✨ Najmah✨ 33 Another Trip to Chad 😝

65 6 0
                                    

Najmah
Story written by
DielaIbrahim ✍️

(33) Chad

*********
B

ashiri suka kama hanyar zuwa Chad
A Nijar suka bar Idris da abokin sa..... kasance war a jirgi xasu tafi
...............

Sun sauka a kasar chadi lafia inda Sadeeq ya Kira daya daga cikin abokin shi don yai masu jagora izuwa cikin garin

Shi ya taimake su suka samu masauki da dukkan abinda suke bukata sannan yai masu jagora
Izuwa garin da zasu iya samun Matar

Tsahon sati biyu suka dauka a chadi suna zagaye Basu Nan Basu can Kai Inka gansu saika rantse chilling suka xo
Wani sabon shafin soyayya Naj da Fayrouz suka bude Mai cike da abin mamaki....idan ka gansu sai ka rantse ma'aurata nee shigan su komai na su yanxu ya koma Abu daya
Kuma Fayrouz nee ya siya masu Bayan isowarsu Chad

................

Wata Rana Sun fita shaqatawa acikin sati na uku
A babban wani restaurant Mai tsada ....Bayan sun gama cin abincinne suna zaune suna hira

Naj tace Bari datan zagaya ta fita wajan restaurant dinne Amma ta cen sama kasancewar story building ne ta Dan tsaya tana Shan iska Mai dadi tare da hangen mutane dasuke Kai da kawo akasa da Kuma bakin titi.

Jiniyan motan force tajiyo ta waiga daidai inda take Jin hakan
Daga cen nesa nee tabi su da Ido har suka xo ta inda restaurant din yake ....Motocin Akalla zasu Kai goma bakake,bike biyu agaba
Sai ta tsinci kanta da son kallon sojojin

Wasu sojojinne suka fito da saurin su suka bude wata kofar da kana ganin motar kasan babban mutum nee a ciki

Kafar sa ya fara sanyo wa waje sannan ya fito gaba daya
MashaAllah Naj ta fada
Sbd kayan sojojin sun ma mutumin kyau kasancewarshi dogon bature ga rank dinshi da uban yawa kallo daya zakai Masa ka kiyasta ahekarunsa
Idan bashi ya fadi maka ba
Dukda Bata iya ganin fuskanshi
Tasan bazai wuce sa'an Abba ba

Wani office suka nufa opposite wajan Jim kadan suka fito sannan ya Shiga mota.....Jim kadan Kuma ya sake fito wa ya nufi restaurant din sojoji na biye dashi.

Kaitsaye sama suka hau Najmah da hankalinta na kan sojojin ta juya don zuwa inda suke

Batabi ta lifter ba sai tabi ta staircase tana sauka ahankali
A sauka na uku nee ta hangi sojojin makale da Alamu ogansu suke jira.

Tana nan tsaye taga ya fito Bayan shi kawai zata iya hange sai tarin uban gashin shi irin na indiawa da larabawa....Masha Allah baturen asali Naj ta furta

Fayrouz day sauko ya biyo ta yaga ta kura ma wani wace Ido
Dafata yayi yace Naj me kike tunani nee

Ohhhh haushe ka sauko nee

Yanxu Mana......ya Bata amsa
To muje Koh

...........................

Aweek later

Guys yanxu mun gama kammala Duk wani bincike akan address din matar nan
Yakamata muje gidan ta yau don samun cikakken bayanan da muke bukata cewar Sadeeq

Thank you broh zuwanka yai Mana anfani fah

Don't worry muje koh
Fayrouz yace Ina Naj nee
Daidai lokacin ta fito

Fatabarakallahu Ahsanul Khalikin...... Fayrouz ya furta ayayin da yaga Naj
Sanye take da wando black irin nashi nata na Mata nee
Sai white shirt doguwa takai Mata xuwa gwiwa sai black jacket tayi rolling ta white Vail
Cover white

Murmushi tayi Wanda dimple dinta guda daya ya fito tace lafia kuke kallo na Haka

Ahah mifah babu komai cewan Minal muje Koh

Tsahon minti 40 xuwa Arba'in da biyar suka dauka kafin yakai su kofan gidan matar gidaje ne guda uku masu Kama da juna
Don Haka sai yayi confusing dinsu

Suna nan tsaye a wajan tsahon minti biyar babu Wanda ya ko gitta layin shuru
Kafin suka ga an bude gate na day daga cikin gidajen

Sadeeq ne yai saurin fita Yana so ya tambaye ta
Wata tsohuwar macece ta fito
da alamu shara ta fito zubarwa
Tabude inda suke xuba shara ta saka
Sadeeq yai saurin Yi Mata maga cikin harshen turanci

Balaifi Kam ta juyo ta kalle shi sannan yanuna Mata address din

Gidan tsakiyan ta nuna mashi sannan ta wuce ciki abinta
Àlama yai masu da su fito
Duk suka fito gidan suka nufa sai dai gate din gidan akulle yake
Sa'arsu daya ta ciki aka kulle

Suna Nan tsaye suka ga wata chocolate color din mace ta fito
Ta nufi inda suke

Assalamu Alaikum
Tai masu sallama

Suka amsa

Tai masu mgn cikin harshen turanci saboda tagansu farare azatonta turawa ne
Tace masu tayi noticing dinsu tun dazu daga cen sama
Shine Tai deciding Bari ta sauko
Ta numfasa
Wa kuke nema?

Sadeeq ya Mika Mata address din

Ta tabbatar masu da ita ce Amma taking yadda su Shiga
Saida Sadeeq yanuna Mata IDcard dinshi
Kafin ta barsu suka Shiga

Ta tarbe su hannu biyu biyu
Daga bisani ta nemi Jin Karin bayani akan neman da suke Mata
Tayi mamakin Jin su suna hausa

Nan ita ma ta koma yin hausan

Sun tambayeta ko tasan wani Abu Akan auran
Khadeeja Ibrahim

Sake kallonsu tayi daga bisani ta koma ga kallon ta ga Najmah data ga kammanni karara a fuskanta

Tace wacece wancen a tare daku

Fayrouz yai ajiyar zuciya
Yace kinsan tane

Nop but face dinta yamin Kama dana mutun biyu
Sannan Kuna Dan Kama da ita

Fayrouz yace sister nace
Ohk tace sannan ta numfasa
Xan Baku lbr tun farkon auransu Wanda Ni ce sanadin haduwan su harya kaisu ga aure

Muna saurarenki Miss

*****************

DielaIbrahim ✍️
Vote and Share
Please 🙏



BETWEEN US ✔Where stories live. Discover now