✨Najmah✨42

104 6 0
                                    

Najmah
Story written by
DielaIbrahim ✍️

(42)

Love story❤️💃
(Love chapter)
Hahhhhh😀😀

Another brand new day
The next day

____________________________________
Saudi_Birnin Riyadh
____________

Brand New Day
Just love

Hope acikin readers dina
Akwai lovers😉
Ina son tabo shafin kune
Don nishadantar daku
😃😂😆

*****************

Yau sanyi sanyi suka tashi dashi agarin......Duk Wanda yaziyarci kasar Saudi yasan suna fama da zafin rana
Amma awannan lokacin Kuma sai ya kasance garin yayi kyan gani a idanun mutane

Kuma awannan lokacin muka nufi gidan Marshal....Amma kaitsaye bangaren da aka aje
Amarya

Zaune take a wani farin circle bed Mai kyau da cika Ido
Kayane na gani na fade acikin babban dakin wanda yake tamkar aljannar duniya

Ammie ce durkushe a qasa tana sa Mata igiyan takalmi

Ta dago Kai tayi ma Amarya Naj
Murmushi tace Naj

Kinga kawayen naki sun gudu wajan maxajensu ko

Naj ta yamutsa fuska barni dasu Ammie jiya fah Minal daga cemin Bari naje Yaya na kirana
Shikenan Shuru har yanxu .......
Sai Kuma tayi Shuru

Ammie tace to yanxu dai na gama shirya ki kamar yadda Mamie tace xaki tashi nee mu nufi ciki ki gaidasu
Daganan Kuma Zaki raka Yayanki wani waje

"Naj tace Ina zamu Ammie?"

"Uhmm gaskiya banida masaniya akan inda zaku
Nadai San zaku fita"

Toh Ammie Kama Ni muje takalmin Nan Yamin tsayi wlhy

Ammie tayi dariya kina Yan Mata dake kice hill ya Miki tsayi
Oooooo Dena Fadi kar ai Mana dariya

nikam ai gaskiya na Fadi Ammie Naj ta fada cike da confidence

Ammie ta dafa goshi tohh naji muje Koh miss Naj

Murmushi sukayi gaba dayansu
Sannan suka tafi

"Naj na sanye cikin Red Gown
Net ya rufe matajiki tun daga sama har kasa
Hannayenta sanye cikin black socks kafarta black cover Amma hill
Gashinta yasha decorations Bayan an rufeshi dawani karamin veil datayi rolling
Tayi matukar kyau kamar
Yaune ma ake daura auran"

***************

Bayan tagama gaida iyayenta su Mamie.....da Marshal Wanda ayanxu take kiransa da Abhi

Mamie tace to Ammie kisa akaita mota ko sai ta tafi

Naj batada ikon bijirewa umarnin Mamie don haka tai Shuru ba musu ta bi wasu mutane data ga sun fito
Sanye da fararen gown sunyi anko sunyi matukar kyau maza da Kuma Mata

Ba musu ta tashi tana tafiya suna take Mata baya
Kai kace wata sarauniya ce
Gashi dai batai Kuma Kama da Yan Nigerian ba sak
Balarabiya

BETWEEN US ✔Where stories live. Discover now