Najmah
Story written by
DielaIbrahim ✍️*************
Mamie ta fito tana neman Naj
Mutane ne suke ta faman gaishe ta dayake itama tayi inviting mutanen ta
Gaba daya hankalinta Yana wajan neman Naj
Cen ta hango ta ita da ya Fayrouz aa wani round table suna hirah gasu Suhaila da Fadila suna ta tayasuTana Isa wajan taja kunnan Fayrouz Ashe kasan komi shine kaki ka Fadi min Koh
Auccchhhh Mamie kunne na , Wayyooo Naj kiba Mamie hakuri Mamie na tuba baxan Kuma ba
Kinji Mamie nah
Mamie amai hakuri plsMurmushi tayi sosai
Sakin shi tayi sannan ta nemi gu ta xauna tafara mgn ahankaliTabbas naji dadin hadin Nan Fayrouz Dani da Ammie babu abinda muke sai farinciki
Dama na Dade Ina yima Minal sha'awan Sadeeq gashi Allah ya karba addu'a ta...yau Minal ta zama Matar Abubakar
Ji tayi mgn ya sauka dum a kunnuwanta.....ta Dena Jin komai sai kalma daya tak da yake ta yi Mata yawo a kwakwalwan kanta
Me take jiyowane daga bakin Mamieyn ta Matar wa.......da sauri ta nufi wajan cikin tashin hankaliMamie me naji kina cewa
Dariya Mamie tayi kafin ta budi baki tayi mgn Naj ta amshe
Amaryar Ya Sadeeq yau dai Allah ya amshi addu'an mu
Mrs Abubakar SadeeqWannan lokacin ta rasa abinyi
Shin kukan farin ciki zatayi ko na bakin ciki
Wata zuciya tace Mata ke wani kukan bakin ciki
Addu'ar da kika Dade kina you ita ce Allah ya amsa maki
Minal kin manta ko jiya sai da kika tashi tsakar dare kina ta addu'a har wayewar gari
Nasani
Wannan Duk sbd Sadeeq ne
Kinmanta soyayyar shi ta Dade da Shiga ranki batareda sanin kiba Kuma batareda sanin kowa ba
Toh ki godewa Mai kowa da komai ubangijinsa rahama da yai maki kyauta alokacin da bakiyi sammani ba
Nan take ta zugunna tayi sujudur shukur......Duk illahirin mutanen wajan kowa kallon ta yakeyi
Ilham da Ammie tuna suka karaso wajan su ma murna sukeyi Ilham ta fada cikin ranta dama nasani Minal na son ya Sadeeq kawai Bata San yadda zata shawo Kan al'amarin bane
Hmmmmmmm.Dagowan da xatayi tayi Ido Hudu da Sadeeq sanye cikin Shadda kalar kayanta.....Yayi kyau sosai
Ita ya zubawa kyawawan idanuwansa fuskansa dauke da murmushi Mai cike da mamaki na halin daya ga Minal acikiTashi tayi ta ruga aguje Bata tsaya ba har sai da ta sada jikinta da nashi wato Hug
Kuka ta fara yi ahankali tace ya Sadeeq I thought nayi loosing Dinka for ever
Uhmmmm dama kina Sona nee
What ta fada da sauri sannan ta sake shi ta koma kallon fuskan shi
Ya Sadeeq am deeply in love with you
I don't know how and when
But nidai nasan da bansameka ba to da nayi babban asaraAm so sorry narashin nuna maka soyayyah Kai kadai kasha wahala gashi ka cimma burinka
Shima dai rungumeta 😀 yayi
Zuwa wannan lokacin sun dawo T.V don kowa ya saki abinda yake su kawai take kallo
Tuni MC ya dawo da kowa hayyacinsa da suburbudan kida Mai sauti .

YOU ARE READING
BETWEEN US ✔
No FicciónStory of three sisters that made alot of painful sacrifices to each other Najmah who happens to be the star of the story, Minal ( Najmah's partner) And Ilham the honest friend