✨ Najmah✨ 15 Finally Sadiq proposed to Minal... 😍

80 10 0
                                    

✨✨✨✨✨

Tunda ya dawo ya nufi dakin daya Saba sauka
A gyare ya samu dakin...an mashi gyaran da ya burge shi sosai
Komai white akasa
Hatta Cotton's an canja ansa white
Shi ma'a bocin white nd black colour ne

Gadon ya hau ya kwanta tuni bacci yai awan gaba dashi...
Wanda bashi ya farka ba sai gabanin sallan magrib.

Yana tashi ya nufi toilet yayi alwala sannan ya tafi masallaci

Acen yasai dabino ya ci abinshi Bai dawo ba sai da aka yi isha'i...

Da sallamar shi ya shiga parlon..

Suna zaune gaba dayansu ana ta wasaa da raha harda granny da take Basu labrn dariya.

Ah ahhhhh Namiji ya shigo.....Sha lele na , Autan maxa..tana washe baki

Kusa da ita ya xauna wacce ta kasance Minal ma na gefen ta
Ita granny tana tsakiyansu kenan

Ya kwanta saman cinyarta Yana fadin granny yunwa nakeji

To tashi kaci abinci Mana

Ah ah ni ke Zaki bani a baki
Tohhhhh shikenan tashi kada yunwa ta galabaitar min dakai.

Minal ta rike baki tace shagwaba sai kace mace.....dama haka ya Sadiq yake tab

Ta kauda kanta tana cin abincinta

Ilham kam ta Saba ganin wannan tabarar indai granny da ya Sadiq ne xasuyi abinda yafi haka.

Granny ta tashi da niyar xuba mashi abincin kenan taji yayi Dan Karan shagwaba kadan

Ta waigo ya akayine mijin

Granny Ni wannan na ke so ..ya fada Yana kallon abincin Minal

Ba Minal kadai ba sai da sauran suka Kai kallon su ga Yaya Sadiq

Kagin Minal ta Ankara taji an kwace place din abincin da cup din kunun gyadan ta

Nan granny da fara bashi Yana ci Yana wani yamutsa fuska

Xuwa yanxu babu abinda Naj da Ilham suke I a dariya ba.....Minal ta Harare su
Tashi sukayi suka nufi daki abinsu

Minal kaman tana jira subar wajan
Ta fara masifa ta inda take shiga Bata Nan take fita ba.

Takai hannu da niyan kwace plate din Amma Ina granny tafi karfinta
Don haka koma was tayi ta xauna Tai Shuru tana jin bacin Rai
Me ya Sadiq yake nufi ne..

Bata gama tunanin ba taji yace granny mu samma ta Kar tayi kuka

Granny ta debo wani Irish a fork ta nufo bakin Minal da shi

Amma tuni Minal ta kauda Kai ta tashi ta nufi wani kujera ta xauna tana daddana wayarta

Hakika Danna waya yakeyi Amma hankalinta Yana kansu ya Sadiq .....

Yanda yake shagwaba ne yake burgeta....Kai Ina ma xata samu mini kaman ya Sadiq

Kaman tsohuwa taji abinda tace

BETWEEN US ✔Where stories live. Discover now