NAJMAH
ALKALAMIN DIELAIBRAHIM ✍️
____________________________________
Da isar su gidan kai tsaye part din Ammie suka wuce sun dade suna Hira sannan suka tashi da niyar xuwa dakin ilham unfortunately Najmah ta riga fita Minal na bayanta taci karo da wata budurwar yarinya baxa ta wuce sa'arsu ba.
karo sosai suka kai ma junaAuchhhhhhhh my head cewar Minal,"Halan bakyagani ne koh?cewar yarinyar" bata ansa ba sai ma tsaki da Minal tai mata kafin ta raba ta gefe ta wuce abinta aganinta ma rayinyar bata isa ta tsaya tana maida magana da ita ba.
Itama dai yarinyar tsakin tayi sannan ta shiga dakin Ammie.
Minal ce ta shigo dakin tana fada...... ke kuma dawa ? Ilham ke tambaya, Amma ta bude baki kenan zatayi magana
"sai gashi ya fito daga daki.
Dukkan su suka hada baki suka gaishe shi batare da sun dago kansu ba.
Shima batare da ya kalli inda suke ba ya amsa musu yana kokarin sanya links din hannun kaftan din daya Sanya wacce tai matukar yi masa kyau.
"Ilham tai saurin cewa Ya Sadiq nasan baka gane suba koh?
Ahankali ya dan dago kanshi tare da kallon su duka
Amsawa yayi cikin makoshi wanda bakowa bane xai iya jin abinda ya fadaSannan ya daura da cewa su waye? I can't recognize there faces"
Lahhhhhhhhhhh ka manta Najmah da.......
Ohhhh yes da minal koh, yayi saurin katse ta yana mai murmushi.
"Ilham tace eh Yaya
"Yanda ya fadi sunan yasa minal tai saurin dago kanta don kallon shi akaro na farko tun shigowar su........😲OMG haka Ya Sadiq ya zama mashaAllah irin wannan hutu haka ko dayake da cen ma yana da kyanshi ballantana yanxu da komai ya canja ya zama wani kyakkyawan saurayi tab lallai, Minal ta fada duniyar tunani....cen taji yace,
Ya kuke ya Mamie da FahadIna big bros dinku?
Naj ce ta samu kwarin gwiwar amsa mashi tambayoyin shi
Alhamdulullah kowa lafia. Toh madallah ku isar min da sako na gun Mamie sannan kuce mata Ina nan zuwa gaishe ta.
InshaAllah fadin hakan da tayi yayi daidai da shigowar yarinyar da ilham ta kira da sunan yusrah
Tana shigowa da gudu ta karasa inda yake tana fadin ya Sadiq sannu da zuwa tana niyan rungume shi, bata samu ansan da take so daga bakinshi ba sai akasarin hakan, ya daka mata tsawar da ta sa hanjin cikinta kadawa,
Sannan yace excuse me please"
What re you trying to do?aiko ki akayi ne?
Ya jero mata tambayoyin da suka sanya ta mamaki, amma sai ta basar ta kama murmushin yake tace,NooooooooIna murnan dawowan ka ne
Ya Sadiq...
"Shine akace saikin rungume ni?
Mstwuuuu😗 ya buga tsaki sannan yace da ita you are not serious....idan haka aka koya maki tarban bako, bakon ma na miji, to kina bukatar ki koma islamiyya....."Ya Sadiq kayi hakuri pls Yusrah ce fah
Fadar Ilham ganin ran yaynta ya baci
To hell with her ya fada Yana niyan shigewa daki...ranshi ya rigada ya baci..yarinyar kwata kwata batai mashi ba tun tana Karama sabd mamanta ta Bata Bata da natsuwa ko kadan.Please kiyi hakuri Yusrah I'll talk to him kinji
"Yusrah data sandare ta kasa koda motsi a wajan saboda shine Amma da tuni ta rama cin mutuncin dayayi mata gaban kannensa....
Ranta inyayi dubu ya baci ta jima zaune a wajan tana saka abu a ranta sannan ta wuce fuuuuuuu abinta
Ilham suka bi bayanta fita tayi daga gidan gaba daya suna kallon ta, ta window din dakinsu dama da mota taxo.
![](https://img.wattpad.com/cover/213092517-288-k395867.jpg)
YOU ARE READING
BETWEEN US ✔
Документальная прозаStory of three sisters that made alot of painful sacrifices to each other Najmah who happens to be the star of the story, Minal ( Najmah's partner) And Ilham the honest friend