KAUNACE SILA
💖💖
💗💗💗💗💗AISHA A. BAGUDO (MMN SUDAIS)
Page 63
Fixge jikina nayi daga nashi na kwanta dan gabadaya jikina ciwo yakemin na runtse idannuna inajinshi ya hawo gadon ya kwanta abayana ya jawoni jikinsa ya rungume, naki motse Ina jinshi har bacci yadaukeshi na zauna natashi Ina kallon fuskarshi na daga hannuna sama nayiwa Allah godiya daya mallakaminshi amatsayin miji naji wani irin farinciki sai goma mukatashi ko ince yatashi ya gyaramin kwanciya ya fita .
Sannan natashi "sabon wanka na sake sannan nayi kwalliya da atamfa,nasa Riga da sike na nufi kicin na hada break Ina falona Ina shan tea shima kadan" dan inajina wata fayau kmr iska zai daukeni Kuma bakina bbu dadi " Khalid yashigo kaina a kasa nadan zamo nace Ina kwana tunanina kodan bana gaisheshi cikin girmamawa shiyasa shima sai yaga dama yake amsawa ,kusa dani ya zauna sannan yace lfy ya jikinki? Babu inda kemiki ciwo na kara kasa da kaina nace bbu na mike na gabatarmishi da break ya gama ya fita .
Koda nagama na gyara wajen na koma falo na kwanta kan three site" na waya na kira hajja muka gaisa na tambayi yan'uwana tace duk suna lfy ya hjy da dayaran kodayake muna gaisawa dasu koda yaushe nace kinga ko bata taba gayamin ba to shikenan, kunadai zaune lfy nace lfy ,ta sakemin nasiha akan yadda zan kula da mijina dajawo hankalinsa garene" sannan mukayi sallama ban ajiye waya ba nakira aunt sumyya muka sha hirarmu ta tambayeni yaushe zanzo nace mata bbu rana "tayi dariya shikenan mumazo in ke dadi miji yahanaki zuwa" nakashe wayata byn na mata sallama .
Yauma kam ya umarceni nakawo mishi tea, na hada mishi nakai masa ,na juya zan wuce "yace Ina Kuma zaki nace dakina nayi narai narai da idannuna" zan kwanta ne ,yace rufe kofar nan kidawo duk da tsoron sa danaji yakamani hakan Bai hanani cika umarnin sa ba , nadawo na zauna gafen gado sai dayagama komai na al'adarsa kmr shafai da wuturi yasha Lipton sannan yace sarkin tsoron tsiya duk kin wani frigicewa mutane babu abunda zanmiki "Naga sai wani dari dari kikeyi dani 'ya mikomin hannunshi na nufi gurinshi nasa tafin hannuna cikin nashi ya matse yace ki cire kayan jikinki bana bukatar ganinki da kaya kinga ne ko ya kashe mata idansa daya ,narasa yadda zanyi ni dai gaskiya bazan iya yadda yake so ba, dan ba mukifat din da dayasani bace ,ya zame hannunshi ya kwanta ya runtse idanunshi kmr mai jin bacci, haka dole nasoma cire kayan jikina ba yadda naiya" dan yanzu gudun bacin ransa nikeyi , ahankali nasoma takowa zuwa side din da yake na tsaya sai ji nayi ya fisgoni sai saman kirjinsa tsam ya rungume ni ya bude Riga baccin sa mai budadden kirji yasani cikin jikinsa hannuwanshi duk biyu suna zagaye da kirjina yakoma Brest dina yacika hannushi dasu" yaja bargo ya rufemu Bai min komai ba sai dai yayita wasa da tsantsar jikina , Ina jin yadda hannunshi ke yawo a Brest dina gabadaya tsigar jikina sun mike tsaye na runtse Ido ni abun nashi mamakin yake ban bayagajiya Sam tun sanin da na masa Bai canza ba haka yake da jaraba bacci mai dadi mukayi " .
Kwanan biyu bamuyi komai ba , Amman sai yasani nacire kayan jikina" har yagaji ya fito Fili yace karnasake zuwa mishi daki da kaya ajikina" naja tsarki a kasan Raina nace jarababbe in ka Kuma ganin na zo ba, .
Mukifat na shrin kwanciya wajen karfe goma Khalid yashigo dakin" ban ko kalli inda yake ba nagama abunda zanyi nashige cikin bargo yana zaune yana kallona yasa hannu yana shafa fuskarta " ya tura hannusa cikin bargon yana zagaye kirjinta da yatsansa" na zuba masa idanunna,nace meye haka Kuma ya hade rai yana marairaice murya yau ma tausayamin zakiyi kitashi mukoma dakina ,nan da nan na hade rai kmr Jira nike nace wlh kafitarmin a daki daman kaneme shiri danine dan ka kasheni "nidai kafita harakata Ina gayamaka " yayi murmushin ya dawo gefe na ya kwanta yana shafa cikina yana murmushin zai Yi magana sai Kuma yafasa na juya masa baya nidai kadaina tabani banaso ,nifa banason abunda kakemin yayi banza dani ,ya cigaba da shafa kirjina yarinya dolenki kibari na more sadakina kema abunda yakawoki kennan, da ma nayi da ban biya sadaki ba balle yanzu da aurenmu ,na buge masa hannu kiyi min duk abunda namiki, nayi kmr banji ba ya sake matseni sai daya gama jagwalgwalani son ranshi yabiya bukatar sa dani sannan ya fita daga daki.
YOU ARE READING
KAUNACE SILA
Romancekaunace sila all talk about ,neglect of parent, true love, parental obedience.