✨Najmah✨28 Wacece Mahaifiya ta?

81 7 0
                                        


Najmah
Story written by
DielaIbrahim ✍️

(28)

*********
A

bba kuyi hakuri Amma ina son sanin Asali na
Ina son sanin wacece ta haifeni
Nayi maku Alkawarin babu abinda xai canja tsaka nina daku
Abba

Zauna Najmah cewan Abba

Ta nemi gu ta zauna zamu Baki lbr Amma sai kowa ya hadu ma'ana na Kira Minal xata Zo gone in Allah ya kaimu agaban kowa xa'ayi tunda kince kina son sani

Amma Ina so kisan wani abu bamuyi niyan Fadi maki komai game d rayuwarki ba ......
Shiyasa Koda Fayrouz yace Yana sonki bamu bashi dama ba
Amma tunda ke kika bukaci Haka yanxu shikenan zuwa gobe zakiji komai inshallah.

Tashi tayi ta shiga daki abinta tana ji aranta kamar batai wa su Mamie adalci ba....ranar kuka ta yini yi ita kadan ta acikin daka

Batayi bacci ba sai gabanin asubahi

****

Karfe 10 kamar yadda Al'adan gidan suka Saba haduwa
Hakan akayi Amma wannan Karan a parlon Abba

Minal ta xo ita ma....ta iske Yar uwarta cikin mawuya cin Hali na tausayawa ....

Jim kadan Abba ya nemi da Mamie ta fara

Gyaran murya Mamie tayi sannan ta fara.:





***************

😝😜😛
Kun kasa kunne Kuna jiran lavari Koh?

DielaIbrahim ✍️
Vote, Share
Pls 🙏

BETWEEN US ✔Where stories live. Discover now