Toh malam yanxu me xamu bayar kenan
Aa kudin sadaka, baya yawa baya kadan..Duk abinda kuka bayar😁
Nan Yusrah ta aje mashi bandir din Yan dari biyu
Toh Masha Allah.....toh a dai kula Kuma tayi yanda akace...
Toh malam Mungode fah sosai.
Suka nufi gida.
Cikin mota suke hirar yadda xa'ayi
Ni agani na gdansu xaki...ki kwana daga nan sai ki fara aikin da malam yasa ki....
Anya kina ganin hakan xai kasance....ban fiye xuwa gdansu ba talkless of ma Wai ince xan kwana...
Don't worry all is well with that...kina iya xuwa....
To shikenan.
Suna Isa gda da misalin karfe biyar...taje wajn mamanta ...
Mom Ina so inje gidan su Minal in dan kwanan masu
Ban taba xuwa na kwana ba kaman yadda kike cewa.
Murmushi mamanta tayi tace
Yaushe xaki?
Yau xanje....Ina iya dawowa yau ma in kina so ..
Aa ba matsala but ki Bari sai gobe kije kawai.
Daki ta wuce kaman wata saliha..
Tana kasa kasa dakai.
Salma ta Kira awaya.......ke mom tace na Bari sai gobe naje
Da fatan ba matsala koh
Eh inshallah ba matsala.
Ki bari sai goben Allah ya kaimu.
Ameen
...................................
Shirye Shirye suke na tafiyan su
Najmah ce ta fito sanye cikin wani doguwar riga navy blue.....Minal na gefen ta sanye cikin shiga irin ta Minal sai dai color din nata ya banbanta ...
Sunyi matukar kyau kaman wasu larabawa........suna tafe suna jan akwatin su....Najmah na waya da Ilham
To ki shigo mana....muma gamunan muna fitowa.........
Ohk...ta kashe wayan.
Little!!!
taji cool voice din yayanta ya Kira sunanta...Minal tai saurin gaishe shi sannan tai gaba abinta
Ina kwana ya Fayrouz
Lafia Lau little kun shirya kenan
Eh Yaya ta fada tana wasa da yatsun hannunta.
Ki jira in gaida Mamie sai in maki rakiya koh
🤭Yaya tare dasu Ilham muke fah
Eh xan raka ki motan ne....xo muje mu gaida mamie......
Yaya na gaishe ta fa ,ta fada eh ai gaisuwa bata yawa, ya fada ciki ciki...inba kana kusa dashi ba, baxa kaji abinda yace ba.......
Murmushi tayi tana son lifestyle din Yayan ta....
Little
Ya Kira sunanta
Tunda na dawo bamu wani zauna munyi Hira ba dake
Eh Yaya ai bana xama ne
Yai kayataccen murmushi Wanda ya fito da dimple dinsa
Naj tayi saurin sa hannu ta lotsa mashi
tana dariya
Shima xuwa yanxu dariyan yakeyi
YOU ARE READING
BETWEEN US ✔
Документальная прозаStory of three sisters that made alot of painful sacrifices to each other Najmah who happens to be the star of the story, Minal ( Najmah's partner) And Ilham the honest friend
