2( New face- Ilham Salis)

280 16 0
                                    

NAJMAH
ALKALAMIN DIELAIBRAHIM ✍️

____________________________________

Mamie ce take ta kai da kawo a cikin kitchen don ganin ta hada komai intact....
Hope kingama hada cucumber smoothy din?
Yeah Mamie....ohk Ina Najmah?
Tana dinning tana shirya lunch Minal ta ba ma Mamie answer
Ta gama snacks dinne?
Yeah ta gama tun daxu ae
Ohk....sannan ta cigaba da shirya abincin a cikin food flask masu kyan gaske,
Minal am done, ringa dauka 1 after d oda ki kai dinning sai ku karasa jerawa...nd kisa fruit salad a refrigerator ya kara sanyi
Ohk mom ta fada tana rawa
Girgiza kai kawai Mamie tayi, ta fita daga kitchen din tana tuna ni a ranta........Haka Minal take komai nata cikin shiririta takeyin shi,Kuma sai ta kuskure a wani wajan so da dama in tasa Minal aiki sometimes takan tsaya ta duba koh tace najmah taje suyi tare sabanin najmah ita ba ruwanta komai a nutse takeyin shi babu ko tangarda....

Haba Minal meyasa kike son saka wasa ne a al'amuranki....you know that wannan ba abin wasa bane duba da irin yadda Mamie ta sha wahalan hada lunch dinnan......sa'an ki daya wlhy abincin bai zube ba da wlhy sai kin dafa wani irinsa,kuma yanxunnan.....Najmah ta karashe mgn tana dukawa don daukan coolan daya fadi, ta gyara masa xama .....
To sannu uwata Mamie Minal ta fada tana mai juya idanu tare da yarfa hannu ta daura shi a watse dinta.....
Murmushi  tayi sannan ta kauda kanta bata kara kula kanwar tata ba harsai da ta gama shirya komai sannan tayi hanyan part dinsu.....Minal hankalinta dayake kan Najmah taga tayi hanyan fita, da sauri ta bita tana mai riqe hannun yar uwar tata, please sis karki fadi wa Mamie kinji....ta karashe mgn kaman mai Shirin yin kuka😢
Toh naji Amma sai kin amsamin tambayana
Wani tambaya kenan?
Meyasa kike fushi da ilham.? Babu hakanan naji bana sonta Kuma kema kinsani tun muna kana na,Hakane Minal jininku bai hadu ba....Amma dukda haka da kina mata mgn ba kaman yanxu danaga kina Shirin daukan abin da xafi ba....Najmah ta dafa kanwartata ta ja dogon numfashi sannan tace Minal kiyi hakuri kimai da komai ba komai ba ki kori shaidan a cikin zuciyarki wata kila shine yake Shirin jefaki cikin wani halin da bai kamata ba,dukda nasan kina da zafi, amma that doesn't mean ki daura shi akan ilham, beside she is nice kinsan da haka ai please kiji shawarata kinji yar'uwata..,.....
Uhmmmm.......toh naji ta fada tana turo baki kaman mai Shirin yin shagwaba ita ala dole ranta bai so ba. To sis Najmah naji xanyi mugun namijin kokari inyi anfani da shawararki ta karashe maganar tana kunna t.v
Toh Allah yasa da gaske ne kinji
Ameen ta answer.
Smiling Najmah tayi sannan ta shige toilet don watsa ruwa.
*********

Minal meyasa kike wuce wa ki barni atimes baki ma jiran driver anyyyahhh kuwa Minal.......Shuru ba ansa ......
Minal mgn nake maki fah.....ko ganina kikayi da ilham sai ki wuce warki baki ko mgn
Sannan kin Dena shiga gdansu
Why?
Ohhhh for goodness sake don Allah Najmah allow me to rest....
Look minal yhu have to answer me, na gaji gaskia
Tsayawa tayi tana kallon yar'uwan tata, Najmah bata so taga tashiga problem ko kadan
...
Tasan sbd ilham ne take wucewa tabarsu a sch, kasancewar su aji daya tun Nusery har primary dinsu.....ita kanta tasan ba haka suka taso ba Hakika sun taso ne gwanin ban sha'awa komai nasu iri daya da ilham so da dama akan ce masu yan uku, bugu da kari baka isa ka taba daya daga cikin su ba inko hakan ta faru to wlhy taruwa suke suma mutun dukan tsiya su tafiyarsu

BETWEEN US ✔Where stories live. Discover now