Najmah
Story written by
DielaIbrahim ✍️(38)
..........
Dakin taimakon gaggawa akayi da Naj inda aka bar su Minal a waje suna faman kuka
Ilham ce ta sanar wa yan uwan nasu Basu wani Bata lokaci ba sai ga sunan sun iso cikin tashin hankali Fayrouz yake mgn
Ina take haryanxu likitocin Basu fito baMinal ta dafa shi tace Yaya ka kwantar da hankalinka inshallah babu abinda xai same ta
Ya juyo ya rungume kanwar tasa
Shi kadai yasan yadda yakeji game da wannan Al'amariSuna hakane doctor's din suka fito
Doctor Daya yai masu magana
Da subishi office dinsa cikin gaggawaSuna Isa office din ya sanar dasu cewa ba wani abin da ya sameta saidai jini data zubar dayawa sakamakon buguwa da kanta yayi
Sannan yace sun Mata aiki a inda ta bugu Kuma sun duba babu abinda ya samu kwakwalwarta
Jini kawai take bukata
And she is O+positive
Gaba dayansu sai da gaban su ya Fadi saboda gabadayansu babu Mai O+
Fayrouz ya kasa magana
Sadeeq ne yai kokarin cewa doctor ba Kuna aje extra blood ba saboda irin wannan matsalanDoctor yace kwarai akwai O+ blood Kusan kuda Hudu Amma fah da akwai wainda xa'a say mawa Kuma Nan ba da Dade wa ba,cikin su harda masu haihuwa biyu kunga baxaiyu ataba blood dinnan ba, ku bincika
Cikin asibiti ko za'a Dace.....
Inshallah babu abinda xai sameta...............
Zaune yake a kujeran baya
Sai wata farar dattijuwar mace
Tana jingine da jikinshi
Alamu ya nuna Bata da lafia
Kallo daya zakai mashi kasan Yana cikin damuwa
Order ya qara bayarwa
Kiyi sauri muje ManaMotocin da sunkai shida nee suka Kara gudu Basu tsaya ba sai a babban asibitin Mai suna
N.Abdullah Specialist HospitalCikin sauri Nurses da Doctor suka fito tare da gadon da ake daura marasa lafia
Matar suka dauka sukayi ciki da ita da sauri
Marshal Kuma ya biyo su daga bayaWaje na musamman aka bashi ya zauna suna jiran doctors su fito
Daga dayan gefen wajan da aka aje Marshal
Doctor Ammar nee ya fito Yana ma Fayrouz bayani
Akan cewa suyi sauri fah time na tafiya jinin tana bukatar jiniDoctor Ammar ya tsaya ya gaida Marshal, Fayrouz dashi hankalinshi baya wajan Bai ko kalli wajan ba ya cigaba dacewa
Jinin Yana da matukar wahalan samu mexai Hana kusa akawo daga wani hospitalMarshal Daya yaji saukar maganan akunnanshi har sun wuce yayi gyaran murya
Escort dinsa suka Kira doctor
Su Fayrouz suka dawo bayaMarshal yace maganan me kukeyi?
Doctor ya Fadi ma Marshal komaiFayrouz da sai yanxu ya tsira wa Marshal idanuwa Yana son tuno fuskarshi da Kuma San game wani Abu game dashi
Bai gama tunanin ba
Yaji Marshal yace muje na bada jininDoctor yai saurin dago idanuwansa yasan Marshal
Da taimako ya bada jini a asibitin Nan yafi a kirga
Wannan ba sabon Abu bane
Doctor ya kalli Fayrouz yace ka godewa Allah Mai asibitin xai Tai maka maku da jini
So muje kusa hannu
![](https://img.wattpad.com/cover/213092517-288-k395867.jpg)
YOU ARE READING
BETWEEN US ✔
SaggisticaStory of three sisters that made alot of painful sacrifices to each other Najmah who happens to be the star of the story, Minal ( Najmah's partner) And Ilham the honest friend