Najmah
(46)__________Kaduna, Garkuwa hospital_______________
9:00pm
9month later
*************Minal************
Minal na hango zaune a keken tura marasa lafiya.........anyi labour room da ita sai kuka takeyi.......... Sai da aka kwashe awa biyu kafin aka fito da jirirai har guda biyu
MashaAllah ka ji kawai ana fada
Tuni su Naj suka karaso don ganin jariran Minal ta haifi Yan biyu Kuma duka Mata zallah
Naj ta anshi Daya Fayrouz ya anshi daya.......kallon babyn take taji Ina ma nata nee saboda kyan da jariran sukayi....gasu identical twins......sai dai wacce Naj ta dauka tana da tabo a fuska
Naj ta mintsili Fayrouz tace Yaya kalla dimple Kuma harda tabo
Wannan jaririyar gado tayi wollah..... Babu Wanda baiyi dariya ba Duk akaxo dubawa
Tabbas dimple dinne Kuma guda Daya
Dayar Kuma Bata dashi
Haka dai sukaita Koda jarirai
Har Bayan kwana Daya aka sallame su...........
*********Najmah********
12:30pm
Ranar da Minal tayi kwana Hudu da haihuwa nee......Naj ta iso gidan ba da jimawa ba tafara Taya Yar uwar tata gyaran daki
Tayi ma twins wanka tana cewa
Wlhy sis twins dinnan sun tafi da rayuwataa I really love them like mi own flesh
Minal tayi dariya karki damu ai they all yours kema mahaifiyar suce........
*********Najmah Tai dariya adaidai lokacin taji an Mata naushi acikin cikin ta wani ihu ta sakar alokaci Daya Kuma ta durkushe awajan tana mutssuke Mara
"""Tace Minal Mara na namin ciwo
Help me pls Minal it's so painful ooooooh...........""""
Minal Tai saurin Kiran Sadeeq a awaya......bada jimawa ba ya shigo don Yana gida dama
Suka taimaka suka kaita asibiti
Suna Shiga Fayrouz ya qaraso dauke da basket Kaya nee aciki na baby ya Mika ma nurse
Suka koma gefe suna addu'a
Basu Kira kowa ba......
Toh fah abu kaman wasa
Saida Najmah ta dau 10hrs tana fama kafin Allah ya sauketa lafiya....... successfully aka Ciro bby misalin karfe 10:20pm MashaAllah jaririn dai ba'acewa komai Wajan kyau , da namiji ne kyakkyawan gaske....sai tsala ihu yakeyi yana ta karkarwa
Doctors Basu Bata lokaci ba suka duba lafiyar shi sun daidai ta numfashinsa kafin suka baiwa Nurses babyn, su Kuma suka gyara Najmah
Nurses suka kaima su Fayrouz Dan....Wanda ya kiyin Shuru haryanxu Yana ta Shure Shure kaman zai mutu.......kowa murna yakeyi ta haihu lafiya daga nan suka kira su Mamie
Kan kace me dakin da aka kwantar da Naj ya cika makil da mutane.... Ana ta wasa da dariya har Najmah ta farfado
Tana hawaye Fayrouz ya Mika Mata babyn Wanda bazaka ce ga kamannin da ya dauko ba acikin su......
Ta sumbace shi a goshinsa mai lullube da gashi awannan lokacin yayi Shuru amma Bai Dena Shure Shure ba........Ammie tace nikam meke damun dannan su likitocin baxasu duba shi bane
Kawo shinan Ammie ta anshe shi
Tai saurin cewa Subhanallah jikinshi zafi ai
Tuni su Fayrouz suka kirawo doctor aka tafi da yaron cikin sauri.......Najmah hankalinta ya tashi Addu'a take Allah ya barmata danta araye...................
___________Misalin karfe 12 na dare Bayan kowa ya gaji da jiran fitowan doctors Duk sun tafi
Sadeeq, Fayrouz ,Minal , Ilham da Shariff su suka rage suna ta lallashin Najmah
Ilham tana fama da tsohon cikinta itama Haka tasa nurses sukai ma Naj allurar bacci
Saboda hankalinta ya kwanta
Minal Kam babu yanda ba'ayi da ita ba akoma da ita gida Amma Sam taki yadda........Wai ita abarta da Yar uwarta............
Suna Nan zaune around 1am doctors din suka fito......fuskokinsu babu fara'a acikin ta.....Ilham suka Kira gefe suna kuskus
Baxaka iya gane me suke Fadi ba
Sai dai Alamar damuwa atare da fuskar ilham.............sun juma suna magana kafin suka karaso wajan su Fayrouz
Shuru wajan yayi na tsahon minti goma kafin Fayrouz yaja dogon numfashi ya sauke sannan yace ki Fadi mana kaddaran mu don Allah
Mufa musulmai ne kuma munyi imani da Allah........yai Shuru ya kasa karasawa saboda maganar ta sarke masa.............
