Najmah
Story written by
DielaIbrahim ✍️
(32) Trip to Nijar Republic
Step 1
************
Idris Driver gidansu nee ke tuka su kasancewarshi yasan hanyar Katsina sosai don garin su kenan.
gefensa abokinsa wanki yakeyi a gidan Alh.Muhammad ..
gudun kada su tauye Masa hakkinsa yasa suka ce ya taho da abokinsa
Don ya debe mashi kewa
Su uku nee a seat din tsakiya
Baya Kuma matan ne
Tafiyar tasu gwanin ban sha'awa Mikakkiyar Hanya suka bi wacce suke ganin tafi dayar hanyar kyau don zuwa jihar Katsina
daganan nee xasu dau hanyan Nijar
Tafiyan zai dauke su tsahon awa Shida
Wanda atsanake Kuma sukeyin tukin
Ayanxu Haka suna Malunfashi
Duk da bawani nisa sukai ba
...............
Naj keta mitar Minal ta Bata labarin yanda suka kwashe ta da Yusrah
Minal tace ki Bari mu sauka kohh bazaiyu na Baki lbr ba mijina na kusa
Ohk ohk I understood sis.....ilham tace gulma babu kyau
Tunda ba Taki gulman akayi ba ai hikenan Koh
Suka Dara
.......
Uhmmmm Katsina
KT
Katsinawan Dikko Dakin Kara
Kunya gare su badai tsoro ba
Awa Hudu da Rabi ya dauke su kafin suka iso jihar Katsina
Anan sukayi sallah suka ci abinci
Shariff ya ce garinnan yamin dadi dukda akwai Rana Amma yanayin garin da mutanen garin sunmin ....Sadeeq ya ce ko ko xaka qaro Mata nee a garin
Ai da sauri yace rufamin asiri ba Haka nake nufi ba kada madam tabjiyoka in bani
Sukayi dariya
Karfe biyu suka day hanya izuwa Jibiya
Basu wani dau lokaci ba suka Isa Nijar( Maradi)
Direct masauki suka nema
Madai dai cin gida mai dakuna Hudu da Kuma parlo daya sai kitchen ko wani daki da bayi a ciki
Sadeeq yace masu Mata daki daya daya marasa Mata Kuma su kwana daya daya......Yana yi Yana kallon Fayrouz
Fayrouz ya biyo shi da takalmi
Amma Ina tuni ya gudu ya boye Bayan Minal Yana bada hakuri
Kowa daki ya nufa don hutawa
Naj dakinta daban
Ta kunna laptop dinta tana wasu bincike...har bacci ya kwashe ta....
Kwanan su uku agarin suna duba map dingarin ta waya suna planning yadda xasu bullowa al'amarin....
Naj tace zamu fara da Shiga Maryam Abacha
Shariff ya tambaya to me zamuyi acen
Zamu bin cika sunan mahaifiyata da year din data gama Abu mafi anfani anan shine xamu samu numbers din Yan class din su
Muyi ta trying har sai mun samu wacce tafi close to mi mom
Kafin sai mu dau next step
Don't forget this is our first step
Ohk suka fada sannan suka fita gaba dayansu
Successfully suka Shiga sch din suka nemi izini sannan aka shigar dasu Academic Planning
Inda shugaban wajan tace dasu Anya zasu iya bincika file din sbd student suna da yawa
Suka nuna Mata jajirce warsu akan hakan Kuma Yana da anfani
Year din tabi ta dauko zunzurutun file tace wannan nee gashi ki duba
Tabasu files din da akalla zasu Kai Dubu ko fiye da Haka
Zama sukayi suka fara dubawa ga kura Wanda karfe 10 suka fara aikin
Amma har karfe daya da wani abu Basu gani ba
Cen ilham tace Miye sunan ta Najmah
Khadija Ibrahim
Kaman yadda Mamie ta fada Mana
I think this is the file ki duba hoton da address pls
Fayrouz ya amsa tare da dubawa
Alhamdulillah ita ce Naj file dinta tane
Budewa suka yi sukaga class din da take
Sadeeq ne ya amsa file din sannan yace a Ina kika dauko Ilham
Anan ne Yaya ohk muga Ni suwaye ke biye da ita
Nan aka samu file din wata akasan na ta Kuma akwai na wata a saman nata
Numbers dinsu suka dauka suka fara dialing na qasan da suka Kira Bai Shiga ba
Nasaman Kuma bugu daya ya Shiga
Assalamu Alaikum
Aka yi sallama daga cen ciki
Sadeeq yace pls Ina mgn ne da Maryam Bashir
Aa kawai tace ta kashe wayar
Kallonsu yayi yace ban yadda da yarinyar Nan ba sai da ta dau lokaci kafin ta amsa min
Ya sake Kira
Look pls idan Maryam Bashir na kusa dake ki bani ita muhimmiyar magana ke tafe damu
Waye Kai yarinyar ta tambaya
One of her course mate at Maryam Abacha
Ohk hold on Bari na Kai Mata wayar
Jim kadan takai wa Matar
Tai Mata bayanin komai
Kafin ta Mika Mata wayar
Assalamu Alaikum
This is Maryam Bashir speaking
Who are you pls
Khadeeja Ibrahim
Ya Bata amsa
What khadeeja Ibrahim dama tana nan
No danta nee ke mgn
Pls kina want gari yanxu sbd da akwai Abu buwan da xamu tambaye ki game da auran khadeeja
Ohhh yaro kayi hakuri , nasan khadeeja tayi aure Amma bansanki komai game da mijin ba
Ohk to shikenan idan kinsamu want information daga baya kina iya kirana ta wannan layin
Dakata yaro
Akwai wacce tasan komai game da auran khadeeja
Wacece pls xaki iya hadani da ita
Xaiyi wuya ku sameta yanxu
Saidai nnabaku address dinta
Nima yanxu yata ce ta ga sim line dina Wanda tsahon shekara goma da ajiye shi
Jiya ta kunna
Wata kila dama sbd ku Allah yasa ta kunna Sim din.
Sunan matar
Rukayyah Dabo
Da tana zaune a kasar Nijar
Amma yanxu naji labrin tabar garin da zama tana Chad
Xan tura maka address dinta ta mail ka turomin mail Dinka
Natake ba tare da Bata lokaci ba ta tura mashi
Komai
Gida suka koma sannan yazayyana masu yanda sukayi da matar
Gaba dayanmu xamu Chad daga nan xamu dawo Nijar
Sun Amince da hakan
Step 2
***************†
DielaIbrahim ✍️
Vote and Share
Pls 🙏
YOU ARE READING
BETWEEN US ✔
No FicciónStory of three sisters that made alot of painful sacrifices to each other Najmah who happens to be the star of the story, Minal ( Najmah's partner) And Ilham the honest friend
