Najmah
(47)
____________________Kaduna,
Garkuwa HospitalNajmah suna zaune adakin, Abba suka shigo suna cewa Mamie ku tashi mu koma gida ko
Munyi magana da doctor and she is discharge from the hospital..........Mamie tace toh Ammie ku tashi muyi Shirin tafiya KohAmmie tace toh suka fara kimtsa kayan su...........Najmah tayi saurin kamo hannun Ammie tace
Ammie Ina zamu bafah su maido da jaririn ba.......Kuma kun masu Shuru ko anan zamu barshi neShuru Ammie Bata ansa taba
Mamie tace ki tashi Yar Mamie gida zamu koma kiyi Shuru bani son ki Kara furta Koda kalma daya..............
Baki bude Naj take kallon Mamie da mamakin maganganun nata
Ikon Allah ita da danta sai ta Bari a cutar dashi.........Ina Mamie Sam Ni babu inda zani sai da jaririna
Sai sun fito dashi tukunna ta kalli Fayrouz Wanda tun shigiwansu dakin ya sunkuyar da Kai ko kallon ta bayayi......magana take tayi Masa Amma Sam yaki kallon ta daga karshe ma ya fita yabar dakin don zuciyar shi tana daf da fashewa ................tàna ta fadin maganganu dai barkatai
Su Abba Kam Shuru sukai Mata babu Mai tankatasun gama kimtsawa kenan
Sukaji shigowar su Minal da SadeeqMinal ta Kalli Sadeeq ya kyafta mata idanuwa yai mata alama da tayi magana.... She should go ahead and talk to them,
Minal ta Mike Kai tsaye wajan Najmah......Najmah na tsaye a bakin gadoMinal ta rike hannun sister nata tace......Sis Najmah kin tuna jiya kin cemin kina Jin babies Dina like your own flesh
Naj ta gyada KaiMinal ta Dan share hawayenta sannan tace ungo na baki ita halak malak.....Naj ta duba taga fah da gaske Minal take ta Bata jaririya wacce ta fara shigan Mata Rai tun Randa aka haifesu
Najmah tace AA Minal kyautan jariri Anya kuwa
Ki riqeta tunda Nima Ina da nawa........karki damu xan kula dasu gaba daya inshallah......,....Minal ta girgiza Kai tace Najmah
Ki amshi kyautan da na Miki har cikin zuciyata nai maki itaToh Minal akan wani dalili Zaki bani kyautanta ai Yan biyu nee sai ina ganin Bai kamata arabasu ba ko Mamie? Cewar Najmah
Ammie tace ki amsa Mana Najmah tunda ita ta Baki koma wani daliline ai zakiji daga baya
Ko Baki son kyautan da Yar uwar Taki Tai maki nee?Aa Ammie gani nanyi kyautan jariri Kuma Bayan Nima Ina da nawa............
To miye aciki tunda ita ta baki.......ai ba wata matsala bace cewar Ammie
Najmah tasa hannun ta amsa tana murmushi tace Allah na gode maka dakai min kyautan jarirai har guda biyu
Ta kalli Minal tace Minal tunranda na dauketa naji dama Ni na haifeta bansan ya akai ba Amma ta Shiga raina sosai fiye da Yar uwarta.............nagode Minal Allah ya saka da Alkhairi
Bansan dame Zan saka maki ba
Amma karki damu inshallah
Zan Bata tarbiya,zan kula da ita har sai na dena numfashi a duniya
Naj ta rungume Minal tace thank you sis kinmin abinda bazan taba mantawa dake ba..............Minal tace to ya isa tana bubbuga bayanta sai muje gida ko
Naj Tai saurin cewa ai likita Basu dawo da baby nah ba.........
