuska mikad da ita tayi Allah ya miki albarka yabaku zaman lfy dady ne yadauko waya zaikira rashid Sai gashi, yashigo wuri yasamu yazauna ba karamin kyau yayi ba sanye yake shadda getzner black ta amshi jikinsa Sai kamshi yake zubawa nasiha sosai dady yamusu jikinsu ne tsanyi DAga gashi har tahannunta yakama ya damka ma rashid kurike junanku amana kudin yanuwan junane dady har wuri mota ya kai ta baya yabude mata tashiga yamayar yarufe shima rashid yashiga dady natsaye har suka fita a get din gidan sannan yajuya cike da jimami da sanyin jiki
Karfe 2 dai dai suka sauka a murtala international airport abonkan rashid biyu ne sukazo tabarsu tafiya take kanta akasa tafiya take cinki sanyin nanta kana ganita kaga amarya karasowa yayi kusa da ita yace malama kibi ahankali kar ki Sai Kuma yayi shr hannunta yarike wajen wata hadaddiyar BENZ taga sun nufa yabude ma tashiga yamayar ya rufe sannan yaza gaya ya shiga suka .dau hanya Habib yace yayi ango kasha kamshi" ban shaba tukun ina dai sharin sha Dan haryanzu amatasayin maigida Nike dariya habib yayi kai dai bakada kirki wlh amaryarmu ykk yagajiyar biki aciki ciki ta amsa masa baiyi tunani zata amsa masa miskilancinta bayau yasan halinta ba yayi mamaki lakacin da rashid yagamasa batun auransu tafiyar 30 minute s CE takawosu gida kai tsaye part din mama akayi daita Duk da a part din baya zata zauna zuwa wani lkc kafin yakarasa gininshi a baruwa estate dake ipaja road
Zubewa tayi ajikin mama ta rungumai ta nayi kewarki mamata banda kamarki Duk duniya nan fasha kanta tayi .mayafinta tacire tayi wirgi dashi. Mayye haka Kuma injii aunty Maryam dariya mama tayi kai nafisa bakisan kingir bane yanzu bata rai tayi ni dai bawani girman danayi bikiga kinzama amarya ba haba mama karkipatamin rai Daga zuwa na lagwabewa tayi ajikin mama kincika mita tashi ki shiga ciki ki huta akwai dinner Gobe " mayye Kuma haka bansan cewar mm .nifa gaskiya nagaji bawani dinner da zani .OK to bariyaxo Ai Sai kigayamai da bakin waka abakin maishi .wucewarta tayi Daga zuwana zaace Wai Wai dinner banzuwa suje suyi kayansu sukadai .ko siyo rent din amarya ita dariya maganar tabata.aiko Sai da ta dara
30 minute backWata shararriya mai kunshi yasa aka nemo masa adiyaraba Mai suna Hauwa mai Lalle ta shahara wurin yin Lalle da granjiki har da make up har yayan President takema Lalle gaishe da mama yayi Dan tunda sukazo baishigo ba tmbyr ta yayi INA ita wanna yarinyar take tana dakinta tura kofar yayi Hauwa nabayansa sukashigo basuga nafi ba dan yaga alama wanka takeyi waje yanunawa Hauwa zamatayi Amman shi bai zauna ba gefe yaja ya tsaya rike da waya yana daddanawa basu Dade dashigo wa ba Sai Ga nafi tafito daure da towels kana hango saman nonuwanwata ga gashin ta tabajesu agadon bayanta
tayi kmr taku daya zuwa uku taji ankamamata hannu a tsoroce zata saki kara taji anrufe mata baki,idonsa yasanya cikinta natsuwa tayi , hijab tagani ahannunsa yana kokarin samata" zaunar daita yayi akan gado yace ma yajama Hauwa tsod bismila yacemata Sai lokacin ra luradaita bakuma magana ba
YOU ARE READING
KAUNACE SILA
Romancekaunace sila all talk about ,neglect of parent, true love, parental obedience.