✨Najmah✨23

99 10 0
                                        


✨✨✨✨

Few days later

Mamie mun shirya
Toh...Ina su khaleel ba tare zamu tafi dasu ba
Mamie muje mu kadan mu kawai.....tunda ba dade wa xamuyi ba gashi Naj Bata jin dadi
Ohk to muje ke xaki tuka mu kenan

Eh ya na iya tunda mai tukin batajin dadi ....tana kallon Naj datayi da fuska kaman xatayi kuka
Dariya ta kusan Kama Minal tace Naj kinganki kuwa kaman Mai takaba

Naj ta marairaice fuska tace Mamie kinganta koh

Minal ya Isa haka Mana
Toh Mamieynmu ta fada tana bude masu kofa

Mamie tace Baya xamu shiga dukkan mu sbd bazaiyu na bar Naj Bata da lafia ita kadai a baya ba

Tooooohhh😦 uhmm kawai Minal tace ta nufi driver seat
Tana kunkuni

Ko da suka fara tafiya Naj nata Mata gwalo 😜 ta mirror amma taki kula ta...har suka Isa gdan su ilham

Yau ake sa ranan ilham da Shariff tare da Sadeeq da Yusrah
Wanda shi Yana cen baisan wainar da ake toyawa ba.

Suna shiga suka fara Taya su Ammie aiki
Ita Kam Naj kwantawa tayi a falon Ammie har bacci ya dauke ta

Karfe Hudu daidai bakin suka xo....wanda akai masu iso a falon Daddy...sunci sun sha
Kafin suka sa rana
Bayan babban sallah da wata daya..dukda dama sallan ta kusa baifi saura sati daya ba.
Taro ya tashi Kowa yana murna

Su Mamie kam, Asibiti suka nufa don duba lafiyar Naj...Abba nee ya kaisu kasancewar shima ya je taron.....so sai suka bar motan da suka xo da ita agidan

Anyi Mata treatment ciki harda allura Wanda sosai akasha rigima da ita a asibitin....Amma taki Bari a Bata gado
Sai kuka takeyi kaman wata yarinya
Abba Kam sai dariya yake you ganin kaman itama Mamie kukan xatayi yace ohhh uwa da diya kenan

Mamie ta Harare shi tace Ina ruwan sa ido.babu dai kyau eheee..
Murmushi yayi kawai ya cigaba da tukinshi
Karfe 9 suka koma gda lafia Kowa yanufi part dinsa
Mamie tace Naj ko xaki kwana a daki na?
Aa Mamie don't worry I'll be fine ohk.......
Wish you superjet recovery my dear

Thanks Mamie
Shhishhhhii 🤫 it's my pleasure

Minal da take gefe tana kallon su tace film ya Kare sai mu tafi

Basu tanka ta ba
Naj tabi bayan minal suka tafi daki

Ranar mamie kwana tayi sallah tàna rokon Allah ya tsare Mata yayanta....
Abinda take yawan yi kenan a yan kwana kinnan sbd ta lura
Kaman bakon Al'amari na Shirin faruwa da family dinta
Mamie macece Mai hangen nesa dakuma taka tsantsan da rayuwa
Shiyasa ko dayaushe tana cikin ronkon Allah da Kim bauta Masa yadda yadda yadda dace

...........

Washe gari Naj ta tashi jikin da dama sosai
Har gyaran dakinsu tayi ta wanke bayi
Sannan ta gyara na Mamie ta wanke Mata bayi sosài gyaran yai kyau....taso tayi na Abba Amma sai taji gajiya don Haka ta kwanta a dakin Mamie
Wuraren karfe 11 bacci ne Mai nauyi yai awan gaba da ita

""""Najmah taji an Kira sunanta
Bude idon da xatayi taga wata farar mace doguwa tana Mata murmushi
Zo ya' ta

Fara ja da baya tayi tana girgiza Kai Alamar tsoro...Bata Ankara ba
Taji ta turgude ta kusan fada wa rama.......
Inna lillahi wa'inna illaihiraji'un
Ta fada a daidai sanda ta farka daga mafarkin da take yi

BETWEEN US ✔Where stories live. Discover now