9..Dawowar Twins😉

115 9 0
                                        

NAJMAH
STORY, WRITTEN BY
DIELAIBRAHIM

_____________

Sadiq da Fayrouz sunyi nisa sosai wajn kwance babban tank din dasu ke ganin suka fasashi to ruwan xai xuba a cikin ginin
Wutan xata ragu

Successfully suka fasa
Ruwan ya xuba a ciki
Alhamdulillah suka tafa ma juna
Aboki wutan ya ragu

Murmushi Fayrouz yayi
Sannan suka afka ciki 🙊

Suka fara Kiran sunansu

Dakunan dake wajn suka fa ra bude wa daya bayan daya...
Still wutan naci daga wasu bangaaro ri daban daban

Sosai suka dau kusan minti Talatin suna dubawa.

Cen Sadiq da Fayrouz sukabi ta want lungu da har ka gama abinda xakayi baxaka taba sanin akwai wannan lungun tawajn ba.......

Samun kofar suka you a bude
Hayaki ya turnuke dakin

Sadiq yace jiki na na bani suna dakinnan
Mu shigar Aboki

Suka shiga tar da Shariff

Su kansu hayakin ya shigan masu idanu

Da kyar suke iya bude idon cen Fayrouz ya hango su kwance

Yai saurin tabo Shariff da Sadiq
Yana nuna masu

Gudu suka yi suka nufa wajan

Sadiq ya dauki Minal

Fayrouz Kuma ya dauki Najmah

Shariff Kuma Yana ta Kore masu wutan

Har suka samu suka fita daga wajn

Tuni suka nufi cikin gari.....don wajan da nisa......wajan gari ne sosai.

Suna Isa cikin gari Airforce Base suka shiga don yafi kusa da inda suke sbd ta hanyan Mando suka biyo....Kai tsaye asibitin suka nufa

Suna Isa aka kaisu A&E
Dasu......

Sannan suka fara Kiran waya suna sanar da gudnews

Kafin Kace kwabo gaba daya family biyu suka iso asibitin ba Bata lokaci

Abba kun iso cewar Sadiq
Eh mun iso sannun ku da kokari
Yauwa abba

Haryanxu likitocin basu fito ba
Eh Abba cewar Fayrouz

Suna Nan xaune sai gasu sun fito......gaba dayansu su suka Mike...

Uhmmm ki kwantar da hankalinki babu abinda ya same su, hayakin da suka you healing ne yai yawa shine suka kusan rasa numfashin su
Amma da izinin ubangiji xasu farfado zuwa anjima

Ciwokan dake jikin au Kuma an samu an masu treating dinsu.

Yanxu xa'a Kai su Female ward

Xa'a xo anjima idan sun farfado...xa 'a diba masu jini ai masu test

Ohk Dr mun gode sosai.

BETWEEN US ✔Where stories live. Discover now