Sadeeq ya dafa shi yace calm down bro.....sannan ya dubi inda doctors din ke tsaye yace ku fada mana pls 🙏
Doctor Daya acikin uku yasamu nasaran iya Buda Baki yace
We lost the child
We are so sorry for you...... actually we tried alot to save him but we couldn't because Allah love's him more than us.......... please be patient and take heart...........yayi Shuru sannan suka juya suka bar wajan
Fayrouz Kam ya dena Jin komai
Saboda tashin Hankali bama wannan ba Najmah yake tunani shin zata iya yadda da kaddara kuwa ayanda ta kwallafa rai a haihuwan Nan...........babu abinda yake furta wa sai Inna lillahi wa'inna illaihi raji'un,,,suna Nan dai har aka fito masu da jaririn
Wanda idan kaganshi kaman ka tabashi yayi kuka........ Fayrouz ya ansa babyn ya nufi wani corridor inda babu kowa anan ya zauna yaita kuka abinshi
Sai da su Shariff suka xo lallashinsa ansan babyn sukayi kawai suka yi kokarin Kai Fayrouz dakin da Naj take
Sannan Sadeeq ya umarci Shariff dayakai su ilham gida
Amma Sam suka ki amcewa don Haka dole sukayi kwanan zaune ana ta zaman jimami ....kafin farfadowan Najmah
_____________Next Morning
6:00am
Asubahi nayi su Abba, Daddy dasu Fahad da faruk Duk sun karaso....akayiwa babyn wanka akamai sallah sannan aka kaisa makwancinsa.........suna makabarta.........
7:00am
Najmah ta farfado tana fadin
Minal ku mikomin baby na please ni xan duba shi, tun daxu ace likita Basu gama dubashi ba
Minal hankalinta yayi matukar tashi ita Kam gabadayanta ma atsorace take.....mutun ya haihu jiya yau ace Masa jariri ya rasu ai
Shima dakyar inba mutuwar zaiyi ba.....gashi ga dukkan alamu Najmah kaman bazata it's daukan wannan kaddaran ba........Najmah tabkuma katse Mata tunaninta da cewa
Mamie, Ammie don Allah ku amso min babyna Ni zan duba shi su doctors dinnan kaman Basu San aikinsu ba............kallon tausayi Mamie tabi Najmah dashi
Ammie tayi Shuru itakam
Suhaila tace Sis Najmah kiyi hakuri zasu fito yanxu kinji
Khaleel ma dai rike Mata hannuwa yayi Yana Bata hakuri
Tai Shuru tana kallon Yan kannen nata.....................
Minal tana zaune tana kallon abinda ke wakana adakin
Tashi tayi ta fita waje da jariran ta, tasamu waje a reception ta zauna tana ta kallon jariran nata
Hawaye na diga a idanuwanta kadan kadan..........adaidai wannan lokacin su Abba suka dawo sun wuce ta batareda sun game ta ba, Sadeeq nee ya lura da ita tuni yayi wajan da sauri Yana fadin
Minal dina meya same ki kike ta zubda hawaye haka.........Minal Kam ta tsunduma cikin tunani
Har yai Mata Kira uku kafin
Ta motsa a firgice
Tana ganin Sadeeq nee ta rungumeshi tana kuka
Kuka take sosai Sadeeq ya San abin da ya faru nee ya taba ta......yai ta bubbuga bayanta Yana cewa Asbuki ya Minal,asbuk kinji........,....
Ahankali ta daga Kai ta kalle shi
Sannan tace Yaya Sadeeq Najmah .........Najmah wlhy akwai matsala idan aka fada mata Babynta ya rasu....ya sadeeq kaji sumbatun da take tayi kuwa data farka..........ya sadeeq Ina tsoro kada wani abu ya same ta......... shhishhhhii 🤫 ya katse ta babu abinda zai sameta da yardar Allah
Minal ta dauki babynta guda daya ta Mika ma Sadeeq tace kana ganin babu komai in sadaukarwa Najmah da y'ata guda daya..........
.
Dum Sadeeq yaji gabanshi ya Fadi...........
...............
Ohhh Lord !!!!
Najmah lost her child.......Her Baby is gone☹️
So touched ☹️
And Minal is coming up with something new.............let see In the next update
Maybe her plan might work
******************Yours
DielaIbrahim ✍️
Don't forget to Vote and Share
Ohhh yes All comment are always welcome 🤗Thanks for Reading mi Novel (Najmah)
YOU ARE READING
BETWEEN US ✔
Non-FictionStory of three sisters that made alot of painful sacrifices to each other Najmah who happens to be the star of the story, Minal ( Najmah's partner) And Ilham the honest friend
