✨✨✨
Gida ne madai dai ci Wanda baida wani haya niya, suna shiga Idris Wanda ya tuka su yayi parking a Dan filin da aka Bari domin parking....
Wow Minal ta fada gidannan ya min wlhy ...
Suna shiga ciki ilham ta fara Kiran granny 📣
Allah nagode mka tunda kin iso lafia...yanxu xaki fara takurani
Granny da tafito take fadin hakaIlham ta ruga a guje ta rungumeta tana murnan sake ganin granny dinta
Su Naj suka waiwaya don ganin matar da aka Kira da granny
Dattijuwar Mata ce wacce a kiyasance xa'a Bata shekara Hamsin Amma azahiri takai akalla shekara sittin da doraye.....
Ni cika Ni don Allah
Dadin abin gidana kika xo, ba gidan ku na xo ba ehee...granny tafada.To granny Nima na kusa yin gidan kaina ae ....
Uhmmm da wannan zuciyar xaki gidan kanki ai sai kin cire boko a ranki kafin kiyi gidan kanki
Ni rabu dani.....kinxo da baki ma ko kice musu su xauna
Sorry sisters ga granny, granny ga Najmah da Minal.. Minal takwaranki ce sunanta Amina
Ohhhh Ni duniya Ina xaki kaimu
Wannan want irin suna neWai Nahma da Minal ke Kuma Ilham...wlhy iyayenku sun cuce ku kam da suka sa maku wannan sunan da ko dadin fadi ma babu
Haba granny Najmah fah ba Nahma ba .......
To Ni dai yanda na iya Fadi haka xan fada eheeeee...granny ta fada tana karya kugu tare da daura hannunta a watse dinta.
Dariya sukayi dukkansu.....
Sannan Minal ta nufi wajan granny din tace...Ni baxan na ce maki granny ba ta fada tana yamutsa fuskaToh me xaki ce min......Name sake-- Namcyyy😘
Tab aikuwa baxamu shirya dake ba
Granny Matar Dan lelenki ce fah fadar ilham
Duk sukai saurin juyawa suna kallon ilham
Minal tace ilham ki Bari don Allah tun rannan nace maki bani so Amma bakyaji........Nace maki ko a mafarki baxan taba auran ya Sadiq ba...ballantana ma ba aure na xaiyi ba
Granny tace oooooo baki son Sadiq Dina kenan......toh Nima bani son ki Dan daga gani in kika aure shi xaifi son ki akaina wollah
Ta fada tana turo bakiDariya sukayi duka sannan suka kwashe kayan su....Minal tace Ni dakin Namcyy xan aje kayana Kuma anan xan dinga kwana..
Tun daga parlor tace wa, a dakina baki Isa ba kuwa, ki takura min......banyin kishiyar dake
Kukan shagwaba Minal ta fara yi tace Ni kam Ina yin kishiyar dake Kuma yanda nace haka xa'ayi
To Bissimallah wlhy na fiki iya wa granny ta fada
YOU ARE READING
BETWEEN US ✔
NonfiksiStory of three sisters that made alot of painful sacrifices to each other Najmah who happens to be the star of the story, Minal ( Najmah's partner) And Ilham the honest friend