"Haba Najmah jaririn dake hannunki Bai isheki rayuwaba"
Taji maganar ya doki dodon kunnanta ya ratsa ta jinin jikinta ya Shiga kowani sassan jikinta sannan ya doki kwakwalwanta
Wanda a firgice ta waiga don ganin Mai maganarAbba nee
Ta Kai dubanta ga jaririyar dake hannunta idanuwanta suka zubar da kwalla das ya sauka akan fuskan babyn tuni babyn kuwa tafara kuka..........Naj ta kalli Mamie
Da kyar ta iya bude Baki tace
Mamie Dana ,........shin meyasa mu babyn Dana haifa
Brain Dina ya fara kokwanto zuciyata tana raya min da akwai abinda ya faru..........don Allah koma mine ku fada min kada ku boye min..........ta fara kuka Mai tsuma zuciya itama jaririyar kuka take ba kakkautawa
Kowa tausayinta yake ji sosai....Duk sukai Shuru.......Abba yace ya Isa Najmah
Ki tashi muje gida sai asanar dake komai...........kayi hakuri Abba Amma babu inda zani
sai naga babynah sai dai idan baya Raye nee.............,....Mamie ta kalli Abba tai Masa Alamar ya Fadi Mata don tasan shi kadai nee zai iya..............
Hoto ya Danna a phone din Daddy ya Mika Mata
Suman tsaye tayi
Tsahon minti biyar kafin hawaye suka fara diga ahankali
Takalli Minal tace shine dalilin?
Minal ta gyada Mata Kai tana hawaye itamaZama tayi saman gadon ta aje jaririyar tana kuka tuni itama babyn tafa nata kukan
Nan fa aka fara lallashinta mutuwar ta dawo masu sabo
Da kyar aka samu Tai Shuru
Sannan ta dauki babyn tana jijjigata har tai Shuru,ta tashi suka koma gidaGaba daya gidan Mamie suka wuce Banda Abba da Daddy
Suna ta rarrashin Najmah
Najmah ta hakura ta rungumi kaddara ta kumayi alwashin rike babyn Minal tsakani da Allah***********
Fayrouz zaune Shida Sadeeq
Fayrouz yace bro meyasa kuka bamu kyautan baby shin xaku iya jurewa kuwa????Sadeeq ya runtse idanunsa
Ya tuna lokacin da Minal ta tambaye shi a hospital
Da farko yakasa hakura but daga baya ya ji kaman an cire masa son yarinyar yaji zai iya daurewa ya bada ita wa Naj saboda itama tamkar uwa take a wajan ya'yansaYa dafa Fayrouz yace nidakai mun zama Daya bro.....abinda yayi Naj shi yayi Minal........nasan Najmah zata riketa tamkar ita ta haifeta,shiyasa na amince da shawaran Minal...........wannan ba komai bane dama tafiya zakuyi
Kaga idan kuka tafi Bata kusa damu hakan bazaisa mu ringa damuwa ba, besides Allah nee me bayarwa zai bamu wasu inshallah ..........Fayrouz ya tsaya Yana kallon Sadeeq cike da kauna
Yace babu abinda zance da hakan sai Allah ya saka da Alkhairi
Allah Kuma ya bamu ikon riketa abisa sunnahAmeen suka amsa gaba dayansu
Suka rungume juna..........***************************
MashaAllah
You see.........Minal sacrifice her own flesh(her child) to her beloved sister ........kyautan Da ba abu bane mai sauqi dole sai mutum ya danne zuciyanshi the way Minal does..........
This is true relationship......with so much love and care for each other............if Minal was in dat position of losing a child..am 100% sure dat Najmah will surely do thesame for her siater.........."""mi muslim sisters this is also a lesson to each and everyone of you"""I also remember one Hadith From Allah (S.W.T)
Which Rasulullahi Sallaallahu Alaihi Wasallam says:"Kaso ma Dan uwanka abinda kake so ma kanka""""
"In real life the pain of losing a child is always so severe that one can easily lost his soul too........."""""""""
As for Najmah she's so touched
Don't blame her because at this stage she is a mother too....and don't forget that there's nothing parents won't be able to do just tobe with their child nd see them for one more time........"""""""
May Allah Subhanahu Wata'ala ease our heart nd eàse the pain of losing someone from our heart, May he grant them ease in their graves and grant us Jannatul-firdaus
Ameen❤️*******"**********
DielaIbrahim ✍️
Vote pls 🙏

YOU ARE READING
BETWEEN US ✔
Non-FictionStory of three sisters that made alot of painful sacrifices to each other Najmah who happens to be the star of the story, Minal ( Najmah's partner) And Ilham the honest friend