Najmah
Story written by
DielaIbrahim ✍️(29) Labari
******************
24 years back
............
Akofar gidan Tricycle wato Napep ya tsaya wata kyakkyawan yarinya ce Mai kimanin shekara goma Sha takwas,sanye cikin kayan India Riga da wando
Wanda suka Kara fito da Asalin kyakkyawan surar jikin ta da kuma Asalin kyan da Allah yai Mata
Hakika xaka dauka ita ma Yar Indian ce saboda farin fatar ta
Shiyasa muta nee ke Mata lakabi da Indian girl
Bayan ta sauko daga cikin napep din ta Mika Masa kudin sa sannan ta kutsa Kai cikin babban gidanKai tsaye kitchen ta nufa don tasan anan kadai xata iske Yar uwar tata
Tana shiga da Sallama ta ruga ta rungume Mamie
Ya Sa'adat thank yo so much ba dan ke ba wlhy na tabbata Mama baxata amince naje Nijar karatu baKinga yanxu ta amince sannan ga takardar Admission Abban Fayrouz ya kawo daxu cewa na samu Admission a Maryam Abacha.......I can't wait to be a nurse
Murmushi Mamie tayi tace to ai sai da nagani kafin yakai maku
Sai wani Jin dadi kikeyi xaki tafi ki barni Ni kadai.....dama nasan Baxakiyi missing Dina ba
Mamie ta fada tana ya mutsa fuskaAllahuu Ya sa'adat you get me wrong
Idan akwai wacce xan fara missing to Bai wuce ke ba
Da Kuma abin qauna na kuma siriki na FayrouzUhmmmm
Haka sukai ta hira har suka kammalla aikin.
*******
Bayan sati daya
*Yau nee tafiyar Khadija Nijar makaranta .....Munyi kuka matuka ji muke kaman baxamu sake ganin juna ba....
Abban Fayrouz ne ya kaimu hadda Mama da ikleemah kanwarmu***Ikleemah step sister mu ce mahaifiyar ta ta rasu.**Bayan mun dawo ne da wata daya
Ikleemah ta fara mita itama Tana so akai ta Nijar karatu inba'a kaita Nijar ba akaita wani gari ita dai tana so taga itama tayi nisa da gida
Haka ko dayaushe take fadi.Mama Bata saurare ta ba kasancewar tasan ikleemah da hassada gashi Bata da kamun Kai
Ga rashin kunya karara a idanuwantaThis is the first challenges da muka fara samu bayan tafiyan khadeeja makaranta .....
,,********
Akwana atashi ba wuya ana saura shekara daya khadeeja ta gama karatu.... ikleemah ta tsiro saban iskan ci.....idan ta fita tun safe Bata dawowa sai goman dare
Nayi fada har na gaji
Mama tace na kyale ta mu xuba Mata Ido kawai
Alokacin Fayrouz shekaran shi Tara da rabi
Don na dade kafin Allah ya sake bani haihuwan Minal.Shakuwan su da khadeeja Tai yawa don Yana sonta sosai
Idan agidana ta kwana bana yi Masa komai ita ke mashi
Sannan Abban shi yasa driver ya ringa kaishi sch Yana dawo dashi
Amma khadeeja Sam Taki yadda ita ke kaishi Kuma ta dawo dashi kullin
Bata gajiya da dawai niya da Fayrouz ......kamar itace ta haifeshi.Fayrouz Kam kullin bashida tambaya sai na ina mummy khadeeja shi wlhy akaishi wajan mummy khadeeja
Haka mukai ta lallashin shi da kyar.....awannan lokacin ne mukaje Mata visiting kafin suyi hutu.******
Waani hutu
Khadeeja ta dawo gida Wanda daga shi sai na yaye daliba
Awannan lokacin ne take bani labrn saurayinta
Takaittacen labari tabani akanshi tare da cewa soja ne
Nikuma Jin soja ne yasa nace Mata ahah khadeeja sojoji Basu da tabbas.
Tanu na min to inshallah xata San yanda xatai dashiSannan ta nemi da in taya ta addu'a....Ni Kuma Ina Taya ta kodayaushe.
Har takoma makaranta******"****
After 5 month sai ga khadeeja ta dawo Inda ta kare karatunta
Successfully
ta dawo da certificate inda taci sakamako Mai girmaFirst Class Student
Munyi murna matuka
Don har karamar walima Abban Fayrouz yai shirya Mata.
Bayan Hakan ya faru nee khadeeja ta ke shaida Mata cewa tayi aure
Sojan Nan data bani labri to shi ta aura
Mama ta Mata fada matuka ta nuna bacin ranta akan hakan sosai
Taya zatai aure batare da sanin Yan uwanta baIta Kam khadeeja cewa tayi aka samu
Kwatsam sai na ga canji ajikin khadeeja alamun kaman tana dauke da ciki....nace Mata taxo muje asibitin duba ta
Bugun farko ya nuna kahdeeja na dauke da cikin wata Hudu
Alokacin Nima Ina da cikin Minal wata HuduHankalinmu inyayi Dubu ya tashi
Mun nemi Jin Karin bayani a bakintaLabarin data bamu Bai gamsar da Mama ba Wanda sanadiyar hakan hawanjininta ya tashi Kuma atake Allah ita ma ya dau ranta.......
Tun daga wannan lokaci ikleemah ta samu abin fade
Ita Bata kawo shege ba gashi Yar lele xata haifi shege Mara uba
Maganganun da takeyi kenan kullin Bata da aiki sai na cin zarafin khadeeja.
Hakan yasa na dawo da khadeeja gidana anan mukai ta laulayi tare ni da ita
Har watan haihuwanmu ya Kama
Khadeeja ta tabbatar Mani Dacewa cikin jikin ta ba shege bane
Ta rantse min da alkur'ani
Cewa mahaifinshi Soja ne
Bayan auransu da wata daya ne
Suka tafi yaki kasar Russian
Shine bayan wata uku taga want daga cikin sojoji ya xo gidan ta
Yake shaida Mata cewa mijinta ya rasuKhadeeja ta Riga ni haihuwa tana haihuwanki Nima na shiga labour Bayan na haifi minal
nee
Muka samu ganawa da khadeeja na tsahon minti goma kacal tana Shirin Baki nono Allah ya dau rantaIta Tai maki suna tare da tabbatar min da cewa mahaifinki shi ya xaba maki wannan sunan
Hakika nayi kuka na raahin Yar uwa kaman khadeeja......gashi na rasa mahaifiyata......
Ikleemah kadai ta rage ita Kuma tabi wani mutumi suka koma kasar waje ganin danai matana karshe Kenan sai ranan da suka xo gidannanTundaga ranar na Raine kku ku biyu shiyasa kuka taso kaman twins xan iya cewa nafi nuna maki kulawa akan Minal Wanda har yaso ya xama matsala Amma dayake Allah ba azzalimin kowa bane
Komai ya daidaita
Mamie Tai Shuru na Dan sakonni
Kafin ta ceWannan shine abinda muka sani game da ke Naj.
**************
DielaIbrahim ✍️
Vote and Share
Pls 🙏
YOU ARE READING
BETWEEN US ✔
SaggisticaStory of three sisters that made alot of painful sacrifices to each other Najmah who happens to be the star of the story, Minal ( Najmah's partner) And Ilham the honest friend