59

959 35 0
                                    

KAUNACE SILA
        💖💖
💗💗💗💗💗

AISHA A BAGUDO (MMN SUDAIS)

Page 68

kwanansu bakwai  suka dauki hanyar gida sai waya suke Yi da Dr rashid ,da wuri suka iso  nafi bayan ta huta tashiga kicin ta kayata girke girkenta da kalolin lemuka tasa aka gyara koina ,sai kamshi ne ke tashi .ta tsara kwalliya cikin kananan kaya ,tare da gyara 'yarta duk waya da suka Yi da Dr rashid bata gaya masa ta dawo ba ,koda suka Yi waya da safe ce masa tayi sai gobe .

Ya so su dawo gida yau ,bbu yadda zai Yi haka ya hakura ,don haka daya dawo Bai nemi inda suke ba , nafisa jin dawowarsa aka shiga yauki anagyara taku day day ,ta tura kofa.

Ganin wata mata tayi  da towel a hannu ta wuce da sauri kmr ankoro ta,hankalina atashe na karasawa  ciki don in samu Dr .

Yana zaune  daga shi sai  short nicker ya dafe kansa ,ganinta yasa shi darawa da har sai data hango farin cikinsa a Fili ,wata uwar harara ta buga masa.

Tace ,wacece wannan ta fita yanzu ? Ashe idan kananan abunda kakeyi kennan Neman mata?
Jin maganar yayi har cikin ransa  ,dan haka ya tsaya da abinda yakeyi ya dube ta,ta daga masa kai.
"Yes bakayi tunanin dawowata yau ba .
      Ganin tana Neman tasa masa ciwon kai sai ya shige bathroom dan watsa ruwa aka kira wayar sa,kmr bazata dauka ba saboda tayi Nisa cikin kukan da takeyi ,daga cikin wayar tajiyo murya mace 
     "Sweety ashe dama kasan matarka tana tafe yau shine kace sai gobe , Allah yasa mun gama batasamemu tare ba , gashi jikina bbu kaya suna  cikin wardrobe dinka ,ina jiranka a inda muka saba faduwa"
Rubutaccen sako ne ya kara  shigowa.

Namanta ,hotunan da muka dauka shekaranjiya da muka fita suna cikin lokar dress mirrow ka hadomin dasu

Ihu nafisa ta zuba,  rashid a frigice ya fito lfy nafisa? Idanunta sun rufe don bacin rai ,munafiki ,namiji macuci mayaudari "

Hawayen idonta ne suka Karu .kacuce ni rashid ,ashe manemin mata ne kai ban sani ba ?ranshi yasoma baci daga mummunan zargin datake masa shi Bai Masan abunda take nufi dashi ba da Kyar ya iya cewa wai ke baki da hankali ne Wace irin magana kike gaya min haka mara dadi kmr ba mijinki ba? Kin taba gani na da mace ?

Kmr yadda matar tace ,kawai sai  ta bude durowa madubi ta duba amulan ta gani ,irin na hoto ta bude  shi kanta ta dafe saboda wata irin  sarawa da yayi wazata gani tare da mijinta metro safiyya ce manne da mijinta uban 'yarta cikin karfin hali ta watsa masa .
Kozakace bakasan wadannan hotunan ba ?
Ya dauka ya fara dubawa ,kansa ne ya daure tabbas shine a jikin ba wani ba ,ta cilla masa wayarsa ,sakonni ne suke ta shigowa .
Innalillahi kawai yake  ambato ,yake ta dada maimaitawa , nafisa Amman ya kamata ki shideni ,wlh bana neman mata tace Eh baka neman mata ne har tasan nayi tafiya , gashi ta gaya mini ,kagayamata ba yau zan dawo ba,idan ba kuna tare ba baza tasan hira da muka Yi da kai da safe ?kaga fa yadda kuke manne da juna ,ka cuceni .   bazan iya zama da mazinaci ba  idan baka ji kunyata ba ai   kaji kunyar Allah ka iya wa'azi  kana fadin Allah a baki ashe a boye kana aikata babban laifi.
Ta fashe da kuka ,tashi tayi zata fita , kuka takeyi sosai kmr wacce uwarta ta mutu kausar mai renon aswad dake zaune a falo tana jiran fitowarta aswad na kuka tace .
Mikata wajen inna , farinciki ne yacika kausar da gudu taje takira safiyya tana cewa ke shirinki wallahi yaci kinga idanunta kmr ma kuka takeyi  safiyya tace Allah kawata inajin ma dukanta yayi  kausar tace Anya kuwa kibsanta da mugun mishi , safiyya tayi dariya a i wallahi Dr rashid tunda yace bazai saurareni ba saboda matarsa suna son juna to yanzu yasoma shiga tashin hankali ,har sai sun rabu  . Tayi dariya to kawata kausar sai mun sakeyin waya dan Allah ko me Ake ciki..... kausar takarasa mata "I we let u now.......suka Yi dariya safiyya ranta tas .

Rashid tuni yagane anyi haka ne kawai dan tashiga tsakanin sa matarsa dan haka duk abunda tayi Bai ce mata komai ba haka maganganun da ta fada masa duk Bai ji zafinsu ba,kishi ne da Kuma kaunar datake masa
Tsayawa yayi  wa hotunan kallon tsanaki,tabbas an Yi amfani da computer wajen hada hotunan ,wanda suka dauka ne shi da nafisa a England .

