NAJMAH
ALKALAMIN DIELAIBRAHIM ✍️____________________________________
Saudiya
RiyadhM.A Sir, Mun kammala hada komai da ake bukata a tsanake....
cewar P.A dinshi
Ohk Shureim......
But sir in muka tafi yaushe xamu dawo Riyadh.....?
I think aikin xai dauke mu 2week
Ohk sir thank you
Ohk Shureim ka tabbatar ka shigar da takaddun danasa hannu jiya, sannan ka aika ma Shariff su..gobe da safe kafin mu tafi...
Toh Inshallah.
***********
Tafiyarsu Germany ya daukesu sama da sati biyu, gashi yanxu kimanin wata daya kenan
Aiki suke tukuru, aiki ne dayake bukatar natsuwa da Kuma basira
Wato qera Motoci na zamani
............
Kamphanin su yayi matukar tashe a kasashe daban daban.....
Wanda ayanxu haka masu company din sun daura M.A
Amatsayin shugaba na biyu.
Sosai suke samun ci gaba Wanda ba kowa bane ya taimake su sai M.A.
Inda a shekarun baya yayi nisa sosai da xuba jarinshi acen Birnin Riyadh yanaso ya bude nashi company din
Sai dai Sharif baya son M.A yabar company dinsu...saboda M.A na taimakon su sosai.....shine musabbabin rike shin da sukayi ya kasa komawa kasar haihuwarshi.
Shariff (Ahmad) shine babban da ga Alh.Imran masu mallakin company kera Motoci .........
Ayanxu Alh.Imran sunyi meeting tare da M.A
Shariff xai koma Nigerian don karfafa company dinsu nacen saboda ahalin yanxu babu kowa a wajan.
Mahaifin Shariff ya dade da barin aikin ya sakar ma yaran guda biyu shi Kuma ya koma gda Nigerian don hutawa..sakamakon ciwon kafan daya fara.... Shekaru biyu da suka wuce.awannan shekarar ne mahaifin Shariff ya mallakawa M.A company dinsu na Germany.
Badan komai ba sai don taimakonsu dayayi shekara da shekaru.
Shi Kuma Shariff Yana kula dana Riyadh...to yanxu ya koma Nigerian duka biyun xai na kula dasu.
Wannan kenan
***************Mutuniyarki karatu take wlhy ba kama hannun yaro...exams xasu fara fa tan Monday.... fadar Naj
Haba....cewar Ilham
Baki shiyasa bata biyo mu gdan Ammie ba
Yaufa kwanan mu biyu Amma babu ita ba alamarta...wae ta dau alkawarin wannan shekarar xata gama pharmacy...
Hmmm To Allah ya taimake ta..
Ameen dai.
Jiya dady ya kawo min appointment letter
Garkuwa hospital sunyi appointing Dina.......Monday inshallah xanje interview.
Da gaske Kai naji maki dadi ilham.
Nima kinga yanxu nasamu nayi employing mutun biyar Dana yadda dasu biyu bangaren saloon uku Kuma bangaren make-up......ga Kuma student dànake ma tutorials kinga nan gaba kadan zan neme aiki a hospital inshallah...
Allah ya kaimu..
Suka danyi Shuru na lokaci kadan.......sannan Ilham tace
Najmah aure baya gabanki koh...
Najmah dake kokarin saka earphones a kunne taji mgn banbarakwai....ita wlhy tana mantawa Wai and wani abu soyayyah da aure....
Smiling tayi tace me kika gani ilham?
Najmah na karance ki ne tun ba da dadewa ba
Kin manta tun muna pri sch idan akace ana sanki shikenan kin dau gaba da mutun baki sake mashi mgn
Uhmmmm....hakane ilham Amma.....
Ilham ta katse ta da cewa tunda muka dawo Nigerian Ina lura dake so da dama akan kiraki a wayaa Amma ban taba ganin kinyi picking ba....sannan kina da manema har gida suke xuwa Amma bakya fita
Najmah kinsan da cewa lokacin Abu ayi shi...wannan damarki ce fah....kina so ne ya subuce maki...Toh yanxu ke da kike man mgn kin shirya yin auran ne?
No ko ban shirya ba Ina da Ni yan yi azuciya ta....jiya bayan kinshiga daki Ammie ta Kira ni tace mu xo mu biyu dake
Ina komawa naga harkinyi bacci
Nasan kin gaji so na tafi Ni kadaiNajmah Ammie Tai min mgn aure sosai abin ya shiga jikina
Tamin nasiha
Wanda ada wlhy bana sako xancen aure agaba na ko kadan
Amma na nuna mata cewa komai lokaci ne
Idan lokaci yayi xa'a.....sannan Tai min addu'a.......Amma karki damu mu cigaba da addu'a perfect husbands nanan xuwa....
Inshallah karki wani damu duka duka nawa muke 21years fah

YOU ARE READING
BETWEEN US ✔
Non-FictionStory of three sisters that made alot of painful sacrifices to each other Najmah who happens to be the star of the story, Minal ( Najmah's partner) And Ilham the honest friend