✨Najmah✨19

87 8 0
                                    

✨✨✨✨✨

Ilham a asibitin ta kwana don Mamie Bata dawo ba
Kasancewar VIP ward suke
Akwai wajan kwana Kam
Baccin su suke ta shekawa

Knocking din da ake tayi ne ya tada ilham...ita taje ta bude kofar Nurse tagani....bayanta Kuma su Faruk ne da Fahad dauke da basket na  abinci a hannun su
ga yan hudu
Ma'ana su Suhaila & Khaleel da fadila & fadil.

Zare idanu tayi tare da bude baki tana waigawa don ganin agogon da ke cikin dakin
Karfe Sha daya  saura minti goma agogon ya nuna
Tab ta fada cikin ranta lallai munsha bacci...sannan ta matsa masu suka shiga

Tace da Nurse Naj din bata tashi ba...can you wait for a while?
Ba damuwa xan jira nurse ta fada tana murmushi

Sis ilham Ashe ko tashi bakuyi ba Ammie take ta fada wai mun bata lokaci cewan Faruk

Eh mana Fahad ya karasa

Uhmmmm....kawai ta fada tare da shiga toilet....ta kyalesu

Minal da tuntuni ta tashi amma bata tanka masu ba tayi mika hade da salati.....ta kalli fadila da tasha kananan Kaya Pink color akaimata pakng hair dinta da pink band fuskan ta babu wani makeup fayau yake Amma sai kyalli yakeyi sbd kyan yarinyar...tana son yarinyar sosai Duk sanda xata gidan takan siya masu chocolates,sweet, ds..
Murmushi Tai Mata ta Mika Mata hannu Alamar taxo

Rugowa tayi da gudu ta dane jikinta hade da rungume ta...Ina kwana ya minal
Lafia Lau fadila

Waya miki kwalliya haka?
Ammie ce ta xaba min kayan
Shi kuma fadil Wai baxaisa iri daya dani ba...sbd baya son wai na raina shi
Shine  ya zabi wani kayan

Minal kam dariya tayi tace kinyi kyau sosai diela na

fadila ta rufe fuska Alamar Jin kunya🙈

Smiling Minal tayi tace ke har kinsan kunya...ta tabe baki sannan ta tashi ta nufi toilet din ganin ilham ta fito.

Minal ta waiga tace Fahad kun xauna xaman Shuru ku kunna TV  mana

Toh suka amsa
Sunata hira suna wasa da  dariya a tsakanin su

Xuwa wannan lokacin duk kansu surutu sukeyi ga karar t.v wanda ya tada Naj daga baccin da takeyi..

Nurse din da tunda ta shigo ta nemi waje ta xauna don  jiran Naj ta tashi tace thank God kin tashi

Naj najin mgn Nurse Tai saurin juwaya ta rufe idon ta da sauri don bata son nurse din sbd injection.

Nurse ta nufo Naj da syringe ta Riga da ta hada tun kafin Naj ta tashi bacci  tace oyaaa open

Naj Tai kaman Bata San tana yi ba......har ilham ta sa masu baki

Naj kitashi pls Kinga lokacin alluran ma ya wuce so kina Bata Mata lokaci ne ..

Da kyar ta iya tashi tace muje toilet sbd yarannan...dariya Nurse din tayi tace muje

Da gaske toilet din sukaje bayan Minal ta fito tana Mata tsiya inxo in rike ki ne
Banxa tayi da ita....suna shiga aka fara drama da kokawa
Sai kace dambe

BETWEEN US ✔Where stories live. Discover now