✨Najmah✨22 Tashin hankalin da ba'a sa mashi rana😱😱😱

98 9 0
                                        

✨✨✨✨✨

Kwana ki naja yau kwana goma kenan dayin sallah

Naj ta koma bakin aikinta ma'ana ta bude shagonta dama rufewa tayi sbd ta huta
Minal sun koma sch 2ndsemester final year.

Ilham Kuma sai xuba tsarkakakkiyar soyayya akeyi da ya Shariff Wanda yake nuna Mata tsantsan soyayya

........
Yau saura kwana biyar ya Sadeeq ya tafi u.s Yana ta shirye Shirye
abinshi

.................

A wannan loakcin ne Fayrouz ya yanke shawaran fito da abinda ke cikin cikin shi....don baxai iya hakuri ba a nashi tunanin

Da sallama ya shiga falon Abba
Yayi sa'an tarar da Mamie
Ah ah yaron kirki karaso mana
Cewan Mamie
Ya shigo ya nemi waje ya zauna
Shuru yayi har sai da Abba yace dashi Fayrouz lafia
Akwai wani Abu ne

Ahankali ya fara mgn
Abba nasamu yarinyar da nake so na aura

Toohhhhh Masha Allah a Ina take

Shuru yayi ya kasa karasa zancen

Kayi mgn Mana Fayrouz

Abba Najmah wlhy baxan iya rayuwa ba tare da ita ba
Abba nayi kokarin hakura in danne zuciyata sbd nasan ba karamin ruwa nake Shirin bulluwa ba
Amma Abba abin yaci tura ya karashe mgn kaman zaiyi kuka

Sosai Mamie mgn ya daga Mata hankali
Abba ko kasa cewa komai yayi
Domin abin ba karamin girgiza su yayi ba....dama tun da dade wa sunsan hakan xai it faruwa
Sbd ahakuwar dake tsakanin Naj da Fayrouz sai Allah
this is d main reason daya yasa suka nesanta Naj da Fayrouz

Babban matsalan anan shine kada Naj taji wannan mgn ta dauka basu suka haife ta ba

Abba Mamie kunyi Shuru

Gyaran murya Abba yayi yace Fayrouz kaje xamuyi shawara da mamieynka
To Abba ya tashi ya nufi hanyan fita
Nd karka sake kayi mgn da Naj.
Toh kawai yace ya fita

Aranar su Mamie babu walwala a fuskokinsu su Haka suka yini
Mamie nata zullumi kaga Naj taji wannan mgn ta dauka kaman ba ita ta hai feta ba.

..................

1month later.

Wata Rana
Su Mamie na zaune a falo ita da yayanta ...suka ji sallama
Amsawa sukayi sukace ku shigo

Mamie bude Baki tayi da mamaki tace ikleemah
Ashe xaki dawo gareni

Murmushi matar da aka Kira da ikleemah tayi tace ta ya xan guje
ki Mamie

Bissimallah ku shigo mana

Sun neme waje sukabzauna
Masha Allah diyanki kenan ikleemah

Eh Mamie bakinsan Saddam ba

Kwarai kuwa don baxan manta ba Fayrouz nadashekara biyar ne aka haifi Saddam

Tabbas....su biyu Allah ya bani
Sai zafeerah Duk suka gaisa da mamie
..Ina ganin baxata wuce tsara da Minal ba tun ko lokacin Baki haifi Minal ba koh cewan ikleemah

BETWEEN US ✔Where stories live. Discover now