Najmah
Story written by
DielaIbrahim ✍️*************
3 weeks later
(Dakin Mamie)Najmah kiyi hakuri da yanda rayuwa taxo maki
Ayanxu Damuwa tamin yawa har tana Shirin kwantar Dani
Bani so ki tuhumi Abban ki tda laifin da Bai aikata ba
Dukda Bai Fadi min ba nasani Naj Abba bazai taba aikata wannan laifin ba, asatin daya wuce Fayrouz ya same ni da maganar Yana son ya aure ki
Ba tun yau Fayrouz yake sonki ba
Fayrouz ya fara sonki nee tun kina ciki Kuma hakan ya samu asali nee daga Mummyn sa Khadeeja wacce Tai Masa Alkawarin cewa ta mallaka Masa ke tun kafin ki iso duniyaBayan mutuwartane abubuwa suka canaj mukaji Shakuwan mu game dake Yana karuwa bamu so kisan bamu muka haife ki ba hakan nee yasa muka tura Fayrouz kasar waje saboda bamu son abinda xai Dame ki Nan gaba
Ashe Duk da Haka bamu tsira ba
Gashi yanxu kinsan komaiMamie tabbas da za'a bani zabi a duniya na Wanda nake so Kuma nake so nai rayuwa tare dashi Wanda zuciyata ta aminta dashi dari bisa dari
To Bai wuce yaya Fayrouz baMamie karki manta tun Ina karaama nake cewa Ina son Yaya Fayrouz...Mamie har girma na bani da addu'an daya wuce in samu miji kaman ya Fayrouz har tsawan rayuwata
Amma hakan bazai yuwuba MamieToh sabaoda me Naj?
Mamie har sai na gano mahaifina
Mamie Duk Randa na gano dangin mahaifina to daga ranar na Amince da auran ya Fayrouz
Saboda Nima bani so nayi loosing dinshi
Mamie kinsan ahalin yanxu kowa Yana min kallon Mara uba bansani ba ko Ya Fayrouz shima Yana min kallon hakan
Shiyasa na yanke wannan shawaranNajmah kina nufin kice komai ya canja daga yanda muke dake da
Najmah babu abinda zai canja game dake acikin gidannan Najmah babu Dan da ya Isa ya Miki kallon Baki da uba a gidannan idan Kuma da akwai to ki Fadi min
Tuni ran Mamie ya soma bacciNan danan tasa Naj ta Kira Mata yaran gidan gaba daya
Bayan kowa ya hallara nee
Mamie ta soma.....ban yarda kowa ya sauya wa Najmah ba acikin gidannan babu abinda ya canja don Haka tana Nan amatsayinta na Yar gidannan
Kunaji na......Najmah ta katse Mamie da cewa
Mamie Nima bance maki komai ya canja ba.....Mamie dukanku Kuna Nan amtsayin iyayena
Mamie wlhy har yau jinki nakeyi tamkar mahaifiyar da ta tsugunna ta haife Ni
Ina jin su Minal ajikina Mamie sosai nake sonku so
(Nothing has Changed)Naj ta kalli Yayanta tace Ya Fayrouz Ina sonka Nima Kuma inshallah xan aure ka
Amma sai ranar da nayi tozali da dangin mahaifinaSosai Najmah taba Fayrouz tausayi tabbas yaji conversation dinsu da Mamie ....yace
Naj can jira ki ko Bayan she Kara nawa nee .......har na iya boye soyayyar ki na tsahon shekaru Ashirin da uku to babu abinda baxan iya maki ba..... Trust me tare dani xamu nemo su
With me Minal ta daga hannuMukuma xamu kula da Mamie da Abba cewan Fahad
Mamie tace Ina matukar Jin dadin yadda kuke so junan ku aAllah yai maku Albarka yayana
Ameen suka Amsa baki daya
...........................
Ilham ce sanye cikin labcoat
Aiki take tayi aikin day dauke ta kwana biyu tana yi
Successfully ta samu results din daya kamataMisalin karfe Bakwai na dare
Haka ta hada komai ta tafi dashi gida.Karfe Takwas na safe ta nufi Family house Nan ta baiwa su Minal results din
Yes we got it
Abba is innocentDa gudu takai wa Abba takardun
Ya duba papers din
Hakika yayi farinciki Amma baisan yazaiyi ya wanke kanshi ba a idon Matar sa
Yasan Abu Mai wahala nee sukoma yanda suke daKaman Mamie ta Shiga cikin zuciyar shi ....ta shigo dakin tana cewa
Nothing has Changed Abban YaraKallon ta yayi cikin mamaki
Sannan yai murmushiNajmah da Fayrouz xasuje Nijar don Nemo evidence akan Mahaifin Naj...Minal da Ilham nason binsu Amma na gwada Mata hakan bazai yuwuba ba sbd sunyi aure yanxu......sai dai idan mazajen su sun yadda da hakan to xasu iya tafiya
Mun Amince Mamie tare ma xamu tafi da matan mu
Mamie Tai saurin juyawa Sadeeq ne tare da Shariff sai Fayrouz abayan su sannan Yan matan uku
Mamie tace ohhhh Allah ya Kare min ku Allah Kuma yai maku Albarka a rayuwarki gaba daya
Ameen Mamie
Amma sai kun Fadi ma Abban ku
Gaba daya a kwanakinnan na kasa gane mashi ya maida kanshi kaman mace zaman daki kullin
Sai kace Mai takabaAbba gaskia ka Dena zaman daki yanxu don komai zai daidaita inshallah
Abba yai murmushi yace to shikenan nagode Allah yai maku Albarka Allah Kuma ya baku sa'a
Ameen🙏
*****************
DielaIbrahim ✍️
Vote and Share
Please 🙏
YOU ARE READING
BETWEEN US ✔
Non-FictionStory of three sisters that made alot of painful sacrifices to each other Najmah who happens to be the star of the story, Minal ( Najmah's partner) And Ilham the honest friend