✨Najmah✨49

74 8 0
                                    

Najmah

(49)

________________________Kaduna,
Malali
10:20am

Da sallama suka shiga main parlor sannan suka Mike wani karamin corridor izuwa parlorn da zai sada su da iyalan gidan...........suna Shiga kuwa suka iske su akan dinning suna yin breakfast

Najmah ta ruga da gudu ta rungume Mamie kamar wata karamar yarinya kodayake soyayyar uwa da diyanta daban nee ballantana Kuma mamie na matukar ji da Naj ba karamin Danne zuciyar ta tayi ba da zasu koma Germany.......lol

Mamie tace kun iso tun jiya na dauka anan zaku sauka.....takai dubanta ga Fayrouz dayakeyi wa Abba magana tace nasan Kaine xaka kaiku wancen gidan maimakon ka kawo su Nan su kwana......toh yau anan zasu kwana inga Wanda ya Isa ya Hana su.......Abba yace haba Mamie ya mutun da matarsa Kuma Zaki takura Masa .......bana son irin haka........

Mamie Tai Shuru don Bata yiwa mijinna ta musu Amma fah kudurinta na sai sun kwana Yana Nan ......ta share aka cigaba davwasa da dariya
Har suka gama bada jimawa ba Minal suka karaso
Sannan Ilham Sai su Ammie

Gida fah ya kuma cika da  'Ya'ya da  jikoki .... Tabarakallah MashaAllah....... zu'ri'ar da suke cikin farin ciki akodayaushe
Sun rabu nadan shekaru gashi yau sun Kara haduwa dukkansu
Najmah takai dubanta ga kowa na falon babu Wanda baya cikin farinciki.......   Ta godewa Allah Daya sa ta girma acikin wannan zu'ri'ar Mai Albarka
Suka kebe dasu Minal a daki
Suna tattaunawa............

Naj tace nayi missing dinku matuka.......Yan uwa nada Dadi
Kamar bamuyi rayuwa acikin Nan dakin ba Minal yanxu yaxama mallakin Suhaila

Minal tace kwarai dagaske itakanta suhailar Baki ganin yanda tayi kiba kaman an hurata

Girma nee ya fara kamata ai ba ita kadai ba hatta fadila ma yanxu sun zama wasu Yan Mata dasu....sai wani yanga akeyi
........ewar Ilham

Suka fashe da dariya  Allah dai ya nuna mana girman su musha biki.....nifa Ina ganin kaman Yar gida xa'ai don Jiya naji Ammie na cewa Wai Faruk yakamata ahada su da Suhaila.....ita Kuma Fadila ahada ta da Fahad cewar Ilham
Bandai ce Mata komai ba tukunna in komai yayi tsami ai zamuji

Aikam cewar Minal suna dariya

**************

Yamma likis kowa ya fara haramar tafiya gida
Mamie tace wa Fayrouz tunda bazaka barta ta kwana ba
Toh wlhy kabar yaran su kwana mara kunya kawai....... ..

Ammie ta fashe da dariya tace Mamie yau Kuma keda Dan naki

Barni dashi Ammie so yake ya Bata min rai yabarta ta kwana Amma yaki.......... Ammie tace AA Mamie karki tursasu Kika sani ko itama Bata da ra'ayin kwanan

Mamie tadan saci kallon Naj
Tuni Naj ta dauke kanta ga Mamie tana wayancewa........
Mamie tace shikenan su tafi ya kawota Bayan kwana biyu

Yauwa ko kefa cewar Ammie

Duk aka watse akabar Mamie da yara......yaran suna son Mamie shiyasa Abba ya lakaba Mata Mamieyn Yara....harta su fadil da Fadila saida aka barsu harda Faruk Yana dakin Fahad sun zama wasu manya dasu harda gemu waisu big boys....lol
.............,

***********

Najmah suna Isa gida ta fara yiwa Fayrouz magana....Yaya meyasa baka barni na kwana ba Mamie zata dauka ko bani so na kwana nee

Yai murmushi yace madam ba Haka bane akwai dalili nee
Wlhy amatse nake in fada maki
Da Zaki taimaka min ma yanxu..........sarai ta gane abinda yake nufi don haka sai ta wayance da cewa........kafin mu koma Germany Ina so muje Al-Riyadh mugaido Abhi..........2days dinnan yace Yana kewa na
........

Ya rungumeta ta baya Yana
Yes yes zamuje yanxu dai ki taimaka mun pls little

Tace Yaya Bari to nayi wanka ko!