Bangaren mukifat kuwa duniya tayi mata dadi sosai take samun kulawa  daga mijinta abun kaunarta haka ma hjy da sauran dangi hajja ma zuwan ta biyu tana dubata ganin irin yadda diyarta  kesamun kulawa yasa hankalinta sake kwanciya,ba laifi yanzu narage yawan laulayi dan yanzu nakan danci abinci ko bayawa .

Kmr kullun yagama cin abinci da hjy takawo muna, dan yanzu bawani girki nike Yi ba saboda yawan amai danikeyi ,yakoma dakinsa yayi sallah  magrib, ya zauna abaki gado ya dauko system dinsa yayi duk abunda zaiyi, byn ya gama lokacin  ishai ,yayi sallah , yayi    addu'a yatashi yashiga bathroom yayi wanka yasa kayan bacci ya kwanta yana tunanin rayuwa .

Sanye nikin cikin wasu matsatsun body hug da wando Bamba short bakace nice ummi sa'ad da sa'id ba, sannan ga wani cikin ajikina nayi simple make up nayi amfani da turaren mai sanyi kamshi   wani irin matsefafan kyau    nayi, na nufi dakinsa da sallama na zauna kusa dashi har munajin saukar numfashi juna  ya sakarmin murmushin nan nasa mai birkitamun kwanya , Khalid ya Mike zaune yakamo hannuna   ya matse cikin nasa yyi kasa da murya yace matata adaidai kunnena naji wani Abu namin yawo acikin jikina gabadaya tsigar jikina suka Mike tsaye yrrrrrrrrrrrrr na lumshe idanuna, ina mai sa fuskarta ajikinsa, Khalid ya sauko daga gado ya tsuguna a gabana ya daura hannayensa akan cinyata na dago da fuskarta muka hada ido  ,nayi murmushin nasa tafin hannuna na rufe fuskarta "Khalid  cikin salon shagwaba kmr yaro nidai nidai ki bude inason kallon kwayar idanunki  na tsuke baki dan yasani dariya ,ya kwantar da kansa akan cinyata . mukifat yakira sunana ahankali  naji sunan har cikin kwanyata na amsa cikin sanyi murya na'am yace wlh ina sonki kisoni kada kaunarki tamin illa  please ina bukatar kulawarki ina miki son da bazan iya kwatantawa ba  wannan magana daga zuciyarta take ba daga bakina ba ki aminta dani kimai dani tamkar kowani namiji yana cikin magana yaji saukar hawayenta akan fuskarsa ,yayi saurin  ya dago yana mai sanya hannyensa a saitin inda fuskarta yace subhanallah meyasa kike min asarar hawayenki my honney  ya hade rai , banason kidaina yasa harshe yana lasar hawayen dake zuba daga idanuna da sauri na dago ina kallonsa inajin irin yadda son sa ke  fizgata yace please.....kiyi hakuri idan maganatace ta bata miki rai wlh laifin zuciyarta tace please I need ur assistance,please..... help me Kada  sonki yakasheni shima hawaye yake zubarwa nasa hannu ina share masa na daura fuskarta ajikin tasa muna kallon juna yasa bakinsa cikin nawa yasoma tsotsar lip's dina nima na kamo harshensa nasoma tsotsa kmr na samu sweet muka shiga tsotsar lip's din juna, sai lumshe idanu mukeyi ga hawaye suna zuba, na dago fuskarta murya kasa kasa nace my besty da Kyar ya iya cewa na'am my dear wlh nima ina sonka  ina kaunar duk wani farin cikinka inshallahu zan jiyar dakai  dadi anan duniya ko"  a da" ma, har da kurciya yasa nakasa fahimtarka Amman yanzu ina sonka fiyye da tunanin..... ....bakinsa naji cikin nawa ya hanani karasa magana ya dauki kusan minti goma yana tsotsar bakina sannan ya dago da jajayen idanunshi nace zan mayar dakai tamkar jariri zan nuna Maka ni takace zan mantar dakai duk wani rashin jin dadi dakakeji a zuciyarka .....I love you so...so.. much my besty "habawa Khalid yaji kmr ambashi kyautar unguwar banana estate ya lumshe idanunshi yasoma kai mata kiss takoina da duk inda yaci karo dashi ajikinta  yasa harshe sa yarinka lasar wuyanta ta rinka, ahh hummmm ,can abun yayi Nisa NEPA tasoma daukemin  haka shima sai sakin layi yakeyi gashi  a tsugunne muke" nishi kasa kasa Khalid keyi yana cewa my dear da Kyar nike iya amsawa my besty  , dai dai kunnena yake radamin my honney yau ina cikin farinciki mara misaltuwa gashi zaki sake haifamin yara cikin dangina me zan Saka miki dashi ?na janye jikina daga nasa na lumshe idanuna nace banason komai daga gareka nidai ka soni shine cikar burina , kanunamin soyayyar fiyye da yadda ka KAUNACE abaya sai Kuma Abu guda na jowoshi muka fada kan gado ya juyo dani muna fuskantar juna yace kifadi duk abunda kike nema daga gareni ashirye nike da imbaki komeye na rufe idona na budesu fas akan fuskarsa nace kabani labarin halin daka shiga byn na gudu "
Ya runtse idanunshi......

Muje zuwa

KAUNACE SILAWhere stories live. Discover now