Najmah
(48)
_______________________
Kaduna___________Malali
**************
Gidan Alhaji Muhammad Adam Misau
Cike yake makil da mutane Yan suna........... MashaAllah anci Ansha an bararraje
Shagalin taron suna yayi kyau
Diyar Najmah sunanta Khadeeja
Suna kiranta da (Deedee)taci sunan mahaifiyar (Naj)
Diyar Minal Kuma
Sunanta Sa'adarh suna kiranta da (ayrah)ta ci sunan Mamie
Bayan suna da wata Daya nee
Fayrouz ya koma Germany don gyara company dinshi,
Ya dawo asalin M.A dinshi,yana son yamaida hankalinshi sosai akan company din
Shariff ma yau Germany gobe Riyadh ilham har ta gaji Tai Masa magana Daya tsaida waje guda kawai su koma hankalinsu zaifi kwanciya............... yanxu suna
Riyadh abinsu, da dansu na miji guda Daya Mai sunan Abban Shariff
Minal suna Abuja
Sir.Abubakar Sadiq Imran
Ya koma bakin aikinshi Shima
........***********.........
Germany_______________
3years later
1:30pm
Zaune take a wani office chair Mai kyan gaske da tsada.....tana sanye cikin Shiga ta Indian rigan ya saukar Mata har kasan knee dinta sai wandon rigan sannan babban mayafi shara shara kallo Daya zakai Mata ka rantse cewa ba India ce tayi kyau matuka
Agogon hannun ta takalla 1:30pm
Tashi tayi da sauri ta dauki car keys ta fita cikin sauri ta na sauka ta staircase tsayawa nayi kallon shopping mall.......Wanda ya kunshi Restaurant,Make-up,Saloon,Kaya kala kala na manya da Yara babu Wanda basa siyarwa, cosmetics and perfumes Duk ba a barta abaya ba........mallakin Najmah Muhammad...........karasawa tayi wajan motanta ta figi abunta direct bus stop ta tsaya karfe biyu 2:00pm dots school bus ta tsaya Yara kana na Wanda bazasu wuce shekaru uku zuwa hudu ba suka fara sauka
Cen na hango wata farar yarinya Mai shekara uku ta rugo da gudu
Wajan Najmah
Naj ta daga ta sama tana cilla ta
Suna ta wasa idan ka gansu dole su birgeka shakuwar tasu ta musamman ne......mota suka koma direct apartment dinsu dake Cikin Germany suka dosa
Suna Shiga ta cire ma yarinyar uniform Tai Mata wanka
Ta shirya ta cikin Yan kanti pink color rigar iya knee dinta sai milk color socks and pink cover
Sai pink band da aka Kama mata Kai dashi
Tayi kyau sosai
Naj ta Kama hannunta suka fita Mall din suka koma
Wannan dabi'ar su ce daga mall din gida suke dawowa......rayuwar tasu gwanin ban sha'awa yarinyar Bata cika Jin hausa ba sai zallan turanci sometimes tana Arabic don suna zuwa Riyadh sosai
Awannan lokacinne Kuma suke shirye shiryen zuwa Nigeria a Karo na uku tun Bayan dawowan su Germany
Deedee tasan Yan uwanta sosai
Shiyasa take ta murnar zasu je Nigeria ko Dan taga Ayrah
Don sunyi matukar shakuwa adan ziyarar dasuke Kai masu
_________
Gaba daya harda su ilham
Minal Kam su saidai kawai su jira isowan su.........
.........******............
International airport Abuja
______________________12:00pm
"Deedee come here"stay besides your mom'' and don't misbehave" just stay in one place okay am coming" cewan Fayrouz
"Okay Dad come back soon "
Ya tafi Yana cewa okay sweetheart hade da blowing mouth+hand kiss
Najmah dariya tayi kawai don dabi'ar suce wannan ta Hana su Amma sunki Bari.....har itama tabi layi yanxu da ita akeyi............
Bai Bata lokaci ba ya dawo dauke da leda a hannunshi
Ya durkusa yauwa Deedee here is your water kina ta cemin you are testy now flush it down..........
Smiling tayi ta amsa ruwan ya mikawa Najmah sauran yace little oga fah ya iso Yana jiranmu a motor park Ina tunanin kaman gaba daya zamu tafi don sun shirya mu kawai suke jira.......
"Naj tace okay toh muje" I can't wait to see mi sis and her kid
Murmushi Shima yayi yakama hannun ta Dana Deedee
Sannan suka tafi......"
*******
Daga cen nesa Minal da Ayrah suka hango su.....farin cikin Minal ya karu sosai Ayrah tace Ummi look it's Deedee..............
Sadeeq Yana matukar Jin dadin yanda suke son junansu ya juyo ya dubi Ayrah yace go darling
Ta bude mota zata fita babyn dake hannun Minal ta fara kuka
Zata bita........Minal tace ohhh Hanan.........ka gani ba ita duk intaga Ayrah zata wani waje sai ta fara kuka tana son ta bita......"
Miko min itanan...Sadeeq ya ansheta Yana mata wasa,
Ayrah tana Isa ta rungume Najmah sannan ta nufi wajan Deedee tayi Mata nice hug....kafin tai ma Fayrouz cute smile....sannan suka nufi motar
Minal ta koma baya Najmah ma abayan ta zauna da yaran sannan suka Kama hanya
Najmah ta anshi babyn Minal tace Haka uwata ta girma kai MashaAllah.....Minal tayi smiling tace sis naj ji yanda kika dawo
Dubi skin dinki ya canja kala gaskiya yayanmu yana kula Mana dake.........Naj ta mintsileta tace nakai ki dubeki Minal yanda kikayi kiba mai kyau ai da ace a hanya naganki bazan ganeki bafah...........suka fashe da dariya har su Fayrouz
Naj tace Yaya Sadeeq inbaka wani labari Minal fah tun muna kanana take mafarkin ka Amma batasan Kaine ba......wani abin mamakin ma randa ka dawo sai da tayi mafarki wai taga mijin dazata aura yana saukowa daga jirgi.....uhmmmm abin fah kaman wasa ashe Duk Kaine bamu sani ba.........
Sadeeq yayi cute smile ya kalli Minal ta mirror sukayi musayar murmushi.......Naj tace to lovers wlhy ku dakata kafin mufara namu eheeee
Fayrouz yace bassu suyi kafin mu hauro saman su........dariya sukayi duka...........
***************
Ilham tuni sun iso kd su tun jiya isowan Naj da Minal kawai suke jira...tana gidanta na kd ita da yaranta guda biyu.....
*****************
Sun iso KD lafiya direct kowa gidansa ya nufa don sai washe gari nee za'a hadu a gidan Mamie
Ayrah Kam batada kyuya binsu Naj tayi gidansu saboda ganin Deedee....
____________________
Almost at the end of the story
Next update is on its way
Inshallah
DielaIbrahim ✍️
Vote pls
YOU ARE READING
BETWEEN US ✔
Non-FictionStory of three sisters that made alot of painful sacrifices to each other Najmah who happens to be the star of the story, Minal ( Najmah's partner) And Ilham the honest friend