Yace aa nikam aa

Naj ta bude Baki tana kallon sa kawai............ta faki idanunsa Tai saurin shigewa toilet ta rufe
Sai datayi wanka Mai kyau sannan ta fito ta shafe jikinta da Mai me kamshi....ta feshe jikinta da perfumes masu kamshin gaske.....dajan hankali

Tasanya rigar baccinta mai kyau
Sannan ta nufi kitchen ta hada matsa hot coffee  ta nufi part dinsa........

Wutan dakin akashe yake don Haka Bata kunna ba don tana iya hango inda yake saboda hasken wayan hannunshi

Ta Isa gadon da yake kwance ta aje coffee din a saman Dan karamin table sannan ta juya kiss taimasa a kumatunsa............

Tuni ta janyo hankalinshi ixuwa gareta coffee din ya ansa yafara Sha.... Coffee din yai Masa Dadi sai kanshin cinnamon da na'a na'a yake Yana shanyewa ya janyota jikinshi ya Kai bakinsa wajan kunnanta ya ce da ita

"”"little Ina so yau mu samu
Baby kimana addu'a kinji"""""

Idanunta a lumshe suke tace inshallah Allah zai bamu keep calm okay""""""

Yace okay thanks Little.....Thanks for your support .....ke Kika daura ni akan rayuwa akullun na ganki Ina Kara godewa ubangiji daya mallaka minke amatsayin mata.....Ina fatan Allah ya cigaba da haskaka Mana rayuwa har karshen ruyuwarmu Kuma yabamu kwanciyar kabari Mai Albarka

Ameen summa Ameen
Yaya nice da godiya saboda irin kulawar dakake bani ba kowacce mace ba ce xata samu hakan
Na yi imani koda za'a samu toh bazai wuce ace acikin kaso dari suna da 50% ba ......Yaya nah thank you for coming into mi life

Ya Kara rungumeta tsam ajikinsa
Daga bisani suka fada duniyar ma'aurata

Nidai nace bara na kyale su Naj hakanan domin rayuwar duniya ma mai karewace ballantana Kuma Rayuwar Najmah da Fayrouz......komin soyayyar su wataran xa'a wayi gari ace sun koma ga mahallincin su...............

"Statement din danayi yana son isar da wani saqo"""""""""
But saqon me kenan🤷🤷🤷🤷
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
Keep reading and see for your self .......😝lol

********

Minal ta turawa Najmah sako ta waya sis naj ki tabbatar kin yi ma Abhi takwara yau.........  Allah ya bada sa'a.....  Naj Bata samu daman duba wayan ba sae da asubahi,,, tayi murmushi tace Ina fatan Allah ya amsa addu'ar ku
Allah ya kawo Mai Albarka.....Tama ta reply sannan ta kashe wayar.........

***********

Mamie Kam an barta da Yara Banda rigima babu abinda sukeyi barinma jikokin nata tana zaune ikleemah ta shigo tare da wani mutun....Mamie tace ikleemah kece  sannu da xuwa bisimillah ku zauna

Suka zauna ikleemah tafara shedawa Mamie cewa ta samu mijin aure tsohon saurayinta Mai sonta tsakani da Allah tun tana karama.......Amma saboda abin duniya ta guje shi...... Yanxu gashu destiny has brought them back to the union of marriage......... xata aure shi Kuma

Mamie tayi matukar farin ciki sosai tai Mata faran Alkhairi
Sukaci abinci sannan sukai masu sallama suka tafi...........

********************

______________________4:30pm
Ohhhh Allah!!!!!
Dagani Ayrah kafata yauma saida tayi tsami............
Deedee dauko min ruwa nadan sa ma ciki na kishi nakeji!

Okay granny
Bayan ta dawo dauke da ruwan nee ta zauna kusa da Mamie tadan jingina kafin tace............Granny that's not the end of the story......you have to complete it pls 🙏 granny.....yes yes granny pls complete the story
Cewan Ayrah...........

Yeah you two don't worry I'll
Inaso nadan huta nee kafin na cigaba
.........
Toh kunji labarin mahaifiyar Deedee (Najmah)
Da Yan uwan mahaifiyarki
Deedee..................

******************

Tohhh fah
Wata sabuwa
Kenan labari ake bamu akan rayuwar Najmah Muhammad

This chapter is really unexpected
*Do you wish to here the rest of the story? Then kindly press the tiny 🌟 below pls
For more update.*
Yours .......................   
DielaIbrahim ✍️

BETWEEN US ✔Where stories live. Discover now