8 What do yhu think is going to happen in this chapter 🤔🤔🤔

97 9 0
                                    

NAJMAH
A

LKALAMIN DIELAIBRAHIM ✍️

______________________________________

_Sosai Najmah take mamakin mutumin wai zai auri Minal
Uhmmmm
Toh yanxu ta Ina xasu bullowa al'amarin,lokaci Daya ta tuna Mamie,But kuma sai ta fasa kiranta don hankalinta xai tashi...saboda tana son ayi abin atsanake har su fito lafia.
Ilham ce ta fado mata arai
Don haka da sauri Tai dailing number ilham Bata daga ba sai da Tai Mata 3 Miss call
Kafin ta daga..
Hello ilham
😲😲😲😲
Najmah
Where aee you.....Ina kuke ne, Naj kun samu cikin wani Hali ke da Minal what happened to you guys

Ilham ki Tsaya ki saurari Ni
Nan ta kwashe komai ta Bata labr...

Ilham ce tace.....
Alhamdulillah da wannan wayan xa'a ganu inda kuke Nan da kwana ukun da kika diba
mashi....

Ki bar komai ahannu na kinji...yanxu Minal Bata tare dake
Eh....Bari xan Kira ki kinji
Ohk ta fada ta kashe wayan

Ilham Tai saurin bama ya Sadiq bayanai akan batan su Minal ..

Silence 4 a while....sannan yace
Number kenan
To gobe xamuje dake...xaki kirata xakuna waya har sai mun gano inda suke.
To Yaya nagd
Kayatacchen murmushi yayi.
............,........

Germany

Shikam ya rasa gane meke damunshi a Yan kwana kinnan
Zazzabi yake kadan kadan ga rashin bacci hade da mugayen mafarkai
Akan little Angel dinshi....

Kai gaskia Nigerian zai koma a gobe in Allah ya kaimu...

Kiran waya yayi ya bada sakon ai masa booking flights gone da safe.
............
Karfe 11am jirgin su ya sauka a Agarin Abua....daganan ya kara Hawa wani jjirgin xuwa KD

Kafansa ya sanya ya taka kasar haihuwanshi...
Rabon shi da kasar  tun Yana shekara Ashirin da biyar  alokacin da little din shi tana  shekara 10 aduniya....

"Tunowa yayi ranar da xai bar kasar suka rakoshi airport
Da kyar suka rabu
Tana kuka karya tafi ya barta
Shima baxai iya jure ganinta cikin wannan Yana yin ba
Don haka ya xauna zaman dirshen kamar yanda tayi
Ana ta Kiran sunanshi
Amma Ina Yana cen Yana Taya ta kuka......Mamie tayi mgn ta yi fadan
Harta gaji ta koma gefe ta tsaya

Har sai da Abban su  ya karaso
Sosai yake mamakin wanan shakuwan nasu
Duk cikin yan uwanshi ya fi son little.

Xaka tashi ka barnan ko sai na Saba maka jimin shegantaka
In baka son tafiyar meyasa ka barni na nema maka sch a kasar waje

Abba kayi hakuri zai tafi cewar little
Goge masa hawayen shi tayi
Sa'annan ta
Ja hannunshi ya tashi...
Har bakin steps din Hawa jirgin ta kaishi
Sannan tace Ya Fayrouz
Ina Alkawarin nan daka taba cewa nai maka
Nace Aa bazan yiba🤞

BETWEEN US ✔Where stories live. Discover now